❣❣ ❣❣
❣ ❣
👩🏻 *MAYA*👩🏻
❣❣
❣
0⃣8⃣
Via O.H.W📚
Neeratlurv.blogspot.co.ke
Wattpad
@ Neerat _lurv
NAWAZ bashi ya farkaba sai misalin 1:00 na Rana, koda yatashi wanka ya sheka yasanya 3quater da top mai guntun hannu, falo ya nufa Dan he's starving, rabon sa da abinci tun jiya.”
“ Mummy kadai ya tarar a falon tana kallo har inda take yaje yaxauna kwanciya yayi cinyan Mummy yace barka da hutawa Mummy'na, kansa tashafa tace yawwa my son, yaushe kadawo?, uhmm Mummy tunda da safe fa nadawo, oh kace tund'azu Kana gida, Daddy'nka yanata buga wayarka ba'a dagawa duk yabi yatada hankali nace masa maybe kana bacci ne.”
“ oh my Luvly daddy I miss him, zankirasa anjima, dayafi kam ko hanklinsa zai kwanta inyaji lpyrka.”
“ Mummy am starving yafada cikin shagwa6a kamar Mace.”
“ ok mummy's boy bara nazubama, tashi tayi zuwa dinning table ta zubamasa abinci, white rice da sliced carrot da peas sai stew Wanda yasha naman kaji sai kamshin aroma ke tashi, hadamasa tayi da favorite juice dinsa wato coconut juice na hannu shima yasha flavor da madara.”
“ Stool na tsakiyar falon taja daya daga ciki ta dauramasa abinci har gavansa takai tace son ga abinci kaci toh, KO kafi so nabaka da kaina?”
“ No Mummy zanci da kaina zauna ki huta, abinci yasoma ci yana lumshe da gani abincin yamasa dadi, hoo Mummy you are the best cooker in the world, idan Ba abincinkiba Bana jin dadin wani abinci”
“ Mursawa tayi irin tasu ta manya tace son kenan just kaci abinci naga kana jin yunwa sosai shiyasa kake fadin haka.”
" no Mummy I mean it, ok toh ci abincin karya huce, toh! Daga nan baisake cewa komai yamaida hankalinsa ga abinci ya ci dayawa kasancewar yana jin yunwa sosai ya Kora da coconut juice."
"Mai aiki Mummy takira tazo ta kwashe kayakin zuwa kitchen."
" yakira Daddy sun gaisa yake gayamasa ya bar wayanne yana bacci ne shiyasa baiji ringing din wayarba."
" Bakomai Daddy yace dama yana so yaji ko Yana lpy ne, hira suka taba da Daddy yake gayamasa yana son yin tafiya zuwa Florida zaije yayi one week a can inyayuma gobe yake son tafiya."
"Allah kiyaye hanya Daddy yamasa fata yakara dacewa zai mishi transfer din 1million naira, godiya yayi masa tukun ya katse wayar bayan sunyi sallama."
" kallonsa Mummy tayi bayan sun karasa wayan take tambayarsa meye zaije yi a Florida."
"Hutawa kawai zani Mummy nida su Abdul nefa da Makinta zamu."
"Toh Allah ya kaiku lpy"
"Ameen Mummy"
"Daga nan sukayita hira da Mummy suna kuma kallon TV wani kaset ake a African Magic _egg of life_ , Yana kwance cinyan Mummy yarinyar cikin film din tamatukar burgesa yadda take jaruma bata tsoro duk yadda suke shiga daji suna haduwa da abin tsoro amma ita ko kadan bata razana ga wahalanda suke sha."
"Karfe 4:00 daidai yasake sheka wanka cikin shigar kananan kaya danshi Sam manyan kaya basa burgesa, yafice daga gidan cikin motarsa Mercedes Benz kirar 4matic(350)"
"Bai tsaya KO inaba sai pent house dinsa, da isarsa su Abdul suka iso dama already sunyi
Zasu hadu a nan."
" shiga sukayi duka bayan sun zauna NAWAZ ya dauko wine ya direwa kowa a gabansa, suna sha suna tattauna tafiyarsu Florida."
"Sunsa an gamamusu komai na tafiya,gobe da safe zasu daga zuwa abuja daga can kuma su wuce Florida."
