{14/1/2017 9:00am} *Muneerat*✍
*JININ JIKINA*
_Based on fiction and love tale story_
*NA* NEERATLURV😍
_Dedicated to Aunty Sis_💞
®OHW
*31-35*
_*Assalamualikum reders fanz of jinin jikina ina mai Baku hakuri bisa ga canza suna danayi daga MUNIELURV zuwa NEERATLURV nayi hkne bisa wasu dalilai da fatan u will not b confused guys is all dsame*_
#lurv y'all❤
__________
_____
_*night time*_
A babban falon gidan dake kasa suka yada zango duk sun idar da sallah sun kammala cin abinci ana fira gwanin ban sha'awa tsakanin mahaipa da ya`yan su amma shi FARIS duk hankalinsa na akan _*Baby boo*_ dinsa ita ma kusan hkn ne da sun hada ido ya sake mata murmushi itama tana mayar masa duk abinda suke Mum na kula dasu basu sani Ba ita dai tafi kowa murnar wannan Abu dama tun can addu'ar ta kullum Allah yasa MUSKAN ta kasance matar FARIS ta kudiri aniyan hada su dama Ashe tana nata Allah na nasa 6atama San tunda su masoya bane murmusawa kawai take irin nasu manya, humaira ce tayi magana tace wai ni bro vazaka bamu tsarava bane tayi tambayan kamar wata mutuniyar kirki ta wani sunde kai"
"Yar rawan kai bazan vayar Ba toh ko zaki dakan nasan kin girma fadar FARIS"
"Ayyah ya FARIS pls mana fareeda tace kamar wata baby"
Karku sani ciwon kai oya je ki dauko babban trolley'n da kuka aje"
"Yeah ta fada ta tashi tana rawa tanufi dakin nasa ta ja trolley'n ,tazo ta jibgesa a gabansa ta zauna kusa dashi"
"Ke tashi wlhy ko na hanaki tsaraban jin haka yasa humaira mikewa da sauri ta koma gefe, nan ya bude ya Fiddo da kayanki ya soma baiwa kowa nasa, da su mum ya fara"
Wata haddadiyar _swiss les_ guda biyu ya da mayaukan shafawa dasu turare ya baiwa mum, yabaiwa Dad wata arniyar agogon _Rolex_ shima da perfumes masu tsada, albarka sukayi ta samasa da Addua'a sukayi ta masa"
Meye Kun wani tsareni da eyes FARIS ya fada cikin zolaya"
"Babu suka basa amsa"
"Hhhhhh yara dama kuce akoimana, ya cire wasu English wears Riga da wandona guda hudu2 ya mika musu dukkansu uku sai da takalma masu kyau guda biyu2 ya basu sai perfumes suma ya basu sai washe hakora suke suna zabga uban godia,wasu kwalin waya ya cire guda 3 ya baiwa kowa daya2 kallo suka tsaya yi totally speechless this is a great suprise ever iPhone7 ya saiwa kowannensu tsalle sukayi tare hugging dinsa fareeda da humaira suka hau basa Peck a cheeks thank you so much brother wayyo zamu mutu Dan dadi rawa sukafara suna kwasan kayansu Bari naje daki nasa a charge wayyo yau zan hau whatsapp da iPhone7 dadi kasheni suka haura stairs da gudu kamar yara suna ihun dadi MUSKAN kam tana nan wajen sai yanxu ta samu damar yimishi godia Addu'a sosai tamasa kuma he appreciate d prayers, hk su Dad sunji dadi cox sunsan MUSKAN da nutsuwa nan su Dad suka musu sai da safe suka haura sama zuwa nasu dakin aka bar FARIS da MUSKAN"
"Mikewa yayi yace _*Baby Boo*_ tayani daukan trolley ki kaimin shi daki, Ba musu ta rufe hade da daukawa duk yana kallon ta ido kawai ya xubamata har ta soma ja suka je dakin, suna shiga ya fada gado yace ahhhh kaina yaran nan kunsamin ciwon kai, sorry tace dashi bara nakwo magani fita tayi cikin 2mins ta dawo da paracetamol ta ballama tace ya FARIS ga maganin tashi yayi ya kai hannu zai karbi maganin ya hada da hannunta hade da jawota ta fada gefensa yace zauna anan ya nuna mata gefensa Ba musu ta zauna ya gama shan maganin kanta na akasa tana wasa da Zara zaran yatsunta kallonta yayi ya lumshe ido yasake budesu ya gyra murya cikin husky voice dinsa mai kashe jiki yace _*baby boo*_ tace na'am yace look at me"
"Uhmm ni bazan kalleka tafada cikin tsigar shagwaba"
"Oh no Baby boo pls look at me ,I miss does sexy eyes for all does years I spend missing them "
"Dagowa tayi tana ganinsa shima ita yake kallo yace MUSKAN a hankali kamar wani zai jiyo su"
"Yace MUSKAN ina sonki ban taba so Ba a kanki na San dadin so kuma
akanki nasan zafinta cikin shekarun da nayi Ba ke kusa Dani Bana kuma jin murayanki kona kira wayoyin Abba basa shiga hk na umma I suffer wlhy nazama kamar wani zararre every were anytime maganan baby boo kadainake u knw what abokan wajen aikina ko wani lokaci sukance kona tabu ne idan na fara kiran Baby boo Anwar kam Frnd dina dake najeriya cewa yake na haukace idan nafara maganan Baby boo I so much loves you I can't do without u, u have already being part of me u r d Queen of my heart, my heartbeat,I don't knw how to tell u buh wat I knw is I love u more than word can say"
"Ya FARIS nima ina sonka I love u more than I love my self bansan nima yadda xanfadamaka Ba amma kasani MUSKAN na Sonka u mean alot to her"
"Lumshe ido yayi tabbas Ba karya ya San yayi dacen mace Allah ya barsa da MUSKAN dinsa"
Nan suka taba Dan firansu na masoya abin burgewa sai 10:00 ya rakata daki taje bacci badan sun so rabuwaba hmmmm _*love bird kenan*_ "
Kowannensu da farinciki ya kwanata bacci"
Masu karatu nasan zakuso kusan waye SALMAN FARIS??
