11/2/2017 6:55pm *Muneerat*✍
♦ *JININ JIKINA*♦
_Based on fiction and love tale story_
NA *NEERATLURV*😍
_Dedicated to Aunty Sis_💞
®O.H.W.
*71-75*
*** *** ***
Tafiya mai nesa sukayi almost na 4-5hr kan suka isa garin _*London*_ duk a gaje suke liss Dan zaman jirgi, daga wajen aikinsu FARIS driver yazo daukar su zuwa gida.”
“ Tsakanin airport da gidan Ba wani nesa sosai bane a kalla zaikai kilometers 100, a haravar gidan driver yayi parking, gidane up stairs ginin turawa gidan Dan madaidaici Wanda yake dauke da part uku, part biyu a sama dayan a kasa, gidan yayi Ba karya danko a turai masu kudinsu ke mallakar gidaje kamar haka, akoi garden da swimming pool wajen hutawa duka akoi."
“ gaba driver ya wuce da kayansu, MUSKAN sai kallon gidan take Dan yatafi da imaninta wajen kyau da tsaruwa ita kam wannan gidan yafi gidansu na 9ja tsaruwa, FARIS ne yadawo da ita duniyar tunani da ya rungumeta ta baya kansa bisa kafad'arta cikin husky voice dinsa yace baby boo gidan ya miki?.”
“ murmushi tayi ta juyo dashi tace sosaima gidan yamin.”
“ karan hancinta yaja yace gud gurl, muje ciki toh yaja hannunta a bakin falon ya danna wasu securities code sai kofan ya bude sai FARIS yace _*welcome to your home Baby Boo*_ Yana Mata murmushi, itama mayar masa tayi daga nan suka wuce ciki har sama driver ya wuce da kayansu nan suma suka haura, part dinta ya kaita bayan ya nunamata Nata dakin yace ta watsa ruwa shima zaije yayi wankan.”
“ Fita yayi tabi vayansa da kallo tana murmushi, tace My handsome tana rage kayan jiknta, toilet ta wuce ta shige jacuzzi tana sakewa kanta shawa cikin wannan yanayin ne maganar FARIS na sai sunzo London zata San shi cikekken namijine ya fad'o mata take zuciyarta ta buga tace nashiga uku nan tsoro ya rufeta a daddafe ta gama wanka ta fito ta shirya cikin English wears jeans da top, tana cikin feshe jikinta da perfumes ya shigo cikin 3quater jeans da armani top yayi kyau tunda taji kamshin turarensa taji takasa samun nutsuwa duk tasoma jin tsoro.”
“ chak ya dagata Yana jujjuyawa da ita kan ya direta yace My baby is looking beauty, taho muje kici abinci already nasa ankawomana, Ba musu ta bisa hannunta sarke cikin nasa har sukaje falon sa dinning table ya je da ita bayan yaja kujera ya zauna ya daurata kan cinyansa, jikinta duk rawa yake saida ya yacemata Baby ki nutsu Ba abinda zanmiki kinji just have your food, da taji maganarsa yasa ta d'an Sakin jiki dashi har suka kammala cin abincin.”
“ A falo suka yada zango bayan sun karasa cin abinci suna zauna almost 10:00 na safe a nan London, inda nijeriya kuma yake 7:00, kallo take na wata Indian film _Rajkumar_ shikuma FARIS yana dannedane cikin laptop dinsa sai misalin 12 suka Kira su Dad suka gaggaisa, wayan yabata suka sha hira da Mum dasu fareeda kusan 1hr tukun sukayi sallama, ta mikamasa wayansa, yace aikin kenan dama nasan idansu fareeda ne zakukai fiye da 1hr, baki ta murgud’a masa, yace zamu hadu ne ai dake yaci gaba da aikinsa, murmushi tayi a ranta tace bawani nan zamu hadu a Ina.”
"Ranar yini sukayi a gida Ba inda sukaje, misalin karfe 10:00pm na dare bayan MUSKAN ta shirya cikin night gown dinta ta haye gado, shima cikin pajamas dinsa ya shigo d'akin gadon ya haye ya jawota zuwa jikinsa, wasanni yasoma da ita yana aikamata sakonnin sa ta ko Ina na jikinta, duk jikinta rawa yake har tasoma matsar kwalla, FARIS duk ya fita hayyacinsa duk ya rabata da kayan jikinta yana Neman rabata da pant dinta ta fashe da kuka tana rike hannunsa tace pls karkayi Dan Allah, saketa yayi bayan ya koma gefe ya kwanta yana maida numfashi, itakuma ta dau riganta tasa da pant dinta takoma can karshen gado zuciyarta fal tsoro, bayan yakoma daidai ya ringino zuwa wajenta ya kwantar da kansa bayanta yazagaya Hanna'yensa a cikinta tana jinsa tayi shiru da haka bacci ya d'ebesu....
