New Post

Tuesday, 14 March 2017

JININ JIKINA

{10/1/2017 9:44am} *Muneerat*✍


♦ *JININ JIKINA*♦

_Based on fiction and love tale story_

*NA*

*MUNIE LURV*😍


_Dedicated to Aunty Sis_πŸ’ž

 _This page is in ur honour mumu and ugly gurl that's u *Jamsyluv*πŸ’•πŸ˜€am just kidding Babe I lurv u more than word can explain, u r always there deep inside d hrt❤_
#oneluv❣

    *27-28*
________
_____

 Zuciyarta vai tsananta 6ugawa6a sai lokacinda jirgin ya sauka,har fareeda ta lura da yadda tayi suko2 da ita ta tam6ayeta amma tace 6a komai just her hrt beat fast and fast, duk idon su na akan jirgin ganin mutane sun fara fita kowa so yake shi/ita ,ya/ta fara ganin SALMAN FARIS 6anda MUSKAN data kasa samun natsuwa she feel something strange gonna happen, kamar hadda baki dukka sukayi in a sound voice suka ce YA FARIS suna nuni da yatsa inda yake saukowa daga matakalan jirgin da takunsa kamar Wanda yake jin tausayin takawa, hakan yasani kallon direction din da suka nuna Dan ganin waye FARIS sabida in daukowa masu karatu rohotoπŸ˜‰"

_FARIS matashine Wanda 6azai wuci shekaru 30yrs 6a a haihuwa,  ma'abocin kyau da murmushi,farine amma Ba sosaiba(chocolate colour) kana ganin sa zakasan fulanine na usul, skin dinsa mai shinning, suman kansa kuma acike take irin na larabawa yana son Tara gashi 6aya haski sam saidai ya taje yashafa mai da perfumes masu kamshi sai su kwanta suyi luff dasu koya musu style, fuskansa duk saje ne suka mamaye sun sha gyra  da  gyemun kadan irin Wanda larabawa ke 6ari, yana dogon hancii,hade da middle eyes waenda ba kanana ba kuma ba manya ga wasu uban eyelashes kamar mace koda yaushe a lumshe idon suke hakan yasa ake masa lakabi da (mai idon bacci) yana kuma da baki Dan madaidai ci (middle mouth) waenda lips din suka kasance jajaye (red) ta fannin body kuma yanada faffadan kirji hade da parks (sparks) kamar na Justin bieber kasancewar yana daga jiff muscles dinsa a murde suke masu daukan hankali,sai zararan yatsun sa both kafa da hannu hmmm reders SALMAN FARIS na karshe ne ya hadu ya kai namiji iya namiji nasan wasu suna so su gansa lolz! Baza Ku gansa  Ba toh kallan kufara fada ko wacce tace tana sonsa..ni na Riga Ku toh_😜😜
  Wannan kenan!


 Sanye yake cikin uniform na pilot farare kal da su sai sheki suke sun matukar amsan skin dinsa sai gwala ido yake Dan hango family's dinsa fuskan sa dauke da murmushi take ya hango su suma suna gwala ido suke yana murmushi yana nufansu suma maida mishi murmushin suke kowa so yake shi yazama first na hugging dinsa banda MUSKAN datayi mutuwar tsaye tana kallon mai dosowa wajen kamar tasan fuskan take gani bata gaskata magartaba sai da yazo dab da su, Dad ya ware hannayensa xaiyi hugging dinsa kamar ance ya juya ya kalli gefe ita ma hk kamar ance ta daga kanta, ai ko tana dagawa yana juyawa karapp idanunsu ya hade they couldn't believe such a dream they just start to exclaimed totally speechless "

 "Bab- ba- baby boo saying FARIS murmuring"

 "Ya salman ita ma tafada muryanta na rawa"

"No-no-no am just dreaming this couldn't happen this not my baby boo she could b here I couldn't believe such an idiot dream Marin kansa yasomayi inma yana mafarkine ya farka ganin bashi da amsa yasa shi"


" matsowa dap da ita yayinda suna iya jiyo numfashin juna hannunsa ya kai ya shafi fuskan ta yana kallon idonta itama idonsa take gani buh she couldn't stand watching him into eyes hakan yasa ta saurin sauke idonta hakan da tayi ya tabbatar masa MUSKAN dinsa ce hugging dinta yayi tsam a jukinsa shaf ya manta da su Dad a wajen yasoma surutu"

"Baby boo so u r d one how possible will U b here at airport u miss me huh! I guess so I miss u too all does years I did missing and loving my baby gurl I love u so much, ita dai MUSKAN kokarin kwatan kanta take dan tasan su Mum na nan amma shi shafff ya manta dasu"

Suma dai sai kallon ikon Allah suke yadda son ya manta sunanan he's blindly in love ya manta da su"

_wannan shi ake kira da kallo ya koma sama_

"Kamar mai rada ta rada da masa a kunne ya salman stop this mum, Dad and ur siblings are here and can't u see we are at airport all eyes on us"

Hakn data fada yasasa saurin sakinta shi kam manta shafff da su Mum awajen kunyace ta kamasa ganin he did something crazyly ya soma tsotsa keya Kansa a kasa yana jin kunya, itama hk kanta na a kasa shi yayi karfin hali ya Dad, Mum em-em"

 "Shiitt Dad ya daura yatsansa a lips nasa we don't owe u an explanation u have already explain nothing more let b riding home yana magana fuskansa dauke da farincki, mum ma hk nata face din, _farinciki biyu ne a fuskan gana dawowan son, gana samun surkuwa da sukayi_

"Mota suka Shiga dukkansu 4 a Benz FARIS na jansu MUSKAN na gefensa while su fareeda na baya, bakinsu ya mutu sun kasa magana ganin big bro a lo6e  yana driving ma yana kallon Baby Boo dinsa, tabe baki sukayi suka hada baki wajen fadin "su lo6ayya manya"

"Ku kuka sani fadar FARIS"

"MUSKAN kam shiru tayi duk ita kunya takeji kuma tasan yau km nata ya kare wajen su fareeda"lolz!


_finally inataya MUSKAN da FARIS haduwa da juna_



© *MUNIE LURV*😍

No comments:

Post a Comment

Popular Posts