[7:48pm, 22/12/2016] *MUNIELURV*😍:
♦ *JININ JIKINA*♦
```A fiction and love tale story ```
*NA*
*MUNIELURV*😍
_Dedicated to Aunty sis_💞
*02*
*******
*
_the following day_
Fary da humy ne zaune suna hira tun bayan idar da salla'n asuba and almost 7:00am morning kmr ance su juya ai ko suna juyawa idon su ya sawka kn ta hannun ta na motsawa alaman tafara farfadowa.
"A hnkli take bude idanunta tana karewa dakin kallo nan eyes dinta suka sauko kan su fary firgitt tayi yunkurin tashi "arrggghh" ta dafe kanta dake sarawa da sauri suka karasa gunta dagota sukayi tare da jiginar da ita "sorry"saying both ov them wit pity voice"
"Farida tace little sis go cal d Dr hurry up, da sauri ta fice xuwa Koran Dr"
"Batafi 2mins Ba suka shigo tare ya duddubata yace Ba wani matsala only if kanta Dan difitently yasan xai yi ciwo amma su bata hot tea da food sai tasha magani ya fita"
"Ina nake ask ita wacce har yanxu ban San sunanta Ba"
"Dafata farida tayi tace nan asibiti ne sannu kin sami accident neh jiya mahaifiyar mu ce ta bugeki"
"Runtse ido tayi a hnkl abinda ya faru da ita yasoma dawo mata absulotely jiya tasan tana tfy not knowing inda xataje and tana ganin Abu dishe dishe taxo taji kanta a kasa tiiiimmm"
"Salamarsu Mum da Dad neh ya farfado da ita from her from her dream, suka karasa har bakin gadon Mum ta karasa hannun ta tarike ta furta sorry ya jikin ol asking"
"Binsu kawai take da ido with out speaking any words"
"Fareeda help her clean up and u auta zo ki hada mata break"
"OK Mum both answering"
"Fareeda ce ta taimaka mata tayi brushing tare da wanka bayan nan ta dauro alwala suka fito"
"Salolin da ake binta jiya ta taramasu before taking her break"
"Bayan ci abincin Mum da kanta tayi feeding dinta tare da bata drugs nata while shi kuma Dad yaje settling bills nasu before ayi discharging nasu"
"Sai da suka kammala break tare da kimsawa before suka fita Dan tafiya gida".
°°°°°°°°°°°°°
At home sun iso suka yi parking na motansu a parking lot, babban gidane nagani a fada up stairs yane wanda yasha pent lemon green ga flowers da sauran shuke shuke masu kyau kana ganin gidanan kasan Ba gidan karamin mutum bane wajen parking lot ma cike yake damm da motoci kamrsu Prado Mercedes Benz, Accord 2016 da sauran manyan motoci a kalla zasu kai 7 a wajen..
"Itakam ido take ta gwalowa wannan gidan hk"
"Karasawa ciki sukayi Mum ta umurcesu da su wuce stairs da ita zuwa anjima itakuma suka wuce da Dad"
"A can dakinsu fareeda sukaje nan suka yi wanka suka canza before suka sauko downstairs"
"A babban falon gidan suka hallatta Dad yayi gyran murya before ya fara da cewa"
"Baiwar Allah kin dai ga mai ya faru dake Dan hk muna mai baki hkr bisa abinda ya faru, sannan Abu na gaba zamu so jin daga ina kike Dan mu maidaki Dan munsan tabbas duk inda iyayen ki suke tho hnkl'n su a tashe ya ke suna Neman ki"
"Sai ki fadamana gidanku da unguwarku Dan maidaki yana ida'wa nan yayi shiru tare da cewa muna sauraron ki"
"Nan da nan ta fashe da kuka tace ni bani da kowa a garin nan ban San kowaba yau shine rana ta na farko a garin nan tana matsar yar kwalan da su tarumata a ido"
"Shiiii cewar Mum tana bubbuga mata baya bar kuka ki bamu lbrn ki insha Allah xamu taimaka miki kinji"
"Nan taja dogon numfashi tare da cewa:"
****
Ni sunana *Muskan* asalin mahaifina haifaffen dan garin bauchi neh fulanine na usul mahaifiyata kuma Hafsat Ba yar nan bace ita yar Egypt ce..
"Mahaifina Alh Isma'il ya kasance babban Dan kasuwa yana sana'ar export da import yana fitar da kaya waje da shigarwa tunda yake shekara 20yrs a duniya iyayensa suka sami accident suka mutu dake shi kadai mallaka kuma ya girma hkn yasa aka dau dukiyarsa aka damka masa toh fah nan wani baffan shi Dan uwan abban sa yaji kyshi da bakin ciki dake Abbana yayi mkrnt ya hada har degree ta fannin business ya soma tafiyar da kasuwancinsa cikin ikon Allah kasuwanci ya bunkasa har ya kai ga Baffa Ba jin tsoron nuna masa kyashi da bakin ciki amma shi Sam basa gabansa"
"Watarana yaje Egypt business nan suka hadu da ummana basu dau wani lokaciba suka kulla soyayya shakuwa mai karfi tashiga tsakanin su har ya kai ga maganan aure iyayen ummana basu yi wata wataba suka Ba Abbana auren ummana kasamcewar sun bincika halinsa wajen abokan kasuwancinsa nan wani abokin Abba ya wakilcesa aka daura aure bisa sadaki dubu 20k daga nan kuma akabasa amaryarsa suka dau hangar 9ja"wannan kenan..
Keep ur comments
👇
08088771486
© *MUNIELURV*😍
💕❣💕❣💕
New Post
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
Popular Posts
-
✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ❤ *SHAUKIN SO* 🌷 ✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ✨✨✨ ✨✨ ✨ Na *Abdul azizu AAJ* ✍ ...
-
11/2/2017 6:55pm *Muneerat*✍ ♦ *JININ JIKINA*♦ _Based on fiction and love tale story_ NA *NEERATLURV*😍 _Dedicated to Aunty Sis_...
-
❣❣ ❣❣ ❣ ❣ 👩🏻 *MAYA* 👩🏻 ❣❣ ❣ ...
-
❣❣ ❣ MAYA! ❣❣ ❣ Via OHW📚 Neeratlurv.blogspot.com Wattpad@neerat_lurv 36_37 ***Sati daya da auren Ba abinda ya canza ku...
-
✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ❤ *SHAUKIN SO*🌷 ✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ✨✨✨ ✨✨ ✨ NA *Abdulazizu AAJ*✍ Da *Neeratlu...
-
❣❣ ❣ *MAYA! 🙍🏻♀* ❣❣ ❣ 1⃣1⃣ Via O. H. W📚 Neeratlurv.blogspot.co.ke Wattpad @neerat_lurv *** Tafiya suke kan hanya...
-
❣❣ ❣❣ ❣ ❣ 👩🏻 *MAYA* 👩🏻 ❣❣ ...
-
✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ❤ *SHAUKIN SO*🌷 ✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ✨✨✨ ✨✨ ✨ NA *NEERATLURV*😍 Da *ABDULAZIZU AAJ*✍ Via O....
-
15/3/2017 1:33pm *Muneerat*✍ *JININ JIKINA* _*111-115*_ NA *NEETATLURV*😍 _Based on fiction and love tale story_ _Dedicated to Aun...
-
19/2/2017 7:00am *Muneerat*✍ ♦ *JININ JIKINA*♦ _Based on fiction and love tale story_ NA *NEERATLURV*😍 _Dedicated to Aunty Sis...
No comments:
Post a Comment