_Asuba ta gari musfar_
*** *** ***
_*1week later*_
kusan sati daya amma duk suna abu daya kullum saidai yayi wasanni da ita ya kyleta dan kuka take samasa themore yayi yunkurin yin sex da ita shikuma he pity and can't stand seeing his own baby boo crying, dan kukanta na matukar damun sa baiso sam yaga shi yasata cikin damuwa, gashi yana cutar kansa dan ya kasance namiji mai sha'awa(desire) Maransa har yasoma masa ciwo,kullum yana cikin shan lemon tsami da lipton.”
“ Cikin week daya dasukayi FARIS yazaga gari da ita sunyi yawo sosai, kuma ya koma bakin aiki yanxu ita kadai ke yiniva gida sai 5:00pm yake dawowa gida,tun tana dan tsoro hartafara sabawa dazaran yafita, toh itakuma tana falo zaune ko ta fita garden tana shan iska.”
“Yau ma kamar kullum da safe bayan ta hada masa break yaci yafice dan tafiya office cikin shigarsa ya uniform na pilot wow! yayi kyau sosai hannunsu sarke da juna suka fita har haraban gidan wajen motarsa suka nufa marcedes benz kirar 4matic(300).”
“ Kallonta yake cike da sha'awa da so dan dreesing dinta ya tafi dashi matuka ,sanye take dawata lagis da top pink mai dogon hannu, baby boo ni zan tafi yace yana rike da habarta.”
“ fuska ta marairaice kamar zatayi kuka cikin tsigar shagwaba tace am gonna miss You and ni kadai kullum a gida wlh ba dadi ta kare maganar kamar mai shirin yin kuka.”
“ rungumeta yayi yana bubbuga bayanta yace am gonna miss u too baby boo, even me inbadan aiki yaxama dole injeba da zan zauna dake, karki damu kinkusa fara zuwa school maybe yau na taho miki da admission, and baxan yi dareba insha allah zan dawo yau da wuri kinji.”
“ kai ta gyd’amasa bayan tayi breaking hug din, tace safe trip sai ka,dawo ka kularmin da kanka kaji, insha allah kema haka baby boo yace oya goodluck kiss zakimin ya tsaya yana jiranta tayi.”
“ ido ta kulle ta kaimasa peck a cheek dinsa, shikuma ya jawota yabata nasa soft one a lips ,yashige mota yana dagamata hannu har ya fice daga gidn kan ta shige cikin gida tana missing dinsa.”
_*At office*_
“ FARIS Zaune yana danne danne cikin laptop gefensa ruwan lemon tsami da lipton duk hankalinsa na akan aikinda yake cikin laptop din , konkosa kofa akayi batare da dagoba yace come in.”
“Anwar da Aliyu ne suma sanye cikin uniform suka shigo har bakin desk din sukaje vayan sun zauna kan kujerun dake fuskantar na Faris, hey dudes ya akayine Faris ne yayi maganar amma har yanxu bai dagoba, lpy qalau angon Muskan baby boo fadar su, jin abinda suka fada yasasa dagowa yana musu murmushi,nan suka gaisa suka soma taba hira.”
“ Suna cikin hiranne Anwar ya kai hannu ya dau kofin gaban FARIS yana kokarin kaiwa bakin dan yasan FARIS da shan coffee, FARIS ne ya dago yaga Anwar yakai kofin bakinsa kanyayi magana tuni ya kafa a bakinsa har ya kurbe, dafe kai FARIS yayi cikin ransa yace shikenan Anwar yasan mai nake ciki oh gosh ya zanyi.”
“ Nuna FARIS yayi yace don't tell me kana shan abinann dan rage ma sha'awa, dagowa Aliyu yayi , yayi exclaiming rage sha'awa, FARIS Anwar yakira sunansa yace kana nufin yanxu duk sonda kakema Muskan tana iya hanka hakkinka? .”
“ No thats not what u mean kawai ina shane but ba'abinda musk..... bai karasa ba Aliyu yace don't speak the lie to us bakayo and karkasoma huh!, ko ka manta we are tripple frnd and brother bama boyewa dayan mu secrect c'mon munsan MUSKAN tana hanaka are we right?."
