New Post

Tuesday, 14 March 2017

JININ JIKINA

(31/12/2017 7:00Am) *Muneerat*✍

    *JININ JIKINA*

 _based on fiction and love tale story_

 NA *NEERATLURV*😍

 _Dedicated to Aunty Sis_💞
 
   ®O.H.W
 
      *56-60*

_*Wooo hooo today is My one and only sister birthday. Am Blowing help me celebrate d  birthday of d beautiful princess... happy birthday to you! Happy birthday to you!! Happy birthday,happy birthday, happy birthday to you!!! HBD Aeesha humaira u are +1 today allah ya rayamin ke Sis ILYSM ke kadai nake da bani tamkarki Allah ya girmarmin da ke kanwata (Ameen) kina cikin kundu zuciyata nakulle bawata bayanki your my heartbeat❣ Sis*_
 #one love💞

 
   ***      ***      ***

_*bayan sati daya*_

Mum taje Dubai tadawo lpy da kaya niki niki wanda ta sayo kama daga kayan lefe, kayan kitchen, furnitures da sauransu."
  "Gida duk ya cika da yan uwa sai shirye shirye ake tako ina."
  "gyra sosai MUSKAN ke sha dan wata yar Maiduguri Mum ta dauko tun ana saura 1week auren taxo, inka ga MUSKAN zaka rantse ba itabane dan ta canza fatanta ta kara laushi sai sheki take kuma dama tuncan itadin mai laushin fatane."
 "Tunda aka fara shirye shirye FARIS basu hadu da baby boo dinsa ba sam dan Mum tahanasa zuwa part dinsu sai dai suyi waya gashi yau ana saura 4days auren."
  "event Kala Kala suka hada akoi, kamu,fulani's day &kauyawa day, sai Dinner da mothers night daza'ayi, saikuma walima daxasuyi before d'aurin auren ran Saturday a gidansu FARIS "
  "yau takama Wednesday zasuyi fulani day, dan jiya suka yi kauyawa day, gobe kuma kamu.'"
   "shiri su fareeda keyi da kawayensu cikin shiga irinta fulanin usul daga can gefe kuma MUSKAN ne da frnds d'inta na school kamar su meena da kubrah anata tsaramata make up cikin kayan fulani, make up artist dasuka dauka daga company'n Tara make up ita ke mata make up."
  "gefe daya kuma Young writers forum(Y.W.F),five stars ke zaune su Miss Mjay kenan."
  "daga dayan gefen kuma su yar mitsila (Faty axland) da huddallah(Mrs JH)sai kuma yan group na (Huddalah Bani inbaka) da sauran groups din da members duk cikin shiga ta fulani ."
   "vayan angama makeup ne wayar muskan tafara neman agaji, hannu ta mika ta dauka _heartbeat_ tagani tubuce nan ta dauka cikin muryanta mai sanyi tayi sallama hade da gaishesa."
  "Amsawa yayi, yace baby boo i miss You so much, pls ki zo na ganki even for a minutes wlh zaki kasheni da missing dinki."
  "can kasa2 kamar munafuka tace Nawan yi hakuri wlh nima am damn missing ur handsome face and that ur huskyVoice buh mum tahanani fita and eyes nasu fareeda na akaina, in na fita xata gayawa mu.....m."
  "bata ida maganarba sanadiyar jin sallamar mum datayi yasata cusa wayan kasanta."
  "Mum ce tashigo hannunta rike da cup takarasa gabanta ta mika mata oya shanye yanxu kiban cup."
  "tana yatsine fuska ta karb’a tace mum wlh wannan akoi daci pls kiban d'ayan."
  "anki a bayar zaki shane ko yaya ko saina d’uramiki."
  "jin Mum tace zata d’uramata yasata kafa cup d'in a baki ta shanye tana kakarin amai."
  "kika amayar _Ni dake_ (pherty) Sha sha kawai bakisan anfanin taba shiyasa tasa kai ta fice."
 "dariyanda humaira ke boyewa ne ya fito saida tayi mai isarta tukun tace jibe kimana."
  "karamin bakinta ta cuno alamar zatayi kuka, fareeda ce takara wajenta da sauri tace baby boo karkiyi kuka pls zaki bata make up dinfa."
  "and u humaira you Are very stupid yazakisata kuka? ko kina so kib’ata mata make up ne."
  "folding hands d'inta tayi taka ce am sorry big sis, baby boo kiyi hakuri kinji."
  "kai ta gyda alamar ta hakura and taji dadin yadda suka kirata baby boo, sai lokacin ta lura da wayarta dabata kasheba dagawa tayi tasa kunnenta tace heartbeat baka kashe wayan ba."
  "eh baby boo ban kasheba ina jinku dont mind them zan hadu da su kinji."
  "ok naji tohm."
  "meye mum take baki mai daci da baki so."
 "uhmm ba komai."
 "naji toh tunda baxaki fad'aminba take care bye lo6e u muahh yayi hanging kiran."
  "wayar tabi da kallo tace ILYM."

