New Post

Thursday, 16 March 2017

JININ JIKINA

16/3/2017 7:14am *Muneerat*✍

*JININ JIKINA*

_*116-120*_

NA *NEERATLURV*😍

_Based on fiction and love tale story_

_Dedicated To Aunty Sis_💞

       _*LAST PAGE*_

Neeratlurv.blogspot.com

Wattpad
@ Neerat_lurv

_After 2 weeks_

Bayan sati biyu nan abubuwa sun daidai ta kamar yadda akeso."
   "Kullum love bird din suna tare manne da juna suna zuba love kamar ba gobe."
   "Duk inda FARIS yake MUSKAN na wajen suna manne da juna."
   "MUSKAN takoma makaranta yanxu tana cikin k'wanciyan hankali, tana samun kula daga mijin iyayensa da 'Yan uwansa itama tana iya kokarinta wajen kula da hakkin mijinta ba abinda FARIS ya nema MUSKAN tagaza yimasa haka itama bata nemi komai ba yagaxa yimata."
   "FARIS yamaida hankali sosai yanxu kan iyalinsa dakuma ibada, duk wani abu tare suke da MUSKAN kullum a gida suna zuba soyayya, ko kwak'waran motsi MUSKAN tayi saiya tambayeta lafiya, kullum kuma cikin sayomata kayan k'walama yake da k'wadayi yadauki son duniya yad'aurawa cikin da ke jikin MUSKAN duk randa yafita saiya sayowa own born stuffs kamar su kayan wasa ds."
  "Idan yana hka MUSKAN kallonsa kawai take ita dan bata isa hanasaba duk abubuwan sunyi yawa dayake saya amma ba hali."
  "Aikin sa ma sai MUSKAN tayi da gaske take sasa zuwa inba haka shiyace a gida zai zauna ya kula  da'ita da babyn sa."
   "Idan yayi irin wad'annan magananganu MUSKAN kanyi dariya tace."
   "Musfar idan baka fita nema mana kudi ba da mai zamu zauna ko da mai zaka ciyar damu."
 "Cewa yayi ai ina da kudin da zan ciyar daku harzuwa nan da shekara hamsin."
  "Na yarda amma duk da haka kaje aiki kodan ka taimakawa aluumma.
   "Naki baza niba o'o ni wayo kikemin."
  "See you! Wai babba dakai zanwa wayo? Please go for the sake of our own born baby."
  "Ba abinda FARIS yake so kamar wannan baby'n nasa dan haka yace yaji zaina zuwa wajen aikin is that ok with you."
   "Yeah I love you handsome."
   "I love you too beautiful."
  "Daga nan sai ya jawota jikinsa suna dan tab'a wasannni da sauransu."

   "Cikin MUSKAN kullum cikin girma yake dan kulawanda yake samu yanxu cikin yakai 8months ya girma sosai ga tayi jiki ta huru kamar cincin, kullum cikin tsokanarta FARIS yake akan jikinta idan yafara wani sa'in har kuka MUSKAN take ita bata so yace tayi jiki dayawa."
  "Cikin na bala'in bata wahala ba kadan ba dan irin cikinnan ne mai tsayi, bacci da kyar cin abinci da kyar, wanka komai ma da kyar take ga matsifa daga FARIS har su fareeda basu tsiraba ."
  "Both humaira da fareeda suna taimaka mata kusanma sun tare a gidan da zama amma basu tsiraba MUSKAN matsifa take zazzaga musu sudai shiru suke sabida sunsan za'a rina shiyasa basa kulata."

   "FARIS yace suje ayi scanning amma MUSKAN taki badan yana soba yabarta tazauna abinta sabida kwanciyar hankalinsa shine nata."

  "Watan haihuwa fa yazo komai sun shirya dakin yara biyu FARIS ya gyra daya na baby  boy daya na baby girl, na baby girl mai fentin pink da katon pics na Barbie, na baby boy kuma fenti blue da katon pics na Spider-Man."
   "Kayan wasa da duk wani abu daga Dubai yayi ordering dinsu aka xo aka zuba duk a d'akunan, idan Kaga d'akunan ba abin kasaceba dan tsabar kyau."
   "MUSKAN tayi farincikin yadda FARIS ya tsara wa own born baby dinta daki duk da batasan mai zata haifa ba amma taji dad'in ganin d'akuna biyu."

