21/2/2017 9:16pm *Muneerat*✍
♦ *JININ JIKINA*♦
_based on fiction and love tale story_
NA *NEERATLURV*😍
_Dedicated to aunty sis_💞
®O.H.W
*86-90*
¶¶¶¶
_*Two days later*_
"Cikin 2days dinnan FARIS ya canza kota2 yakoma kamar Ba FARIS na Baby Boo Ba."
"MUSKAN tayi tambayar duniya tagaji Dan Ba amsata yakeba,gashi Yanxu kullum yana kan waya ko chatting, harta soma zargin kodai Mata FARIS yake nema, amma wata zuciyar cemata take kul karki zargi mijinki kan wata abinda bakida tabbas, da irin wadannan tunanin take yi kullum, amma haka ta hakura tanazubamasa I do, kullum cikin nafila take tana rokon Allah kan lamarin."
"Cikin haka FARIS ya sami visa zai tafi nijeriya, lokacinda yafad'wa MUSKAN ciki daya tamasa fatan alheri bata kawo komai a ranta."
"Shima ya hi dadin rashin kawo wani Abu ran MUSKAN dadi yaji da bata gane mai yake cikiba, yayi alkawari sai komai ya kankama yagama daidaita zaifad'awa MUSKAN maganar Faty."
"Yau suke sa ran FARIS xai daga zuwa nijeriya, MUSKAN kamar ma zazzabi takeji ganin FARIS tafiya zaiyi, gashi yanxu tasaba k'wanciya a jikinsa, komai nasu tare suke, she's gonna miss him a lot."
"K'wance suke kan lallausar royal bed d'insu, kan MUSKAN na a kirjin FARIS wasa take da parks d'insa tayi lamo ajikinsa."
"Baby boo yakira sunanata with his husky voice."
"Na'am."
"Bakiso ne nayi tafiyar? Ya tambayeta cikin sanyin murya."
"No Ba hakabane kawai am gonna miss you, kusan yanxu masaba komai na tare muke, and ni tsoro nakeji wata ta kwace min Kai acan coz I feel it deep inside my heart tafiyarka nijeriya Ba alheri bane tafad'a tana shirin kuka."
"Tashi yayi daga k'wanciyar yadaga fuskarta ya tallafo, yana ganin ta cikin ido, yace no Baby boo it won't karki ce Ba alheribane ,I know it's alherine, trust me Ba wacce zata kwaceni wajenki you are the only one huh!."
"But why d sudden changes those days, Ka canxa MUSFAR I suspect there is something going terrible."
"Not at all baby boo, nifa kibar maganar huh! Ko kinaso muna jani in jakane won't you free your mind and had a trust in me."
"I will ya wuce nayi shiru toh.'
'That's my Baby come here ya waro Mata hannayensa."
"Ba musu tafada jikinsa, hugging dinta yayi tight, itama back hugging dinsa tayi, sakonni yasoma aikamata dasu masu rikitarwa cikin kwarewa da iya sarrafa mace yake Mata komai, take ta dauke wuta tasoma maidomasa da martani, sun dauki tsawon lokaci suna romancing junansu daga nan FARIS ya kashe arna."
"Cikin farinciki kayan sun gamsar da junansu sukayi wanka, daga nan suka shirya."
"Cikin 30mins suka kimsa, nan suka ja mota zuwa airport, MUSKAN ke driving dinsu, yanata Mata hirar sa mai dadi har suka isa airport.'
"Da isarsu basu fi 15mins Ba jirginsu ya daga, da kyar MUSKAN ta rabuda FARIS kwalla cike aidonta tana gani ya shige jirgi, yana dagamata hannu itama haka har saida yashige tukunna, saida taga jirginsu ya daga yasoma keta haxo tukun taja motar ta ta wuce gida jiki a sanyaye, data isa gidama kulle kanta tayi a daki ta kwanta take bacci yayi awon gaba da ita...
¶¶¶¶
_*nijeriya*_
Faty sai Kai komo take a dinning tana shirya warmers, meemah na tayata."
"Suna cikin hakane FARIS ya Kira wayarta yasanar da ita ya sauka yanxu amma zai biya gida tukunna inyaso daga baya yaxo."
"Toh tace masa sai yaxo."
"Suna gama wayar, tace wa meemah, babe FARIS fa ya iso."
"Toh yi sauri muje ki shirya kiyi wanka da wancan maganin, kuma akoi wata turare da boka ya ban da na koma ya ce kishafasa a jikinki da zarar yaji kamshin toh fa hmmm sai kingani kawai."
"Hannu ta bata suka kece da dariya ahayyeee nanayeee ai FARIS zaici ubansa ahannun Dani yake zance ai."
"Yanxu yi sauri ki shiryo, da fatan kin zuba wancan maganin a juice din nan meemah ta tambaya."
"Ehh na zuba amma ki kula dashi pls kar wani yazo yadauka ya kurbe aikin mu ya baci."
"Lolz karki ji komai yanxu kije kawai."
"Ok tafada, take ta wuce daki Dan shiryawa."