_*Takaittacen Labari*_
_*FARIS dai Dana wajen Alh Ahmad Salman da hjy Zainab, Alh Ahmad ya kasnce Dan garin Gombe State shida matarsa duka fulanine su na usul auren dangi akai musu dukkansu kuma yan boko ne alh Ahmad ya karanci Public adminstration ita kuma business ta karanta,auren so da kauna sukayi shekara daya da aurensu Allah ya azurtasu da cikin dansu wato FARIS ,ciki na da wata Tara ta haifi santalelen danTa ranar suna yaci sunan kakansa SALMAN ake Kiransa da FARIS,tun lokacinda suka haifi FARIS Allah yabuda musu arxiki samu ya karu har wajen saida motoci babba Dad ya bude a garin abuja sai da FARIS yayi 12yrs a duniya aka haifi fareeda lokacin faris na jss 1 a secondary school ,fareeda na da 3yrs aka haifi humaira, yara dai suna shan gata kuma Allah na Dada buda ma Dad har ya kai ga anfara dama siyasa da shi ,yara sun girma FARIS har ya gama secondary school nan yace shi pilot yake son zama ba'a bata time Ba aka turasa school of aviation dake London, lokacin fareeda na ss1 itakuma humaira na jss2 , a kwana a tashi Ba wuya wajen Allah har FARIS ya kammala degree diinsa, itakuma fareeda ta gama secondary school nan itama tasami admission a Nile university dake Abuja ,shi FARIS sai dai ya xo Hutu ya koma Dan ya cigaba da masters acan ,a halin yanxu da yadawo ya gama karatun har sun basa aiki a can, Dad kam yanzu arziki ya ci uban na da yanxu yana matsayin minister of education wannan kenan*_"
© *NEERATLURV*😍
New Post
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
Popular Posts
-
✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ❤ *SHAUKIN SO* 🌷 ✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ✨✨✨ ✨✨ ✨ Na *Abdul azizu AAJ* ✍ ...
-
11/2/2017 6:55pm *Muneerat*✍ ♦ *JININ JIKINA*♦ _Based on fiction and love tale story_ NA *NEERATLURV*😍 _Dedicated to Aunty Sis_...
-
❣❣ ❣❣ ❣ ❣ 👩🏻 *MAYA* 👩🏻 ❣❣ ❣ ...
-
❣❣ ❣ MAYA! ❣❣ ❣ Via OHW📚 Neeratlurv.blogspot.com Wattpad@neerat_lurv 36_37 ***Sati daya da auren Ba abinda ya canza ku...
-
✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ❤ *SHAUKIN SO*🌷 ✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ✨✨✨ ✨✨ ✨ NA *Abdulazizu AAJ*✍ Da *Neeratlu...
-
❣❣ ❣ *MAYA! 🙍🏻♀* ❣❣ ❣ 1⃣1⃣ Via O. H. W📚 Neeratlurv.blogspot.co.ke Wattpad @neerat_lurv *** Tafiya suke kan hanya...
-
❣❣ ❣❣ ❣ ❣ 👩🏻 *MAYA* 👩🏻 ❣❣ ...
-
✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ❤ *SHAUKIN SO*🌷 ✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ✨✨✨ ✨✨ ✨ NA *NEERATLURV*😍 Da *ABDULAZIZU AAJ*✍ Via O....
-
15/3/2017 1:33pm *Muneerat*✍ *JININ JIKINA* _*111-115*_ NA *NEETATLURV*😍 _Based on fiction and love tale story_ _Dedicated to Aun...
-
19/2/2017 7:00am *Muneerat*✍ ♦ *JININ JIKINA*♦ _Based on fiction and love tale story_ NA *NEERATLURV*😍 _Dedicated to Aunty Sis...
No comments:
Post a Comment