"Yauma sunje club saidai dukkansu basu sha wine har suka buguba, sabida tsoron gobe su rasa flight na zuwa Abuja, KO till down basuyiba karfe 11 nadare suka je gida."
_*Washegari*_
Misalin 10 nasafe sukafito cikin shirinsu na tafiya Abuja."
" Mummy har kwalla tayi da NAWAZ yazo tafiya sabida she's gonna miss him, haka shima karfin hali yayi kan ya iya tafiya."
"A Airport suka hadu dukkansu cikin 20mins jirginsu yadaga zuwa birnin tarayya Abuja."
"In less than 30-40mins suka isa komai na jiransu driver Daddy ya tura aka daukosu."
"Sun isa Daddy baya nan Dan haka suka watsa ruwa suka ci abinci nan kuma zuka baza yawo gari a Prado baki yasha tinted glass suka fice."
" sunsha yawo wajaje da dama sai karfe 7 na dare suka dawo sun tarar da Daddy a gidan nan fa su Abdul suka love yadda Daddy yake nan2 da NAWAZ kamar ya mayardashi ciki, duk da suma _'Yan gata ne_ amma NAWAZ _Gatansa_ ta dabance, har abinci Daddy ne yayi feeding dinsa da kansa."
"Hira suka tab’a da Daddy yake gayamasa how he miss him, shima ya ce I miss you more Daddy, kansa yashafa yace may God bless you son, Ameen my hero Daddy."
"1:00am na dare jirginsu NAWAZ ya daga zuwa Florida".......
"Sunsha tfy mai dan tsawo da nisa kusan asubakan suka sauka kasar Florida."
"Suna sauka suka tari taxi ya saukesu a hotel mai tsada dake garin Florida, d'akuna suka Kama d'add'ayansu mai lpy da kayan more rayuwa."
"Wanka sukayi tukun sukasa aka kawo musu abinci, sukaci abinci shidai NAWAZ coffee kawai yasha yace sai yayi bacci ya huta zai ci, daga nan kowannensu ya nufi masaukinsa Dan hutawa."
Daga alkalamin:-
_*NEERATLURV*_😍
&
_*ABDUL MR SMILE*_😃
New Post
Tuesday, 28 March 2017
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
Popular Posts
-
✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ❤ *SHAUKIN SO* 🌷 ✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ✨✨✨ ✨✨ ✨ Na *Abdul azizu AAJ* ✍ ...
-
11/2/2017 6:55pm *Muneerat*✍ ♦ *JININ JIKINA*♦ _Based on fiction and love tale story_ NA *NEERATLURV*😍 _Dedicated to Aunty Sis_...
-
❣❣ ❣❣ ❣ ❣ 👩🏻 *MAYA* 👩🏻 ❣❣ ❣ ...
-
❣❣ ❣ MAYA! ❣❣ ❣ Via OHW📚 Neeratlurv.blogspot.com Wattpad@neerat_lurv 36_37 ***Sati daya da auren Ba abinda ya canza ku...
-
✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ❤ *SHAUKIN SO*🌷 ✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ✨✨✨ ✨✨ ✨ NA *Abdulazizu AAJ*✍ Da *Neeratlu...
-
❣❣ ❣ *MAYA! 🙍🏻♀* ❣❣ ❣ 1⃣1⃣ Via O. H. W📚 Neeratlurv.blogspot.co.ke Wattpad @neerat_lurv *** Tafiya suke kan hanya...
-
❣❣ ❣❣ ❣ ❣ 👩🏻 *MAYA* 👩🏻 ❣❣ ...
-
✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ❤ *SHAUKIN SO*🌷 ✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ✨✨✨ ✨✨ ✨ NA *NEERATLURV*😍 Da *ABDULAZIZU AAJ*✍ Via O....
-
15/3/2017 1:33pm *Muneerat*✍ *JININ JIKINA* _*111-115*_ NA *NEETATLURV*😍 _Based on fiction and love tale story_ _Dedicated to Aun...
-
19/2/2017 7:00am *Muneerat*✍ ♦ *JININ JIKINA*♦ _Based on fiction and love tale story_ NA *NEERATLURV*😍 _Dedicated to Aunty Sis...
No comments:
Post a Comment