****
FARIS ya isa nijeriya lpy, daga airport yasa wani Frnd dinsa dake Abuja zuwa ya daukosa yakaisa gida, yazo ya daukosa yakaisa gidansa dake game village."
"Bayan ya saukesa ya masa sallama ya tafi, shiko FARIS cikin gidan ya shiga, kusan komai a kimtse ya tarar sabida matar gate man dinsa na sharemusu after 2-2days Ana biyanta monthly."
"Dakin da yakasance nasa ya shiga, kura kadan ne a d’akin, ya tarar da kansa yayi dusting dakin komai yakoma daidai yadda yake bukata, wanka ya sheka ya shirya cikin wata dakakkiyar _wagambari sky blue_ hulansa ma yakasance irin ruwan kayan, agogon _Rolex_ ne daure a hannunsa, kafan sanye da sau ciki, yayi kyau abinsa, ya feshe jikinsa da perfumes masu kamshi sai wata uban kamshi ke tashi a jikinsa."
" fita yayi already mai kula da motocinsa ya gogemasa motarsa kirar KIλ, key ya mikamasa nan take yaja motar gate man ya wangalo masa gate ya fice."
"Hanyar gidansu ya nufa dake maitama."
****
Mum zaune da 'Yan matanta suna hira tace su gwada Mata layin baby doll dinta coz tundaxu take Kira amma Ana cemata a kashe."
"Fareeda ta gwada tace Mum wlh wayar MUSKAN a kashe take har yanxu."
"Humaira tace toh maybe tana skul ne shiyasa."
"Eh zai yu hakanne toh kiranmi salman naji ko lpyr su qalau inji Mum."
"Toh nan fareeda tashiga Neman layin sa amma Sam bata saminsa shima."
"Mum shima fa haka Bana saminsa."
"Toh ki Bari zuwa anjima mu sake gwadawa."
"Rife bakinta keda wuya sukaji karar tsayuwar mota amma basu damuba kasancewar sunsan gidan kullum cike yake da baki."
"FARIS ya fito cikin motar suka gaisa da gate man na gidan su, ya wuce cikin gidan."
"Assala mu'alaikum yace yana kunsa kansa cikin falon."
" Wa'alaikum salam suka amsa, mum tace Wanake jin muryansa kamar na salman kodai Dan inata tunaninsa ne yakemin giz...o not finishing what she want to say to her surprise taga FARIS yayi folding hands dinsa a kirji Yana sakar Mata murmushi."
"LA YA FARIS su fareeda da humaira suka fada da karfi suna karasowa wajensa."
"Wajensa suka nufa nan sukayi hugging dinsa shima hugging dinsu back yayi."
"Mum wlh shine its him shiyazo fareeda tafada tana zamewa daga hugging dasukawa juna, ta karasa wajen Mum."
"Hannunsa sarke da humaira suka karasa wajen Mum."
"Gefen mum ya zauna ya kwashi gaisuwa, kansa ta shafa tace irin wannan zuwan Ba Kira kodai surprising dinmu kayi ne."
"Eh mum is a surprise, kuma wani abin naxoyi anan nijeriya shiyasa."
"Toh yanada kyau, ina MUSKAN din toh ko Ka barta acan ne?."
"Eh tana can tana makaranta."
"Ayyah tun dazufa nake kiranta a waya amma Bana saminta komai yasane oho."
"Shi FARIS ma yamanta da kiranta wlh duk hankalinsa nakan yaje yaga Faty shiyasa ko MUSKAN yamanta kiranta yasanar da ita ya iso, karya ya shiryawa Mum yace shima ya nemeta amma bai sametaba yana ga ko ta kashe wayarne tana class."
"Ayyah zaiyu hakanne, fareeda maza kutashi kuba yayanku abinci da abin sha."
"No Mum ki barsu I will be out some where banajin yinwan yanxu."
"Ok toh yayi kyau."
"Ina dad ne mum?"
"Dad dinku yayi tfy zuwa kd jiya sunada wata programs da zaiyi attending acan."
Ok ayyah Dad Allah ya taimaka masa."
'Ameen"
"Mikewa yayi yacewa mum anyway Bari nafita yanxu zuwa anjima zan dawo."
"Toh saika dawo Allah ya kare."
"Ameen Mum, and kukuma na tfy saina dawo dasu fareeda yake."
"Ok yaya saika dawo, ac dawo lpy."
"toh my lovely sisters."
'Waje ya nufa ya shige motarsa ya dau hanyar gidansu Faty yakirata a waya yasanar da ita gashinan tahowa, tace sai yaxo."
"A hanyarsa na tfy ya kira baby boo yaci sa'awayanta ya shiga ya sanar da ita ya'isa lpy."
"Hammadallah tayi tace toh ya kula da kansa,insha Allah yace da ita."
¶¶¶¶¶
Faty ta shirya cikin wata abaya red ta yane kanta da bakin gyale,fuskarta duk makeup yasha foundation, highlighting da contour, anfenta aishadow dasu janbaki lolz! Tayi kyau Ba laifi, tasahafe jikinta da turaren duk dakin ya dau kanshinsa, ga kanshin Ba dadi sam ko kadan, suna zaune da meemah."