    "Yau Friday da dare misalin 10:00pm MUSKAN na kwance bisa kirjin FARIS tazaga  hannayenta a cikinsa tana ta wasa da cikin nasa dakuma parks d'insa tayi shiru bata magana, shima FARIS kusan hakkan ne gashin kanta mai tsansi yake wasa dashi shima."
   "Murkuso murkuso take wani lokaci can bayanta ya amsa wani irin azabbaben  ciwon mara da baya ne ya saukemota Arhhhhh bayana marana musfar wayyo zan mutu, mummy wayyo tanata ihu."
    "A kid'ime FARIS yasauko kan gadon d'agota tare da hugging d'inta tightly a jikinsa yace baby boo u won't die, kidaina fad'an haka am here for you huh! "
   "No musfar  just call mum for mie it hurt ahhhhhh, take me to hospital tafada cikin wahalalen murya."
  "Da sauri ya ajiyeta yanufi hanyan waje d'akinsu fareeda yaje yasoma k'wank'wasawa kon..kon.."
    "who is here knocking the door."
  "Sister came out baby boo "
  "Suna jin haka suka fito a kidime suma d'akinnasu suka nufa sun tarar da MUSKAN duk ta galabaita sai gumi take had'a ba bata lokaci fareeda tad'au kayan haihuwa suka cincimeta suka fita."
  "A mota suka sata FARIS da kyar yake jin zai iya driving saida FARIS tace be strong bro kada ka karaya pls drive, maganar fareeda yabi suka kama hanyan hospital."
   "Fareeda da humaira a baya rike da MUSKAN sai sannu suke jeramata sun isa National hospital dake abuja nan da nan nurses suka karbi MUSKAN sukayi hanyan Labour room da ita.'
  "Hannun FARIS sarke dana MUSKAN suka je har Labour room, saida nurses din sukayi da gaske FARIS yafita a d'akin badan yasoba hakan ma."
   "Yana fita yasami su fareeda zaune kowa yayi jingum, fareeda na ganinsa tace brother na kirasu mum nafad'amusu kasunan zuwa yanxu."
   "kansa ya kwantar ya jikin fareeda bai yi maganaba."
   "Fareeda na ganin haka tasoma bubbuga bayansa tana calming dinsa."
  "Su mum na isa asibitin reception suka wuce acan suka tarar da su FARIS a guje yayi wajenta hugging d'inta yayi wiwi kamar karamin yaro yake kuka yace."
  "Mum,  baby boo please kifad'awa Doctor kar baby boo ta.mutu idan ta mutu mum nima mutuwa zanyi."
  "Shhhhhhhh mum tasa yatsanta a bakinsa tace stop saying that hun! Won't you be strong? Ya kake abu kamar ba namijiba? Stop it please baby boo ain't going to die."
   "Hawayensa Dad yashiga wiping da yatsansa saida yagama yajasa zuwa jikinsa wani kujera yasamu suka zauna Dad ya dubesa yace."
   "Son bansanka da hakaba, kai jarumin keep on being that jarumin maza kaji."
   "Kai FARIS ya gaid'awa Dad."
   "That's my son yanxu tashi muje muyi nafila so I that zamu roki Allah ya sauketa lafiya."
   "Hannunsa Dad ya rike suka mike a tare suka wuce sunyi alwala suka soma sallah abinsu."

  " _Some hours later_ Kusan awanni 3 MUSKAN na Labour room tana ta fama duk ta galabaitu iya galabaita tama fita hayyacinta tana awa na hudun ne wanda yayi daidai karfe uku na dare tayi wani irin nishi sai ga kan santalelen d'an ta nurses na karba tasake nishi sai wani kan baby, basu gama da wancan ba sai ga kan wata 'Ya mace ta fito, wani irin wahalallen ajiyan xuciya ta sauke nurses dinkuma take suka yanke cibiya sukayi abinda ya kamata cikin kankanin lokaci aka shirya su, nan aka wuce rest room dasu."