“ Dagowa yayi ya kalli abokansa maganarsu gsky ne buh taya zai gayamusu baby boo taki ta amince dashi he think that not possible, amma wata zuciyar tace they Are your childhood frnds ,u never keep a secret from each other ka gayamusu maybe they had a way to solve your problem da wannan shawaran yake hukuncin sanar dasu, take ya fadamusu matsalarsa.”
“ Dariya sosai suka barke dashi har sun soma kular dashi sai da sukayi mai isarsu harda rike ciki tukun suka daidaita, Anwar yace Love ,shege dude yanxu dan kanasonta kana tausayinta yasaka kin karban hkkinka gashi yanxu kaxo kana shan lipton da lemon tsami chab ai kakusa ma kwanciya a gadon asibiti lolx yacigaba da dariya.”
“ Abin ya kular da FARIS yace look dan ta fadamuku problem dina it does not mean nace kumin dariya i want a advice from u guys yazanyi kunsan how am suffering.”
“Aliyu ne yace i had an idea tunda ita kullum cikin cewa tsoro take toh zama tagama tsurewa for the look i take to muskan nasan tanada tsoro, zo kuji yace nan duk suka hada kansu waje daya suna magana.”
_Duk jin gulmata sai da na hkura dajin wannan dan naso daukomuku rohoto amma Tureni FARIS yayi yace na cika jin gulma, koma menene ku viyoni dan ji meye idean su d’in_
“ Dariya suka bushe dashi dukka FARIS yace shege ashe kanka na ja lolx wannan haka zanyi is a good idea kuma nasan it will work.”
“ anwar yace yes ka gwada kawai dude, nan suka cigaba da hiransu suna tattauna kan aikinsu.”
_6:20pm_
Daidai wannan lokacin FARIS ya iso gida a gajiye ya iso koda yayi parking cikin gida ya nufa, a falonsa ya tarar da ita tana kallo, da sallama ya shiga, tasowa tayo taxo wajensa ta amsa masa tana kokarin karban briefcase na hannunsa, kallo yake binta da shi mai cike da tsansar so da sha'awa sanda dawo tace bakinta yabi da kallo yana cize lips dinsa baby boo sannu kinyi kyau, tasake wanka yanxu tana sanye dawata doguwar riga yar kanti purple yamata kyau, Tnz tace ,yace am starving muje nayi wanka kiban abinci i miss You so much, murmushi tayi tace me too handsome.”
“ Daki suka wuce ya rage kayan jikinsa ya shiga wanka , itakuma ta nininke kayansa ta sake ciremasa wasu kanana na shan iska,kan ta fice daga dakin.”
“ cikin minti 30 yagama wanka ya shirya bayan ya idar da sallah, yana cikin gyra suman kansa tashigo dakin,barin abinda yake ya je ya rungumeta kissing dinta ya fara yana aikamata sakonninsa masu rikitarwa gado sukafada sun dau kusan 5mins a haka kan ya kyaleta a kunnenta ya rad’amata cewa ta shirya yau zai karbi hakkinsa and no favour, ya mike yace muje am starving ba musu ta bisa , abinci suka ci kan suka dawo falo da zama suna kallo, can ya fita wajen gidan mai gadi yaje yasamu sukayi wata magana amma bansamu damar jiba yace in lessThan 30mins yakeson ya gudanar da aikin kudi yamikamasa kan shige ciki.”
"MUSKAN Na zaune duk ita tsoronsa takeji yau cikn ranta kuma ta kudiri niyan yau a dakinta zata kwana kuma ita kadai tana shiga zata sa lock kawai, tana cikin wanga tunanin FARIS,ya shigo kauda kai tayi gefe, shikuma ganin haka yasasa mazgewa dan yasan hujjanta nayin haka, zama sukayi suna kallo amma ko "A" basa cewa dan uwansu.”
" _10:30pm_ Mikewa MUSKAN tayi tace handsome zanje na kwanta sai da safe, Baby boo bazamuje tare bane? No a d'akina zan kwana yau kaima kaje d'akinka, Oh is that so haka kikace? eh , ok amma bakya jin tsoro i think vakya iya kwana ke daya? Eh but yau zan fara nidai kawai karkazomin daki, Dariya yakesonyi amma sai ya gimtse yace ok bazanzoba kinji jeki, yawwa daka kewta saida safe tacemasa bayan tasoma tfy, yace sound sleep and swtdreamx.”
