New Post

Friday, 17 March 2017

MAYA

❣❣                    ❣❣
   ❣                         ❣

       👩🏻 *MAYA*👩🏻

               ❣❣
                  ❣

                  2⃣

Via O.H.W📚

Neeratlurv.blogspot.co.ke

Wattpad
@ Neerat _lurv

  _*9:00AM Morning*_

*NAWAZ*

   NAWAZ na'akwance bisa lallausan gadon d’akinsa,yayi juyi kan gadon, a hankali ya soma bude idanun sa  haskene ya bayyana kad’an waenda suke nunawa gari yawaye kenan, idanunsa ne suka sauka kan tafk’eken agogon bango dake d'akin karfe 9:00 dadai agogon yanuna, arrrhhhh yafad'a yana mai dafe kansa dayakeji yana sarawa, a hankali yasauka kan gadon ya soma tafiya har ya'isa gaban wardrope ya rage kayan jikinsa yaja towel yad'aura a kugunsa ya nufi toilet dan sakarwa kansa shower."
  "Mituna dabazasu fi goma sha biyar 15 ba ya dauka kan yafito yana tsane ruwan kansa da karamin towel dake hannunsa, bai tsaya shiryawaba yadau jallabayi milk colour ya zura, hade da shinfid’a sallaya yatada sallah'n asuba, WA'IZIBULLAH ace kana Muslim amma sai karfe 9,zakayi sallah'n asuba Allah ya shiryemu(Amen), cikin 3min ya,idar da sallah'n nan kuma ya soma shiryawa Dan fita gari."
   "Maron d'in Polo shirt yasa da blue jeans, yayi coming d'in kansa yafeshe  sa da turaruka masu kanshi yacire style d'insa kamar yadda yasaba, haka sajensa ma yasha gayu, perfumes sunkai Kala biyar ya feshe jikinsa dashi, sai kanshi kawai ke tashi daga jikinsa, hannunsa daure da agogon Company jumia Wanda kana ganin kasan zai 30k kudinsa, duba kansa yayi cikin mirron yashafi sajensa yana murmushi d'an shi kansa yasan yayi kyau."

  _Mr smile ya kalleni yace neerat ya kika gansa, nace wow! Handsome, Kai neerat kodai..    Harara namakamasa, yasasa shiru muka cigaba da aikin mu😃😃_

  "Yana fita daga part d'insa,Kai tsaye ya wuce part d'insu Mummy'nsa, mummy kadai ya tarar a parloun taci kwalliya cikin bakin swiss mai zanen flower red color, tana hangosa tasoma masa murmushi, shima maida Mata yake har ya karaso wajenta."
  "Yana zuwa inda take yayi hugging d'inta yace Good morning my sweet Mum, yabata peck a kumatu".
  "Morning my only son, katashi lpy dai?."
  "Yeah mummy am fine, nayi missing d'inki jiya Mummy."
 "Oh son nima nayi missing dinka sosai, where have u being yesterday?."
   "Oh sweet Mum naje party wata yarinyane and munyi dare dats y koda nadawo ban nemekiba coz am damn tired."
   "Kansa ta shafa tace okay  son, sai ina yanxu?."
   "Fita zanyi zuwa wani wajen, by the way ina Daddynerh?."
   "Yana d’aki amma nasan yanxu zai sawko kas.... Bata ida maganar ba Daddy yace ."
  "Ganinan yafada gameda sawkowa daga stairs din zuwa cikin falon, yana isowa ya je gefen su ya zauna had’e,da zawo NAWAZ zuwa jikinsa yana shafa kansa yace My son."
  "Yes,my super Daddy morning."
   "Morning my boy, how are u?."
  "Am doing well Dad".
   " murmushi yayi yace good haka akeso, Mummy NAWAZ a bamu breakfast nasan son najin yunwa yaja hancin NAWAZ ko son".
   "Eh Daddy yinwa nake ji wlh.'
   "Mummy tayi dariya tace oh ni Maryam, toh kutashi mu isa dinning sai kuci."
   "Tashi sukayi dukkansu xuwa dinning table din, suna zuwa Daddy yaja wa NAWAZ kujera yace sit down here son."
  "Zama yayi yace tnx Daddy."
   "Mummy tana kallonsu tana murmushi, tasoma zuba musu abincin, cheaps ne da omlet sai kuma soyayyen koi da pepper soup na kayan ciki, nan ta zubawa kowa nasa a plate ta hada musu hot tea, suka soma ci."
  "Sun ci abincin su cikin nutsuwa abin sha'awa yadda family'n suke bawata surutu har suka kammala, suka nufi falo."
  "Daddy yace wa Mummy ni Zan wuce yanxu zuwa anjima kuma a,shiyamin kayana Dan jirgin 4:00 zanbi."
  "Toh Mum tace dashi, A dawo lpy".
  "Daddy zakayi tafiyane yau?."
  "Ehh son Zan je abuja ne, ko xamuje ne?."
  "A'a kawai dai I will miss u so much."
  "Oh c'mmon karka damu son bazandadeba Zan dawo kaji, zanma transfer din 1million naira a account d'inka hope zai isheka kan naje nadawo."
   "Yeah that's my super Daddy I love u so much yabasa peck a kumatu, zai isheni Daddy inma bai isaba I will let u knw thanks."
   "Okay I love u too take care kaji bye-bye."
  "Bye sai Ka dawo."
   "Sweetheart natafi Daddy yafad'awa Mummy."
  "Ok bye honey".
 "Murmushi Daddy yake har ya fice cikin gida, yana fita guards dinsa suka rufomasa baya har xuwa motansa, nan suka bud’e masa ya shige driver yaja suka bar gidan, convoy aka hada masa sukafita gari."
  "Mummy ni Zan fita sai kin ganni kuma, pecking d'inta yayi  yace i love u mummy yasa Kai ya fice yana mata murmushi."
 " Itama maidamasa take tace I love u more son."
   "Yana fita yafad’a cikin motarsa kirar Accord 2016 Arsh color glass d'in tint baki kirim, yaja ya bar cikin anguwar GRA."

 Masu karatu nasan zaku so sanin waye NAWAZ???

  _Toh kubiyo neeratlurv da Abdul Mr smile danjin waye shi😉😉_


Daga Alkalamin:- *NEERATLURV*😍
         &

*ABDUL MR SMILE*😃

No comments:

Post a Comment

Popular Posts