   "Wata nurse ce ta fito tasami su FARIS sai zirga -zirga yake a kofan reception din uhmmmm tayi gyran throat dinta, duk suka maido hankalinsu gareta."
   "Tace kune iyayen patient da take ciki ko."
   "Eh mune inji Dad, dasauri FARIS yazo yace what happen to my wife?."
   "Ka kwantar da hankalinka Allah ya sauki matarka lafiya ya azurtaku dasamun triplet twins."
  "WHAT! Are you kidding me? FARIS yafada full of exclaimed."
  "No am not kidding just come and see for yourself."
   "Dukkansu suka rufamata baya zuwa d'akin da MUSKAN take."
   "Suna shiga suka tarar da The biggest surprise in their life's gabadayansu suka zube suna masu yin sujjadal shkr suna godiya wa Allah."
   "FARIS yad'au tsawon lokaci ahaka kafin yad'a kansa hawayen farinciki kwance a fuskarsa."
   "Daya bayan daya suka soma d'aukar baby's din kowa zaka ga farinciki kwance fuskarsa sai murmushi suke, duk abinnan dasuke MUSKAN na bacci bata saniba sabida tsan -tsan wahalan da tasha yasata baccin dole."
  Zama yayi setin fuskar MUSKAN yana karemata kallo wutan sonta nasake ruruwa cikin zuciyarsa, ana haka MUSKAN ta bud'e idanunta karappp yasauka cikin na FARIS dasauri tajuyamasa baya, Baby boo yafada, hakan yadawo da hankalinsu mum gabadaya kansu."
   "Dasauri mum ta taso tazo wajen ta tace daughter Kintashi? Sannu my baby? Har yanxu taki juyawa ta kallesu,  mum ta gane dan haka tace FARIS dan fita ina zuwa, ba musu ya fita yanata kallon MUSKAN kamar yaje ya rungumeta yake ji."
   "Dad ma ya fita dan haka MUSKAN tajuya hawaye take, dasauri mum ta soma sharemata tana fad'imata kalamai masu dad'i."
   "Saida mum tasamu ta kwantar mata hankali tukun nurse tace abawa yara nono."
  "Nan fa wani darun ya tashi sabida MUSKAN taki bawa yara nono harsaida mum ta tsawatar mata tukun tabasu daya bayan daya tanayi hawaye na kwarara a idonta sabida zafin da takeji ga yaran zuga suke kamar ba gobe."
   "saida mum ta tabbata nonon ya ishi yaran tukun takarb'esu ta k'wantar ta fita."

   "Kamar jira FARIS yake tana fita yashiga, har inda take yaje yazauna kusa da ita yace."
   "baby boo "
 "Ignoring d'insa tayi tama juyamasa baya "
  "Baby boo pls ko kina so na sauko a gwiwanane."
  "Jin zai sauko a gwiwa yasata yin magana da sauri tace no you don't have to is okay."
    "Da gaske kike baby boo."
    "yeah da gaske nake."
  "Oh tnx god, yafad'a ya mike tare da hugging dinta yana sauke wani. Wahalallen ajiyan zuciya."
    "Sannu baby boo yace."
   "Uhmm nifa ba ruwana dakai tafada a shagwa6e."
   "Mai nayi kuma? "
  "Ba kaibane ka - saikuma tayi shiru.'
  "Kallonta yayi cikin ido ya gane mai take nufi dan haka yakai hannunsa cikinta yana shafawa slightly."
  "Stop it bana so."
       "Why? ."
 "Kawai haka.'
 "No i won't ina shafawa ne naji ko akoi d'ayan baby na a cikinki shiyasa."
   "Dukan wasa takai masa a chest (kirji ) tace chap wazai sake haihuwa ai nagama haihuwa."
   "A ina kika gama ai after 1yrs ma xaki karomin triplet ko."
  "Kadai ji nafad'a ni nagama."
   "Fear fear baby boo kawai Yanxu sabida dan wannan abin zakice kingama Haihuwa? ."
  "My words are done kadai ji, d'an fa kai baka jibane yadda naji shiyasa."
   "Oh sorry ILY."
  "ILY too but not going to deliver a baby again"
   "Dariya ya k'washe dashi Yakaima kissing d'in days wuya, nose, cheek every where yana mata chak'walk'wali."
  "Dariya itama take ta kyal kyalawa, sai da ya tabba he make her happy tukun ya kyaleta."
   "D'ebo baby's d'insu yayi ya kawosu, kallon yaran suke gasu farare k'yawawa dasu masha Allah komai nasu na FARIS ne macen ne kadai ke kama da MUSKAN kuma tanada gashi akanta tubarkallah."
   "FARIS yace baby boo kigani baby girl din na kama dake."
  "Same goes to you kaima mazan na kama dakai."
  "Murmushi yayi suka ci gaba da hira abinsu cikin so da kauna."