“tana varin wajen ya varke da dariya yace see her zaki dawone ai yarinya shima daki yanufa ya sauya kaya zuwa pajamas ya kwanta yana dariya.”
“MUSKAN na shiga daki tasa lock tace tab ai bazan yardaba hka kawai ni wlh ban shiryaba tsoron sex din nake ancefa akoi wuya kuma wlh daga ganin FARIS zaiyi mugunta, surutu take ta rage kayan jikinta ta daura towel na wanka wanda yake rabin cinyanta ta baza gashin knta suka zubo a kafadarta toilet ta nufa tana karkadawa tana waka cikin ranta , jacuzzi ta shige take tasakarwa kanta ruwa idonta lumshe tanajin dadin ruwan."
“ FARIS kwance sai juyi yake kan gado yana jiran yaji result daga dakin MUSKAN, cikin ransa kuma yace ko daniel gate man baiyimasa aikin daidai bane yace let see then.”
_10mins back to MUSKAN'S room_ ido a bude lokacinda tagama wanka mai zataji da gani? wata kulliya(cat) yake kuka meaoow yana kallonta ido ta waro waje hade da sake wata razanannen kara tasabi towel d'inta tayi hanya waje ihu take rusawa tana kiran HANDSOME,FARIS help kulliya zai cizeni.”
“ Daga dakin FARIS yana kwance yasoma jin ihun MUSKAN yes it work yafada ya mike zuwa dakinta.”
“Koda yaje kofan dakin ya tarar a kulle gashi tana ta ihu tana kiran sunansa, MUSKAN yace yana bubbguga kofar a a.m here kinji open the door , daga dakin tace i cant zai cizeni, noo ba abinda zaiti try and open the door babe, da kyar ta iya bude kofan, ai tana budewa ta rungumosa tace Handsome cat a toilet dina pls kakaini dakinka i can't sleep here tana mammatsesa tana shigewa jikinsa ,duk tasaukar masa kasala da kyar yayi controlling kansa yace.”
“ ok naji but bazaki je dakinaba kizo muje ki nunamin kulliyar inciresa d'akinnan toh, no pls kaje kai kadai, what! a'a wlh nima ina tsoro saidai muje tare, no kakira daniel toh ya cire,tana rungume dashi suka kira daniel yazo yacire."
“ Toh anciremiki sai ki koma ki kwanta nima kwanciya zanje nayi ya cireta a jikinsa ya juya yana barin wajen da sauri ta zo tasake rungumesa tace pls mu kwana tare inajin tsoro, no ni bazan kwana ananva saidai inke zaki bini, tuni ta manta da batun hakkinsa tace ehh zan bika muje, dariya yayi yace yarinya muje, haka suka jero har zuwa dakinsa , gado ya haye abinsa yace zo ki kwanta mana.”
“ Fuska ta mairairaice tace pls ka rakani indau kayan bacci ka kallifa tanunamasa jikin, idanuwansa ne sukayi tozali da santalasantalan cinyoyinta ga boobs, dinta da skin dinta mai daukar ido , yace bazanjeba nima ina tsoro ki zo ki kwanta a hka ya juyamata baya yayi kwanciyarsa.”
”tsayuwa taci gaba dayi can taje ta haye kan gadon tashige blanket, yana jinta ta kwanta ya mirgino zuwa inda take ya rungumota take jikinta ya dau rawa, shiko romancing dinta ya soma ba kakkawta , duk tagama tsorata da yanayin yadda yake tafiyar da ita yau sai kuka takemasa amma shi ko ajikinsa bata ankaraba taga ya kashe bed side lamp yana cire rigarsa take takara volume na kukanta tana basa hkr amma ko jinta bayayi, lokacinda yayi niyar shiganta yaji sautin kukanta yace idan bazakiyi shiruba just kibardakina toh, a ranta tace ina zanje in nabar dakinsa i had no choice than to stay here shiru tayi tace na daina kukan, good yanxu sai kiban hadin kai na tafiyar dake a hankali if not kikayi gardama na miki da karfi, shiru tayi yaci gaba da sarrafata.”
“ Can bayan duk yakashemata jiki ya soma kokarin shigarta amma ba hanya duk da a hankali yake tafiyar da ita, ido ya rufe kawai ya shigeta zuruff, Ihu tasake lokacinda taji abu cikin farjinta shikam ko ajinkisan ganin yasami hanya yasa sa soma cika aiki ina ganin haka naja daga waje na kullo musu kofan dakin.”
