{31/12/2016, 7:00pm} *Muneerat*✍
♦ *JININ JIKINA*♦
_Based on fiction and love tale story_
*NA*
*MUNIE LURV*😍
_Dedicated to Aunty Sis_💞
*8-10*
******
``` One week later```
A yanxu MUSKAN ta warware tazama yar gida kuma jiki alhamdulillah ta ji sauki a sati daya data zauna dasu Mum har sun saba dasu coz a yanxu sunanan kamar iyayenta barin ma su farida data maidasu kamar sisters dinta"
"Mum, Dad da duka yan gidan na kyauta tamata suna korarmata da tunani suna kuma kokarin faranta mata"
_wannan kenan_
A hankali take sauka kan stairs'din tana takawa wane kamar mai jin tausayinsa Ba wata make up vane tayi applying a face dintaba amma she's looking cute and sweet"
"Farace amma va Sol ba! Tana da manyan idanu wanda zamu iya Kira _sexy eyes_ ga dogon hanci kamar Biro da Dan mitsitsin bakinta Wanda colour dinsa _pink_ shape dinta ya bayyana kasancewar _gown_ ce a jikinta takasance meh shape din _coca cola_ ce kirjinta a cike suke dukiyar fulanin nan suntsaya kamar wani dasasu akayi duka da dai wannan matshiyar ba babba bace amma hakan bai hana gano halittarta ba kai masu karatu karshe ce ita inatsaya bayyana muku suffofinta sai kuce karyana cox ta kure tunanin mai karatu _she damn beauty and fresh_ "
_amma ni munie haryan zu kaina a daure yake Dan ban gane wannan matashiyarba buh she look familiar hmm muje zuwa ma ji wacece_
"Takarasa falon kenan ta fada jikin Mum tace;
"Wassshh" Mum wlh am hungry tana rike da cikinta alamar she's Hungry
"MUSKAN" Mum tace"
```totally speechless na saki baki, hanci kai har kunne ina kallon wacce akakira da MUSKAN Dan da farko ban
an ganetaba sai yanxu da akakira sunanta```
```toh fa masu karatu kunga yadda muskan ta canza nasan zakuso ganinta lolz😜```
"Na'aam Mum ta amsata"
"Baki son cin abinci na lura dake zaman da mukayi na one week dinan sai kici kadan kice kinkoshi saikuma kayan kolama.. ko ask mum?"
"A'a wlh Mum kawai ni fa ban yawaita cin abinciba tun asalina a cewar MUSKAN"
"Mum tace toh naji nidai tashi kije kici abinci dubeki kamar wata Wanda za'a hureta maza tashi mum ta fada"
"Tashi tayi tana daria Mum bata da dama takarasa dinning table"
"Kujera ta ja tazauna nan ta bude kololin taga dai _fried rice_ ne ciki ga _peppe cikcen da coslo_ a wormers din kdan ta diba a plate ta ringa tsakura hk har ta kammala tanufi falon wajen Mum"
"Harkin ci abinci"
"A naci"
Takarasa wajen Mum ta kwanata a ciyanta"
"Mum kaina kaikayi tana fada tana tsotsawa"
"Sannu Kawa na kaika ya miki nan Mum ta soma kaikayamata suna cikin hk fareeda da humaira suka shigo"
"Assalamu alaikum"fadar su fareeda
"Wa'alikum salam"su Mum suka amsa
"Suna karasawa duk suka xube a kan _sofa_ dake falon suna maida numfashi alamar sun gaji nan idansu ya gane musu MUSKAN dake lafe ciyan Mum fareeda tace;
"Kefa katuwar banza ce fa jibi yadda kika wani yin shabe shabe da kee kamar wata yar 2yrs"
"Turo Dan karamin bakinta tayi tace Mum kin gansu ko"
"Barsu karki kulasu daughter ai haushi suke ji karki kulasu Ku kuma kutashi kutafi tunda abin naku tsokanane oya tace da su"
"Toh su Mum an yaye mu yanxu sai daughter inji humaira"
Komeneh kutafi kuba mutane waje Mum said"
"Tabe baki sukayi suka haura sama abinsu"
°°°°°°°°
_30 mins later_
"Fareeda CE ta sauko cikin shirin atampa super lemon green mai ratsin flower orange tace Mum zan fita"
"Inazaki ask Mum"
"Zanje gidansu Marian ne zamu rabon iv'nta "
"Ok a dawo lpy"
"MUSKAN ce ta sauko daga cinyan Mum tace big Sis zan biki"
"Toh yi sauri kidauko mayafinki"
"Da gudu ta haura sama batafi 1mins Ba ta dawo"
"Nan suka fita bayan sunma Mum sallama"
"Mintuna kadan ya kaisu gidansu mariam bayan sun kwashi gaisuwa suka fita rabon IV"
'Sai yamma lis suka dawo gida bayan sun idar da sallah'n both magrib da isha suka Dan taba hira kadan suka kwanta bacci kasan cewar sun gaji".....
*Taku har a kullum yar Mutan Bornawa*
© *MUNIE LURV*😍
New Post
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
Popular Posts
-
✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ❤ *SHAUKIN SO* 🌷 ✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ✨✨✨ ✨✨ ✨ Na *Abdul azizu AAJ* ✍ ...
-
❣❣ ❣❣ ❣ ❣ 👩🏻 *MAYA* 👩🏻 ❣❣ ❣ ...
-
11/2/2017 6:55pm *Muneerat*✍ ♦ *JININ JIKINA*♦ _Based on fiction and love tale story_ NA *NEERATLURV*😍 _Dedicated to Aunty Sis_...
-
❣❣ ❣ MAYA! ❣❣ ❣ Via OHW📚 Neeratlurv.blogspot.com Wattpad@neerat_lurv 36_37 ***Sati daya da auren Ba abinda ya canza ku...
-
✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ❤ *SHAUKIN SO*🌷 ✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ✨✨✨ ✨✨ ✨ NA *Abdulazizu AAJ*✍ Da *Neeratlu...
-
❣❣ ❣ *MAYA! 🙍🏻♀* ❣❣ ❣ 1⃣1⃣ Via O. H. W📚 Neeratlurv.blogspot.co.ke Wattpad @neerat_lurv *** Tafiya suke kan hanya...
-
15/3/2017 1:33pm *Muneerat*✍ *JININ JIKINA* _*111-115*_ NA *NEETATLURV*😍 _Based on fiction and love tale story_ _Dedicated to Aun...
-
❣❣ ❣❣ ❣ ❣ 👩🏻 *MAYA* 👩🏻 ❣❣ ...
-
✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ❤ *SHAUKIN SO*🌷 ✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ✨✨✨ ✨✨ ✨ NA *NEERATLURV*😍 Da *ABDULAZIZU AAJ*✍ Via O....
-
19/2/2017 7:00am *Muneerat*✍ ♦ *JININ JIKINA*♦ _Based on fiction and love tale story_ NA *NEERATLURV*😍 _Dedicated to Aunty Sis...
No comments:
Post a Comment