  "k'wanan su daya a asibiti aka sallamosu suka dawo gida."
   "Kulawa iya kulawa MUSKAN nasamu daga sirkanninta da mijinta."
 "Komai takeso shiya ake mata ba'a bari kowata k'wakwaran motsi tayi komai yimata ake har zuwa ranar suna."
 
  "Ranar suna yara maza sunci sunan kakaninsu maza mace kuma taci sunar kakarta tawajen uba."

  "Anakiran mazan ABID Da ABIDIN while  macen kuma DANEEN."

 "Ansha shagalin suna wajen taro harnaga su Faty azland (mommah na ) Miss Mjay (sistoh na ) Miemiebee, Aneelurv, billylosh, Aisha iliasu, suhana, jannat, seemaluv, Rooky kaex, Rufaida, Dijawaziri Omg! You are just many cannot list y'all but you're all there."
   "Aunty Sis manyan baki tazo da gayyanta kamarsu sdy jegals, aunty maijidda, hauwa m.jabo, benaxir, lubiee, ds."
   "Nagasu su Anker da cute xarah harma da hamagee, lilmeerahcute, Autar hajiya da RAZ har takeaway suke d'iba suna zubawa ajaka 😂."
   "Wow!  A gsky sunan yayi ba karya komai anyishi yadda ya kamata, baiyi over irin nawasu mahaukataba."

  "Angama suna lpy nan fa akaxo wajen da mum tace zata gida da MUSKAN amata wanka, tabb nan fa daru ya tashi dan tirjewa FARIS yayi yace sam baza a tafi da MUSKAN."
    "Saida mum ta daga masa tsawa tace wannan al'adace dole a tafi da ita."
   "Badan yasoba haka yana gani aka tafi da baby boo d'insa 😭😭"

  "Kussan kullum FARIS na gidan tare ake wankan arba'in dashi saidai sam mum bata barinsa shi daya da baby boo dan tsaro 😂."

  "Kwana arba'in cipp akayi kan aka maida MUSKAN gidanta bayan tasha gyra wajen mum tafito sak amarya ga yara sai wayo suke yi."
   "Randa aka kaita saida FARIS ya fance duk kwanakin da yayi ba ita, tsaban dad'in da baby boo tayi har kukan dad'i saida yayi yata samata albarka ba adadi."
 


_*AFTER FIVE (5) YEARS*_

  "Su MUSKAN manyan mata angazama Big woman an kammala degree har ansoma aiki, ga kuma business da take na saro kaya daga Dubai zuwa nan gida 9ja."
    "Babban Plaza FARIS yabud'e musu da sunansu _*MUSFAR PLAZA*_ yana daya daga cikin plaza's da'ake ji dashi a garin abuja, arziki ya bunkasa FARIS yasami karin girma a office yanxu yana da matsayi babba."

