{1/1/2017; 6:57pm} *Muneerat*✍
♦ *JININ JIKINA*♦
_Based on fiction and love tale story_
*NA*
*MUNIE LURV*😍
_Dedicated to Aunty Sis_💞
```Here is a page ov honour for all reader and mah fanz wishing u a very wonderful and blessful year
HAPP NEW YEAR 2017 Muneerat lurv y'all```
#ILY All❤
*11-15*
********
_____________
_washegari_
Yau ya kasance _weekend_ sabida hk basu tashi da wuriba sai wajajen 10:00 suka tashi nan sukayi wanka suka shirya cikin English wears dukansu shirt da pencil jeans neh amma shirt din ya sauko har gwiwa nan suka sauko parlour don break fast"
"A dinning suka baje kasancewar Halyma mai aikinsu ta shiryamusu break nan suka yi serving Kansu suka soma ci.. Suna kan ci Mum da Dad suka sauko cikin nasu shirin suma dinning suka nufa wajen daughters dinsu suka ja kujera suka zauna..
"Morning Mum and Dad both of them said"
" Morning my precious daughters both Mum and Dad reply"asking hope all is wel"
"Yeah Dad ol is fyn..koba fareeda tafada ta na mai kallon yan uwanta"
"Eh komai is well fadan Muskan da humaira..nan suka cigaba da cin abincinsu ciikin nutsuwwa da kwanciyar hankali"
Suna kammala wa suka shirya fita yawon shakatawa zuwa Amesium park da sauran wajajen shakatawa..
Haka suka kammala weekend dinsu cikin nishadi Dad ya kaisu wajaje dama yakaisu har sahad da sauran plaza's ya musu sayayya.. Ciki har makaranta da Dad zai sa MUSKAN sun je yimata interview..
A halin yanzu an ma MUSKAN registration a mkrntar su humaira zata fara zuwa ranar _Monday_ anmata interview ta cinyesu duka kasancewar ita din mai kokari ce shiyasa bata wani shan wuya wajen amsa tambayoyin da aka tambayeta ba aka bata class SS1A duk da suna second term Dad yaji dadi korai da gaske dama shi fatanshi tasamu ta daura daga inda ta tsaya vai yi mamakiba Dan a labarinta yasan iyayenta masu haline tho yasan tayi makaranta mai kyau..
--------------
_Monday morning_
_6:30am_
Duk sun shirya cikin uniform dinsu mai karamin skirt _mini skirt_ mai design na Burberry sai _suit blue_ shine a mazaunin kayan su da _baret_ shima _blue_ sun sa _legis_ a kasan skirt nasu sunyi kyau abinsu humaira kenan da MUSKAN"
"Itakuma fareeda sai 10:00takeda lectures"
"Saukowa sukayi suka hau yin breakfast basu dau lokaciba suka kammala suna shirin fita falon Dad ya sauko ya musu addua'ar Allah ya tsare hade da Jan kunne kan su maida hankali kan karatu banda wasa da kuma frndship da maza duk wacce tayi haka har yaji toh zatagamu da fushinsa yabasu 1-1k na break ya musu Allah kare suka fita zuwa mota driver ya ja sai skul..
_7:30am at school_
Sun iso driver ya saukesu suka Shiga cikin mkrnt"
"Mkrnt ne na yayan masu shi sabida hk kowa harkan gabansa ya ke Dan duk sunaji da arzikin iyayensu bamai shiga sabgar wani"
"Anyi duk wasu Abu daya kamata kamar su Assembly da sauransu nan aka watse zuwa class humaira da kanta ta raka MUSKAN nasu class din ta tafi nata"
_back to class_
Wata yarinya da zatayi saukin Kai ta zo wajen MUSKAN tace
"Hey my name is Ameena Abba Mahmud"
"Am MUSKAN isma'il Aliyu"
"Nice to meet u"
"Nice to meet u too "
"Have a seat ta nunamata gefen nata seat'din suna zama techern physics ya shiga nan ya soma ggudanar da class cikin nutsuwa sosai yan ajin sun maida hankali sai da yagama class Tass sannan ya ce:
"Hope every body understand"
"Yes suka answer shi"
"Gud"yayi exclaiming! so who can drive the three equation of motion?ask..
"Tsitt suka yi shiru"
"Muskance ta daga hannu alamar zata amsa"
"Yes young Lady stand up said d teacher"
Tashi tayi a nutse ta amsa tambaya cikin muryanta mai dadin sauraro ga Kuma turancinta mai kyau" Clap for her inji teacher'n
"Tap tap tap class din ya dau tafi ta burge kowa a class din"
"Ahaka dai suka yini ranar wannan malamin ya shiga wancan ya fita har aka tashi"
"Muskan taji dadin skul din ga kuma new Frnd dinta meena koda suka je gida tayi ta Ba Mum hiran skul murmusshi kawai Mum keyi tana binta da eh/a'a MUSKAN kenan yarinya kyakyyawa da nutsu ga kokari da hazaka..
*Two weeks later*
loading...........muje zuwa babi na gaba lolz!
© *MUNIE LURV*😍
New Post
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
Popular Posts
-
✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ❤ *SHAUKIN SO* 🌷 ✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ✨✨✨ ✨✨ ✨ Na *Abdul azizu AAJ* ✍ ...
-
11/2/2017 6:55pm *Muneerat*✍ ♦ *JININ JIKINA*♦ _Based on fiction and love tale story_ NA *NEERATLURV*😍 _Dedicated to Aunty Sis_...
-
❣❣ ❣❣ ❣ ❣ 👩🏻 *MAYA* 👩🏻 ❣❣ ❣ ...
-
❣❣ ❣ MAYA! ❣❣ ❣ Via OHW📚 Neeratlurv.blogspot.com Wattpad@neerat_lurv 36_37 ***Sati daya da auren Ba abinda ya canza ku...
-
✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ❤ *SHAUKIN SO*🌷 ✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ✨✨✨ ✨✨ ✨ NA *Abdulazizu AAJ*✍ Da *Neeratlu...
-
❣❣ ❣ *MAYA! 🙍🏻♀* ❣❣ ❣ 1⃣1⃣ Via O. H. W📚 Neeratlurv.blogspot.co.ke Wattpad @neerat_lurv *** Tafiya suke kan hanya...
-
❣❣ ❣❣ ❣ ❣ 👩🏻 *MAYA* 👩🏻 ❣❣ ...
-
✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ❤ *SHAUKIN SO*🌷 ✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ✨✨✨ ✨✨ ✨ NA *NEERATLURV*😍 Da *ABDULAZIZU AAJ*✍ Via O....
-
15/3/2017 1:33pm *Muneerat*✍ *JININ JIKINA* _*111-115*_ NA *NEETATLURV*😍 _Based on fiction and love tale story_ _Dedicated to Aun...
-
19/2/2017 7:00am *Muneerat*✍ ♦ *JININ JIKINA*♦ _Based on fiction and love tale story_ NA *NEERATLURV*😍 _Dedicated to Aunty Sis...
No comments:
Post a Comment