(8/1/2017 8:00am) *muneerat*✍
♦ *JININ JIKINA*♦
_Based on fiction and love tale story_
*NA*
*MUNIE LURV*😍
_Dedicated to Aunty Sis_💞
_sakon gaisuwata gareku mosayan littafin *jinin jikina* ina kuma mai Baku hakurin rashin jina na kwana biyu dakuke hakan yafarune bisa wasu abubuwa da suka shige gabana Ku kasance da yar mutan borno_ #ILY all❤
*25-26*
_________
_____
_bayan kwana biyu_
A cikin wannan kwanakin yan gidanan murnan da suke baxai faduba barin shi uban gaiyan wato FARIS Ba wadda ya kaisa murna Dan shi murnansa na yadawo yaga _Baby Boo_ dinsa..
Yau ta kasance laraba _Wednesday_ kuma yau suke sa ran FARIS zai dawo, kuma jirgin su zaiyi _landing 2:00 sharp_ sabida hk tunda suka tashi sallan asuba basu komaba sai faman gayra gayre ake da soyesoye Ba abinda kake ji a gidan sai kamshin _aromas_ dake tashi MUSKAN ce tayi hanyan kitchen a ciki ta tarar da Mum dasu fareeda suna ta faman girki da sallama tashiga suka amsata Mum tace"
"Kin gama gyran dakin son din"
Ehh na gama Mum"
"Da kyau toh zo ki hada kunun ayan nan"
"Nan taje tasoma hadawa ksancewar ta Kware sosai fannin girki da hada local juice tana cikin yi take jin faduwar gaba da bugun zuciya kuma ita ta rasa dalili"
Mum CE ta lura da yadda tayi sako sako da ita kamar wacce bata jin dadi tace MUSKAN lpy'r ki kuwa?ta tambaya"
"Ehh Mum lpy kawai dai yau tunda na tashi nake jin faduwar gaba ga zuciyata na bugawa da sauri sauri inajin kamar akoi abinda zai faru dani ne"
Allah ya sawwake ki yawaita karanta "HASSBUNALLHI WANI'IMAL WAKIL" zai rage faduwar gaban kinji"
"Toh Mum na gode" nan taci gava da aikinta tana maimaita addu'ar har ta Dan sami sasaucin faduwar gaban"
Sunyita aiki har saida suka hada komai sukayi breakfast suka ci gaba da girki sai kusan 12:20 suka kammala komai suka hada a dinning table"
" sun dafa fried rice, sunyi cusslo,da peppe chicken, tuwon shinkafa da miyan danyar kubewa, ga peppesoup na kayan ciki daya sha kayan kamshi, kunun aya juice,da coconut juice, sai sauran abinda baza a rasaba"
Sunadaga daki 1:20 duk sunyi wanka sun idar da sallah Saura make up, kowa sai faman Dan wannan a fuska shafa wancan lakuci wannan tsakanin fareeda da humaira banda MUSKAN dake zaune tana ta kallonsu sai murmusawa take har suka gama, fareeda tace wlh yau ko danneki sainayi namiki make-up ke kullum sai kishafa powder da lipstick sai Dan kolli kice kingama make-up c'mmon kizo namiki make-up hala yayana yaganki ya kyasa tana jinta har ta gama tace sai kiyi ai ta nufi hanyan wardrobe Dan dauko kayanta, fareeda tajata baya hade da zaunar da ita gaban mirror nan suka soma kokawa ita MUSKAN sam bazatayi applying makeup Ba while fareeda tayi insisting sai tayi humaira nadaga gefe sai kallon ikon allah take hk sukayitayi daga karshe MUSKAN ta yarda ta zauna nan fareeda ta soma aiki sai da ta fitar da ita Tass da makeup kuma tayi wani uban kyau gashi dama tuncan tana da kyau gata jinin larabawa habawa nan suka isheta da surutu kan tayi kyau ita kanta da taga mirror tasan tayi Ba karya kuma tun can hausawa sunce *inkana da kyau*(Littafin AneeLurv) *toh kakara da wanka* wata arniyan _swiss less_ ce _black colour mai ratsin red_ suka sa dukansu dinki dogon _Riga na Dubai they All look beautiful , nan suka sauko suka tarar da su Mum itama irin shigarsu ce a jikinta bambamcin colour ne ita nata _Orange colour ratsin flowers green_ Dad kuma wata dakakeyar shadda ce fara wow! Family'n sunyi kyau sOsai Nan suka fita zuwa parking lot mota _Benz da parado bakake suka dauka_ fareeda na Jan su while driver na Jan su Dad a Prado..
_2:00pm at airport_
Daidai time dinnan suka isa airport kuma lokacin jirgi yake sauka, in Ka dubi fuskokin family's din zakaga tsantsan farincki a tattare dasu MUSKAN ma na daya daga cikinsu sai dai ita faduwar gaba da bugun xuciyarta ya tsannanta GIB! GIB!!GIB!!! Zuciyarta ke harbawa da sauri2....
© *MUNIE LURV*😍
New Post
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
Popular Posts
-
✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ❤ *SHAUKIN SO* 🌷 ✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ✨✨✨ ✨✨ ✨ Na *Abdul azizu AAJ* ✍ ...
-
11/2/2017 6:55pm *Muneerat*✍ ♦ *JININ JIKINA*♦ _Based on fiction and love tale story_ NA *NEERATLURV*😍 _Dedicated to Aunty Sis_...
-
❣❣ ❣❣ ❣ ❣ 👩🏻 *MAYA* 👩🏻 ❣❣ ❣ ...
-
❣❣ ❣ MAYA! ❣❣ ❣ Via OHW📚 Neeratlurv.blogspot.com Wattpad@neerat_lurv 36_37 ***Sati daya da auren Ba abinda ya canza ku...
-
✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ❤ *SHAUKIN SO*🌷 ✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ✨✨✨ ✨✨ ✨ NA *Abdulazizu AAJ*✍ Da *Neeratlu...
-
❣❣ ❣ *MAYA! 🙍🏻♀* ❣❣ ❣ 1⃣1⃣ Via O. H. W📚 Neeratlurv.blogspot.co.ke Wattpad @neerat_lurv *** Tafiya suke kan hanya...
-
❣❣ ❣❣ ❣ ❣ 👩🏻 *MAYA* 👩🏻 ❣❣ ...
-
✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ❤ *SHAUKIN SO*🌷 ✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ✨✨✨ ✨✨ ✨ NA *NEERATLURV*😍 Da *ABDULAZIZU AAJ*✍ Via O....
-
15/3/2017 1:33pm *Muneerat*✍ *JININ JIKINA* _*111-115*_ NA *NEETATLURV*😍 _Based on fiction and love tale story_ _Dedicated to Aun...
-
19/2/2017 7:00am *Muneerat*✍ ♦ *JININ JIKINA*♦ _Based on fiction and love tale story_ NA *NEERATLURV*😍 _Dedicated to Aunty Sis...
No comments:
Post a Comment