"Karar tsayuwan mota taji ta leka ra window FARIS ta gani yamatukar Mata kyau yasake haske yaxama babban mutum, tsalle tadaka tace he's here babe."
"Dadina dakefa kenan ki nutsumana haba tafada haushi yana building a face dinta."
"Oh sorry na nutsu toh tace tana gyra kanta."
"A waya yakira yasanar daita ya iso."
"Fita tayi har inda yake taje tasamesa, sannun daxuwa tamasa ya amsata da yawwa yana Mata wani mayen kallo ga Ka.mshin tuarenta da ya Shaka yatafi dashi wata duniya,kallonta yake ko keftawa bayayi."
"Waving face dinsa tayi da hand dinta tace honey kallonannfa.?
"Swthrt kinyi kyau ne ga kamshin tuarenki mai dadi Ba dole na kallekiva."
"Oh c'mon tafada a shagwabe, yanxu isn't time for this kaxo muje daga ciki tukunna."
"Ok yace da ita."
"Hannunsa ta rike tana jansa shikuma sai binta yake kamar rakumi har suka karasa falon saukar baki."
" zaunar dashi tayi ta zauna a gefensa, tace su gaisa da meemah, gaisawa sukayi Ba yabo Ba fallasa."
"Hira suka Dan taba duk Faty tagama rukitar dashi Dan wasu kissa take masa sai shi gemasa jiki take saida suka Dan jima tace suje suci abinci."
"A dinning chair ta zaunar dashi taxubamasa miyan agushi dayasha nama, kifi da vegetables, sai tuwon semo da tuku mai kyau da kanta tayi feeding dinsa, ta shayar dashi lemon kwakwa mai sanyi Wanda surkullenta ke ciki."
"Tunda ya hadiye lemon yaji duk duniya Ba wata mace dayake gani inba Faty Ba and yanajin sonta na building a zuciyarsa kamar ya fashe."
"Dasukagama cin abincin suka koma falon suna hira love words masu dadi yarinka gayamata itama haka tarinka kashesa da love words dinta."
"A gidan ya yini sai dare karfe 9 ya bar gidan full of Missing her itama haka Dan da kyar ta barsa ya tafi."
"Ko gidansu Mum baiji jeba ya wuce gidansa Dan ya gaji,ga wani SHAUKIN SO na Faty na building a zuciyarsa karfin hali yake kawai Dan wannan turaren da yashaka da juice dayasha duk ya rikitar dashi."
"MUSKAN nema ta kirasa waya Dan taji shiru, karya yamata yace ya gaji yana ma jin zazzabine shiyasa."
"Abu da Mata da miji daga jin muryansa datayi ta yarda da zancensa, batasan duk karya ya shrgamata Ba."
"Da haka sukayi sallama ta kwanta zuciyarta cike da tausayin mijinta....
Shikuma da tunanin Faty ya kwanta bacci......
_Ni Muneerat nace Allah sarki my poor MUSKAN_
© *NEERATLURV*😍
New Post
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
Popular Posts
-
✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ❤ *SHAUKIN SO* 🌷 ✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ✨✨✨ ✨✨ ✨ Na *Abdul azizu AAJ* ✍ ...
-
11/2/2017 6:55pm *Muneerat*✍ ♦ *JININ JIKINA*♦ _Based on fiction and love tale story_ NA *NEERATLURV*😍 _Dedicated to Aunty Sis_...
-
❣❣ ❣❣ ❣ ❣ 👩🏻 *MAYA* 👩🏻 ❣❣ ❣ ...
-
❣❣ ❣ MAYA! ❣❣ ❣ Via OHW📚 Neeratlurv.blogspot.com Wattpad@neerat_lurv 36_37 ***Sati daya da auren Ba abinda ya canza ku...
-
✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ❤ *SHAUKIN SO*🌷 ✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ✨✨✨ ✨✨ ✨ NA *Abdulazizu AAJ*✍ Da *Neeratlu...
-
❣❣ ❣ *MAYA! 🙍🏻♀* ❣❣ ❣ 1⃣1⃣ Via O. H. W📚 Neeratlurv.blogspot.co.ke Wattpad @neerat_lurv *** Tafiya suke kan hanya...
-
❣❣ ❣❣ ❣ ❣ 👩🏻 *MAYA* 👩🏻 ❣❣ ...
-
✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ❤ *SHAUKIN SO*🌷 ✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ✨✨✨ ✨✨ ✨ NA *NEERATLURV*😍 Da *ABDULAZIZU AAJ*✍ Via O....
-
15/3/2017 1:33pm *Muneerat*✍ *JININ JIKINA* _*111-115*_ NA *NEETATLURV*😍 _Based on fiction and love tale story_ _Dedicated to Aun...
-
19/2/2017 7:00am *Muneerat*✍ ♦ *JININ JIKINA*♦ _Based on fiction and love tale story_ NA *NEERATLURV*😍 _Dedicated to Aunty Sis...
No comments:
Post a Comment