“ Daga waje ina jiyo ihun MUSKAN tana kiran Dad,mum,fareeda,humaira duk su kawomata dauki amma ina ba ko daya, FARIS kam duk ihun da take da kirayekiraye baisa sa sauraramataba bashi ya bartaba saida ya tabbatar ya gamsu tukun ya kyaleta, ya koma gefe ya kwanta yana maido numfashi.”
“ Ya dau kusan 5mins tukunna ya koma inda yabar MUSKAN kwance hawaye na fita daga idanunta suna bin kuncinta , Baby boo yakira in his husky voice, banza tayi dashi takiamsawa tama juyamasa baya, murmushi yayi dan yasan lefinsa, sukutota yayi kamar baby yayi hanyan toilet da ita tana bubbuga kirjinsa tanacewa ya sauketa amma yaki dan yasan bazata iya tafiya ba dan she sofer a lot da abinda ya mata.”
“ Cikin toilet ya direta ruwan xafi ya hadamata da dettol yasa ta aciki kara tasake tana neman ficewa cikin ruwan ya maidata yasoma gasa ta, kuka take kuma taki ta bude ido ta kallesa shi, saida yatabbata ta gasu tukun ya barta tayi wanka, shi da kansa ya nadeta a towel ya daukota kamar baby har gado ya direta bai dametaba ya kelleta ta kwanta a haka.”
“ haurowa yayi gadon ya rungumeta tsam a jikinsa yace MUSKAN allah ya miki albarka, hakika kin shayar dani zuman da ba'ika, ni'imarki ta dabance ,kuma kinyi kokari wajen kawon min budurcinki wannan shine babban kyauta dakikamin wanda bazan taba mantawa dashi, kin cancanci na yabamiki kuma tukwaicinki ta dabanne Ina sonki I love u so much baby boo namiki alkawarin kasancewa dake har abada cikin jin dadi ko wuya _*ina tare dake*_ zan zamo mai tausayi gareki da share kukanki, haka kuma mai saki farinciki Allah ya barmu tare, haka yacigabada kagayamata kallamai masu dadi da samata albarka yana shafa gashin kanta yana bubbuga bayanta har bacci ya debesu zuciyarsu fal farinciki dukkansu.......
_*MUSFAR #TEAM Lovers*_
© *NEERATLURV*😍
New Post
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
Popular Posts
-
✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ❤ *SHAUKIN SO* 🌷 ✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ✨✨✨ ✨✨ ✨ Na *Abdul azizu AAJ* ✍ ...
-
❣❣ ❣❣ ❣ ❣ 👩🏻 *MAYA* 👩🏻 ❣❣ ❣ ...
-
11/2/2017 6:55pm *Muneerat*✍ ♦ *JININ JIKINA*♦ _Based on fiction and love tale story_ NA *NEERATLURV*😍 _Dedicated to Aunty Sis_...
-
❣❣ ❣ MAYA! ❣❣ ❣ Via OHW📚 Neeratlurv.blogspot.com Wattpad@neerat_lurv 36_37 ***Sati daya da auren Ba abinda ya canza ku...
-
✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ❤ *SHAUKIN SO*🌷 ✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ✨✨✨ ✨✨ ✨ NA *Abdulazizu AAJ*✍ Da *Neeratlu...
-
❣❣ ❣ *MAYA! 🙍🏻♀* ❣❣ ❣ 1⃣1⃣ Via O. H. W📚 Neeratlurv.blogspot.co.ke Wattpad @neerat_lurv *** Tafiya suke kan hanya...
-
❣❣ ❣❣ ❣ ❣ 👩🏻 *MAYA* 👩🏻 ❣❣ ...
-
15/3/2017 1:33pm *Muneerat*✍ *JININ JIKINA* _*111-115*_ NA *NEETATLURV*😍 _Based on fiction and love tale story_ _Dedicated to Aun...
-
✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ❤ *SHAUKIN SO*🌷 ✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ✨✨✨ ✨✨ ✨ NA *NEERATLURV*😍 Da *ABDULAZIZU AAJ*✍ Via O....
-
19/2/2017 7:00am *Muneerat*✍ ♦ *JININ JIKINA*♦ _Based on fiction and love tale story_ NA *NEERATLURV*😍 _Dedicated to Aunty Sis...
No comments:
Post a Comment