{21/1/2017 7:16pm} *Muneerat*✍
*JININ JIKINA*
_Based on fiction and love tale story_
NA *NEERATLURV*π
_Dedicated to Aunty Sis_π
®O.H.W
*41-45*
___________
_______
_*one week later*_
Yanxu FARIS ya sami sati daya da zuwa 9ja komai yana tafiya daidai yadda ya kamata, MUSKAN ma sun kusa gama Waec, soyayya kam ba'a magana suna shan lo6e FARIS baya shakkun nunawa MUSKAN soyayya a gaban kowa ita har kunya yake sata wani sa'in Dan KO gaban su Mum ne sai yace Baby Boo kaza anjima princess kaza duk shi daya tun MUSKAN na faking tare dajin kunya yanxu km harta saba, Mum kam na ganin ikon Allah duk FARIS yazama maras kunya ynxu indai Baby Boo dinsa na wajen DA yake toh fa sai kunyi hkri dashi, su fareeda kam sai dai suyita tsokanan MUSKAN kan wai wani charming take anfani dashine ta sace xuciyan big bro haka, itakam saidai tayi dariya tace Ba abinda na mishi kawai Allah ne ya dasa masa soyayyata cikin zuciyarsa kamar yadda nima nake son sa, tabe baki suke suce bawani nan wlh ya FARIS yafi sonki fiye da yadda kike sonsa, hmmm kwafadi hk amma shi kansa yasan yadda ni nake sonsa haka dai xasu yita hiransu, suna dariya da wasa...
Yau takama Thursday (alhamis) Mum da yan matan ta na hango a parlorn su sun baje suna hira da yan matan ta abin birgewa, sallamarsa ce ta katsesu yshigo fuskansa dauke da murmushi ya karasa inda suke, Yana zuwa ya zuve kan couch na faLon yace wasshhh yana lumshe ido hade da matsa kafafunsa da hannnu mum wlh na gaji yau nayi yawo kuma duk Anwar da Aliyu ne suka jani if not ni Ba iya wannan yawonba yana fada yana langw6ar da Kai kamar karamin yaro"
"Ta6e vaki duka sukayi MUSKAN, fareeda da humaira hade da samasa dariya"
"Humaira tace pls ya FARIS kadaina langwabar da kankanan wlh u look like baby"
"Amsheta fareeda tayi dacewa wlh kuwa koba hk bane MUSKAN"
"Haka ne mana mutum kato dashi yaxo yana zubamana shagwa6a kamar wani Baby tana fada tana kannena masa idoπ(wink) hade da smiling"
"Gaskiya yaranan kun rainani dayawa jibi abinda kuke min ehh ni nake Abu kamar Baby yafada yana mikewa,aiko yana tashi yasawa fareeda rankwashi a Ka, rike wajen tayi idonta yakawo ruwa, yana shirin kaiwa humaira nata bugun tayi saurin buya a bayan Mum yakaiwa iska duka"
"Mum tace son karka biyewa wadannan mashirmatan barni dasu zanyi maganinsu, tafi daki Ka watsa ruwa karka kula su kaji"
" kallo yabisu dashi irin kallon xamu hadu dinnan har yayi gaba yana tafiya yajuya hade dacewa baby Boo ki hadamin snacks da drinks ki kaimin garden in na fita wanka yana Kai nan yayi hanyan part dinsa"
'Fareeda da tundaxu tana rike da kanta ta murguda baki (π)tace sai danbanzan mugunta ya iya"
"Dariya MUSKAN da humaira suka samata,Mum na kallon tace maginki ai Ku kuka rainashi"
"Sallamar ta ne yasu dagowa duka suna amsawa"
'"Mum tace a'a wanake gani kamar fatiti"
"Ehh Mum nice yau musan man nakawo miki ziyara"
"Fatyn ce ta karaso ta zauna ta kwashi gaisuwa "
"Mum tace yasu hajiya Ina fatan lpyn su'
"Lpynsu tanama gaidake "
"Masha Allah Ina amsawa, fareeda Ku kawomata abin motsa vaki mana"
"Tana zungura baki ta je ta hadomata snacks da drinks tajiyemata a karamin glass stool agabanta"
"Thanks fareeda'"
"Mikewa sukayi dukkansu suka haura sama xuwa dakinsu aiko suna shiga kowa ya soma magananta, MUSKAN tace guys kunsan meye, a'a sai kinfada'
"Hmmm yau baku ga new face da mutuniyarba"
"Mungani maybe yau din she was kinda simple and happy shiysa"
"Oh nidai ita ya dama Bari naje na kaiwa sweet love snacks nasa karnayi laifi"
"Ke ta matsewa mtssww wai sweet love"
"Naji kwaji dashi tasa Kai tafice kitchen direct"
"Tahada komai yadda ya bukata ta nufi hanyan garden, taxo wucewa ta hango faty da Mum suna hira kamar Ba itace mai dagun kannanba tabe baki tayi ta wuce abinta"
"Xaune yake kan plastic chairs na garden din yana ta latsa wayoyinsa,sanye yake cikin wata farin T-shirt da 3quarter jeans nasa baisan ma ta karasoba kawai jiyayi an warce wayan hannunsa, da axama ya daga idanunsa da niyan matsifa kawai yayi tozali da abin kaunarsa baisan sanda yasaki murmushi Ba harsaida hakoransa suka bayyana sai kuma yasake hada rai kamar bashi yayi dariya yanxuba"
"Tasan laifinta Dan hk tayi murmushi itama tace sorry sweet nasan laifina amma am on my kneels asking for forgiveness"
"Uhmm ashema kinsan laifinki Ba ni kikawa dariya daxuba kuma hardacewa sweet love dinki yayi Abu kamar baby KO Zan Rama ai"
"Nidai kayi hakuri pls wlh sharrin shaid’an ne dasu fareeda amma ai ni duk yadda kayi yana maka kyau habibie"
"I trust u nasan kinfad’i gaskiya nan ya sawya hirantasu Dana soyayya uhmm lovers bird kenan suna ta shan love"....