  "MUSKAN na kitchen tana girki abinta sauri sauri take ta kammala dan FARIS yakusa dawowa."
  "Ta gama komai ta jera a dining table, ta gyra ko'ina fes -fes sai sheki gidan yake ga wani ubansu kamshin turaren wuta dake tashi."
   "D'aki takama hanyasa tana kwalla wa DANEEN kira Emma taji shiru, tace were will that stupid girl be at this hour, ta bude d'akinta ta shige turus ta dakata daga inda take abinda ta gani shi ya mugun bata mamaki."
   "Daneen ce zaune gaban mirror tachaba ado kamar wata babba an daddabta counciler ga Foundation sai eye-shadow data bata fuskanta dashi."
   "Nufota MUSKAN tayi tace "what are you doing Daneen."
  "Ido ta zazzaro waje tace "babu ".
   "You're lying mai a fuskarki."
   "Mommy ba komaifa."
   "Zakiyi bayani ai,."
      "tana ganin MUSKAN na nufota da dib'a @360 ta bar d'akin, karo suka ci da FARIS yana shigowa shida Abid da Abidin, ga MUSKAN ta biyota."
   "Bayan FARIS tajeta buya tace plss daddy kafad'ama she shouldn't beat me."
 "Zagayowa yayi da ita gabansa yace "Princess what have you done kuma now?."
   "Daddy kolliya nayi fa look ta nunamasa face d'inta."
   "Dariyarda yake shirin fitane ya kubce ya fito daga shi har brothers d'inta sukasa dariya.,"
   "Rai Daneen ta had'a tace you're laughing at me hun!.? "
    "Dariyan FARIS ya tsaigaita kan yace "Princess wannan ai ba kolliyabane dodoniya kika zama look ya ciromata wayansa yana nunamata fuskarta a gaban wayar."
    "Nidai o'o kolliya nayi."
  "Rufemin baki mara kunya kawai zan zane kifa yau dinnan inji MUSKAN."
   "Daddy nifa kafada mata tadaina damuna da curutu."
  "kinji mummy kidaina damin Princess da surutu."
    Anki ayi din dama kai ke  goyamata baya ai."
   "As you said madam but karkitab'a princess."
   "Kaji dashi ai  kai da ita din Abidin abbana da abid kuzo mutafi abinmu mu barsu ku ai you're a good boys."
   "Yeaaa mummy let go."
   "Tare suka tafi suka bar FARIS da Daneen."
   "Baki ta cuno gaba tace daddy ni mummy bata chona sai su abidin take cho."
   "Shhhh!  Don't say so tana sonki but sai kinfara jin magana zata nunamiki hun!."
    "Toh daddy zanfara jin magana ILY."
  "ILY too princess."
  "Muje yanxu na wanke miki fuska toh."
   "Ok daddy tafad'a bayan ta d'ale bayansa."
   "Dakinsa suka nufa yayi wanka yashirya cikin 3quater jeans da simple shirt, ya gyrawa Daneen fuska itama, suka kama hanyan falo."
   "Sun tarar dasu MUSKAN suna zaune suna kallo abinsu suna ta kyal-kyala dariya sai abin ya baiwa Daneen sha'awa da gudu tayi wajen MUSKAN,  MUSKAN na ganinta tace tafi can  wajen daddyn ki karkizo wajena,  fuska ta marairaice tana Shirin kuka."
   "FARIS ne yace Princess say sorry to mommy."
   "Am sorry mummy I will never repeat it again."
   "Murmushi MUSKAN tayi tawaromata hannaye taxo."
   'Da gudu tafada jikin MUSKAN, tace I love you my super amazing mum."
   "I love you too my princess."
   "kirinka jin magana kinji ko"
   "yeah mum daga yau nazama good girl."
  "yawwa my baby boo tabata peck a forehead."
  "Tnx mummy."
   "Welcome my  Princess."
  "FARIS dake tsaye tundazu yana kallonsu sai yanxu ya karasa wajensu yazauna."
   MUSKAN yajawota jikinsa a kunnenta yarad'amata am hungry babe."
  "itama a kunne tace muje kan dining nabaka abinci."
   "No bashi nake soba dayan zakiban."
   "ta ganesa sarai dan haka tadau tro pillow ta wurgamasa tace I won't."
   "You must kota karfi sainayi shima yadau pillown ya wurgamata.
  "Wasan wurge wurge suka soma yi dukkansu harda yaransu, can da suka gaji dukkansu FARIS yajawosu yayi hugging dinsu yace."
   "I LOVE YOU ALL GUYS."
    "WE LOVE YOU TOO DADDY."
   "Musfar Allah yabarmu tare inji MUSKAN."
   "Ameen baby boo ai kinriga da kinzama *JININ JIKINA*."
   "Kaima haka kazama *JININ JIKINA*"
   Duk dariya sukasa abin sha'awa.......