"Taro sukayi sun gama fulani day lpy aka watse."

   "Haka suka ci gaba da gudanar da event dinsu lpy sai ranar kamu FARIS yaga MUSKAN basuma samu sunyi magana sosaiba FARIS sai bin bin baby boo da kallo na So da Sha'awa dan yadda yaga ta canza."

  _*Friday 7:00AM*_

 "gida ya kacame da Hayaniya sai shiga da fita ake kowa ka gansa cikin kwalliya na lemon sky blue da ratsin pink a jiki head pink da ke daure a kansu."
  "motocine birjik a kofan gidan manya manyan motoci kana gani kasan annarkar da naira wajen siyan motocin."
  "fareed ce tace kun gama make up d'inne itama tata fuskan dam da make up."
  "mun kusa head ne kawai ya rage muke gyrawa, artist make up ne ke maganar."
   "okay make hurry up suna can sunata damuna da waya."
  "inless than 10mins aka gama wa MUSKAN make up din nan suka jera dan fita zuwa mothers night."
 
  _wooohooo muskan tayi kyau words cannot say how beautiful she look make up din ya karbeta masu karatu kawai just imagine yadda zatayi kyau zan so ku ganta lolz_

  "jerawa sukayi da kawayenta , suna sanye da blue and pink head  while ita kuma dogon gown wanda aka rike ta baya if not zaija kasa pink in color gown d'inta ya kasance head dinta kuma sky blue."
  "a kofan gida suka yad’a zango sauran kawayen sun shiga sauran motocin, wajen wata bakar ford jeep suka nufa da MUSKAN nan suka bud’e suka zaunar da ita hade da kullo kofar suma sukaje suka shishiga aka ja motocin covoy aka hada."
  "kamshin turarensa ne da nata ya gawraye ga sanyin AC nan wani fitinanne kamshi ya mamaye motan."
  "hannu yasa ya jawota zuwa jikinsa ya rungumeta a kunne ya rad'amata I Miss you baby."
  "uhmm tace dan ita a takure take wani irin electrical spark ne yake ziyartarta."
  "uhm kawai zakice, shiru tayi har yanxu, ganin bata da niyar magana yasa shi rinka mata hira duk da bata amsawa baisa,yin shiruba har suka isa sharaton hotel dake Abuja."
  "Tare suka jera hannunsa rike cikin har suka shiga cikin hall,  inda masu daukar foto da bidiyo suke aikinsu sa wutan flash ke haskasu, suna shiga MC ya sake kida mai sanyi."
 "bayan sun zazzauna aka soma gavatar da taro, Anwar ne yakaranta biography'n FARIS while Meena ta Karanta na MUSKAN."
   "Taro yayi taro anci ansha antiki rawa inda na hango su Aneelurv,cute xarah, yar ficika,mss mjay, faty axland,miemie bee,ayusha iliasu, Autar hajiya,Futh pinky durling, princess Amrah,baby mash,Zara b~b, Aneesa didi,Vasmer Er Lele,hamagee,Melody, da sauran waenda ban ambataba duk suna k’wasan Shoki ansa musu wakar _shake d bom bom sai karka d'awa ko suke."
  "Gefe guda kuma yan group na Neeralurv novels,Aneelurv novels,mss Mjay novels,little princess novels, futhalurv novels, Online hausa Writers,perfect hausa writers da sauransu duk suma k’wasan Shoki."
  "sai wajajen 12:00 na dare suka tashi a taro kowa yanufi gida a gajiye."

 _Rana bata karya saidai uwar diya taji kunya_  yau Asabar misalin 1:00 aka d'aura auren SALMAN FARIS DA MUSKAN akan sad'aki naira dubu 1000, Auren da manya manyan mutane na ciki nijeriya da wajen kasa, suka hallata daga abokan Dad har na FARIS na waje sunzo Dana gida 9ja ."
  "cikin gida anyi walima antashi lpy inda aka gayyaci babba malami sheik kabiru Gombe ya wa'azantar da su sai 1:00 aka watse."
 "Nan aka cigava da gudanar da biki har yamma, waenda zasu kwana sunan ,waenda kuma zasu tafi suntafi."

"shikuma faris da abokansa a wani pent house na dad suka taru can sukayi reception nasu."


#Team MUSKAN love let celebrate finally yau andaura aurenta da FARIS💞......

© *NEERATLURV*😍

No comments:

Post a Comment

Popular Posts