"Faty ce tadubi Mum tace; mum wai yaushe FARIS zai dawo ne"
"Mum tace ai ya dawo KO baki sanibane"
"Ehh wlh bansanib"
"A toh hakane yanxu ma ai yana garden sai kije Ku gaisa "
"Toh tace tata shi tayi hanyan garden din"
"Suna hiransu abin burgewa sai murmushi da dariya zaka gani dauke kan fuskokinsu"
"Tun kan takarasa ta hango su nan zuciyarta ta harba tana bugaws da sauri wani Kishine ya kamata, haka ta daure ta karasa wajen Ba KO sallama tasoma Jan plastic chairs dake gefen FARIS da niyan zama"
Kamar ance ya juya ai ko yana juyawa ya ganta take annurin fuskasa da duk wata farinciki ta gushe"
"Faty ce tasoma magana kamar haka haba my FARIS yanxu duk son da nakemaka har zaka dawo 9ja kayi kusan week van saniba if not naxo yau u won't cal and inform and kasan I miss u so much, I miss those eyes , those smile and every thing from you'"
"Hade rai yayi sosaiπ‘πΏkamar wadda aka aikowa sakon mutuwa yace what rubbish are u saying,how many times do I have to tell u dat am damn in love with you hun, kewai mai yasa bakida hankaline ,why meyesa kike Abu kamar va maceva can't u take a look from others girls su haka suke ehe su basuda kamun kai ne are they not expensive huh kosu suke zuwa wajen maza suna tona asirin zuciyarsu pls Fateema be matured enough kisan what are u up to"
"Rausayar da Kai tayi gefe hade Kai hannunta ta kamo nasa hannu tace pls FARIS just knw how much I love you, just a chance zanyi proving my true love for u ,hannun NASA takai kirjinta saitin zuciyarta tace just feel how my heart beat just bcox of ur love,why meyesa baka tausayamin ne nan tafashe d kuka"
"MUSKAN kam tazama Yar kallo awajen"
"FARIS can't stand watching faty crying, idan akoi abinda yatsana toh vai wuci yaga Mace na kukaba, bai San sanda ya dago fuskanta ya soma share Mata hawayenba"
"MUSKAN na ganin haka ta tashi fuuuuuu a zuciye tabar wajen gudu gudu take hade da sauri tana sharan hawaye tayi hanyan cikin gida'"
"MUSKAN!MUSKAN!!MUSKAN!!! FARIS ne yake kiranta amma Ina tuni ta shige cikin gida allah ya taimka Ba kowa a falon hakan yabata daman shigewa dakinsu tafada kan gado tasoma rusa kuka"
"Shimaa can FARIS ya rikice ganin Baby boo ta tafi rai bace gashi kuma tana kuka hakan yasasa binta amma kash yana zuwa yaji kofan dakinsu akulle dafe Kai yayi yace nashiga uku"
_hmmm FARIS Ba uku kashigaba tara kashiga inji neeratlurv lolz_
"Faty ma a zuciye tabar garden din ko shiga tawa Mum sallama batayiva tafigi motarta tabar gidan at 360"
_toh fa masu karatu tight ur belt the story has just began_
*Team JJ*πlovers
© *NEERATLURV*π
New Post
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
Popular Posts
-
✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ❤ *SHAUKIN SO* π· ✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ✨✨✨ ✨✨ ✨ Na *Abdul azizu AAJ* ✍ ...
-
11/2/2017 6:55pm *Muneerat*✍ ♦ *JININ JIKINA*♦ _Based on fiction and love tale story_ NA *NEERATLURV*π _Dedicated to Aunty Sis_...
-
❣❣ ❣❣ ❣ ❣ π©π» *MAYA* π©π» ❣❣ ❣ ...
-
❣❣ ❣ MAYA! ❣❣ ❣ Via OHWπ Neeratlurv.blogspot.com Wattpad@neerat_lurv 36_37 ***Sati daya da auren Ba abinda ya canza ku...
-
✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ❤ *SHAUKIN SO*π· ✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ✨✨✨ ✨✨ ✨ NA *Abdulazizu AAJ*✍ Da *Neeratlu...
-
❣❣ ❣ *MAYA! ππ»♀* ❣❣ ❣ 1⃣1⃣ Via O. H. Wπ Neeratlurv.blogspot.co.ke Wattpad @neerat_lurv *** Tafiya suke kan hanya...
-
❣❣ ❣❣ ❣ ❣ π©π» *MAYA* π©π» ❣❣ ...
-
✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ❤ *SHAUKIN SO*π· ✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ✨✨✨ ✨✨ ✨ NA *NEERATLURV*π Da *ABDULAZIZU AAJ*✍ Via O....
-
15/3/2017 1:33pm *Muneerat*✍ *JININ JIKINA* _*111-115*_ NA *NEETATLURV*π _Based on fiction and love tale story_ _Dedicated to Aun...
-
19/2/2017 7:00am *Muneerat*✍ ♦ *JININ JIKINA*♦ _Based on fiction and love tale story_ NA *NEERATLURV*π _Dedicated to Aunty Sis...
No comments:
Post a Comment