ALHAMDULILAH Anan na kawo karshen littafina mai tattaken *JININ JIKINA*
Allah 'n da yabani ikon farawa shi yabani ikon karasawa....


Ina jinjinawa groups dina bisa ga goyon baya da had'in kanda suke bani

_*Online hausa writers*_(O.H.W)
_*Perfect writers forum*_(P.W.F)
_*Hikima writers Association*_(H.W.A)
_*Musan juna O.H.W*_
_*Aneelurv novelz*_
_*Cute xarah Baker novels*_
_*Dandalin billylosh*_
_*Dandalin yar _Ficika*_
_*House of novela 1 na abbagana*_
_*Twinkle stars*_
_*Qasaitattun mata Group*_
_*Hausa novel*_
_*Little Princess novel*_
 Ban manta dakuba
_*JININ JIKINA novels fans*_
  Da wad'anda bansamu nakiraba kuna raina neeratlurv loves y'all ♥


Marubutanmu ina alhfahari daku ako dayaushe jinjina gareku bisa ga kaunarku da had'in kanmu

•Miemiebee
•Aneelurv
•Billylosh
•Faty azland
•Seemaluv
•RAZ
•cute zarah
•Nafee anker
•Suhana
•ayeeha iliasu
•Ayusher Muhammad
•Badiat ibrahim
•kausar luv
•Walliya wally ce
•Miss Mjay
•Semby luff
•Maryam s bello
•Rooky kaex
•Sdy jegal
•Dijawaziri
   Omg! I cant all list you buh atleast just know thats neerat na sonku har cikin kundun zuciyarta

And you guys
•Abdul mr smile
•Raheem jega
•Abdul azizu AAJ (Gwarzon naja'atu )
•Abdul aziz ililee
•sa'ed bebeji
•Abbagana
You guys are amazing ILYSM ♥

  This book was dedicated to you Aunty sis
_I don't even know what wrote here so that I will show how sincerely I'm for you always being there for me, but what I just know is ILY moon round the back,  ina alfahari dake uwata Allah yabarmin ke! Yakuma tsareki daga sharrin makiya i appreciate what you did to me ILYSM Allah yaraya sultan ya albarkacesa da ilimi mai albarka#one love_💕


Iyayena abin alfaharina ina godewa Allah da ya bani ku matsayin mahaifa hakika da badan kuwa ban isa na zama wacce nake a matsayin yanxuba Kaunan ku ta dabance ILYSM ❤.

Kannena na kaina ina sonku kuma ban manta dakuba

•Mustapha (musty)
•Abubakar(sadeeq)
•Aisha (humaira)
•Suleiman (Sultan)
   Allah Yarayaku!

Kawayena na kaina
•Maryam
•Aisha
•Ya maira
•Humaira
  ILYSM❤

Kunfi kowa son littafin JININ JIKINA
•Fateema batsari
•teemah
•Ya maira
•Humaira
•Zainab Adam
 Kuna dayawa kusani neerat na sonku ❤

  Don't forget to vote JININ JIKINA @wattpad
Username
  @Neerat _lurv

And visit my blog and comments
Neeratlurv.blogspot.co.ke


©copyright @ 2016-2017

 Anan ni
 
    Hauwa..m. Kachallah
        A.k.A
Muneerat(NEETATLURV )

Nake cewa ku huta lafiya
 Wassalamualaikum warahmatullah!
   Abinda muka fad'a daidai Allah yabamu lad'ansa wanda kuma mukayi sabanin haka Allah ya yafemana duka Ameen ya rabbi.


Sai munhadu a sabon littafina
*MAYA*
Wanda tare muke da dan uwana Abdul mr smile.......


   ILY ALL❤❤❤❤❤...

No comments:

Post a Comment

Popular Posts