{12/1/2017 9:14am} *Muneerat*✍
*JININ JIKINA*
_Based on fiction and love tale story_
*NA*
*MUNIE LURV*😍
_Dedicated to Aunty Sis_💞
® OHW
*29-30*
__________
______
Tafiya sukayi kusan na 30-40mins suka isa gida, a parking lot yatsaya bayan yayi parking duk suka fita suka dunguma zuwa cikin gida a parlour suka tare shi FARIS baiwani zama Ba yace bazayaje ya watsa ruwa humaira da fareeda suka bisa da trolleys dinsa daki, suna dawowa Mum da Dad sun haura Sama suma ai ko nan suka Tarawa MUSKAN duka fareeda ta kaimata a baya irin na wasan nan tace munafuka Ashe dama wanga PIC dakike boyewa na yayana ne? "
"Ehh MUSKAN tafada cike da kunyan tana sunde kai"
"Nifa kidaina wani sunde kannan Dan vaizai taimakaba mun Riga mun kamo bakin zaren fadar humaira"
"Gomma kam kifada mata ai yanxu munsan ya salman dinki shine bro FARIS, Aunty mu fareeda tace hade da kanne mata ido daya(wink) "
"Ni wlhy Bana so kubarni ko nagayawa Mum Allah"
"Ai saiki kije kifada idan bakida kunya humaira tafada hade da murkud`amata Baki(😙)"
"Wait wait kubar surutun nan fadar fareeda tace amma ni wlhy wannan abin ya ban mamaki duk zaman da mukayi da ke muka kasa gano ki, kodashike kina boye foton saurayin naki shiyasa and kuma Ba wani pics na FARIS dakitaba gani a gidan and vamutaba mishi sending pics namu tareba kuma numbrn da nake Whatsapp dashi baiyida shiyasa bai taba ganin dp naba, amma ai kuna waya bakitaba ganeshiba be?"
"MUSKAN tace gsky so dayawa idan muna waya nakan ji kamar na San mai muryan abubuwa dayawa yakan yi sai naji kamar ya salaman dina ne amma bantava kawowa kan ya FARIS shine ya salman dina"
"Hhhhhhh yarinya yanxu dai kam munsan anhadu da masoyi naji yana wani kiranki _baby boo_ saura kisa lo6e a gaba ki manta damu hk examz aje rubutawa ana tunanin ya FARIS wlhy saina gaya Dad"
"Ki fadama Dad din mara kunyan yarinyar kun wani sa _baby boo_ dina a gaba kun cikata da surutu,FARIS kenan yana magana ya doso so fitan sa kenan daga part dinsa, sanye yake da wata _red shirt_ da _blue jeans trouser_ yasha ado kamar mace _he look handsome_ fuskan dauke da killer smile nasa ya nufo so"
"Sweet yafada kamar mai rowan voice dinsa waennan marasa kunyan sun cikaki da surutu ko? Ai nasan za'a Rina daga ganin yadda suke binki da kallo a airport don't mind them kinji babyboo dina, Ku kuma wlh duk wacce tasake na sake kamata tasamin wifey a gaba tana jero mata surutu wlh munsa kafan wando daya da ita, in kunne yaji... Ya ciza red lips nasa yace kunsan mai zai biyo baya, daidai nan su Mum suka karaso"
"Dad yace son mai kakeyiwa daughters dina"
Keya yasoma tsotsawa alamar Mara gaskiya umm Ba komai kawai muna wani discotion ne"
"Kada kai kawai Dad yayi Dan yaji irin maganansu duka, yace ok toh Ku taso muje mu ci abinci, duk suka mike zuwa dinning nan fareeda ce tayi serving dinsu kowa ya zauna yana ci"
"Yummy! Dilicious Mum nasan ke kidafa ummmm yana fada yana ci, sukam kallo kawai suke binsa dashi yadda ya zage yake ta aika loma sai da yayi nakk tukun ya dau kunun aya ya bi abincin dashi sai dai kamar kunun ayan yafi abinci dadi yace, Mum what a sweet juice hk"
"Murmushi mum tayi tace yayi dadi ko, guess wacece tayi, kallon su yafara yi 1aftr d other sai da yagama kare musu kallo tsapp yayi killer smile dinsa yace I guess _Baby Boo_ ce tayi hhhhh am good at guessing? Hope nayi guessing daidai dan nasan waennan baxa su iyaba ya nuna su fareeda"
Mum da Dad kam sunfi kowa farinciki yadda son ke cikin farinciki kuma tunda can dama shi mai raha ne da wasa, da wasa da dariya suka gama cin abinci nan suka koma parlour"
Suna zaune Dad ya Sanar da son abinda ya faru a rayuwar MUSKAN tun rabuwarsu, har kadeta da Mum tayi da zaman ta a gidan kama izowa rana ita yau"
"Sosai ya tausayawa _baby boo_ dinsa nan yace Dad yanxu komai ya wuce tunda na dawo insha Allah zan kula da ita kamar yadda Abba ya ban amanarta tun yana Raye"
"Thats y I so much loves u son nasan u will do it Ka kula da MUSKAN just as u did to your own sisters kaji"
"Insha Allah Dad"
"Daughter zo Dad yace da MUSKAN"
"Zuwa tayi ta zauna akasa wajen kafan Dad nan ya shafi kanta yace my daughter ga FARIS ko zai kula dake kinji just obey him ,what ever he said stop u should stop dat and what ever he said u should do it just obey him and do that hope am clear, dama can nasan kina da hankali da biyayya so ki ci gaba da zama good girl kinji, Allah ya muku albarka dukka"
"Suka ce Amen"
Duk suka mike zuwa daki banda FARIS da ya fita amma badan yana so Ba kawai dan yana ganin su Dad ne amma shi in so samune ya kasance da _baby boo_ dinsa coz he miss her wit out word saying and he can't deny it buh ai zai dawo anjima hk ya hakura ya tafi zuwa gari'"
"A takaice dai hk itama MUSKAN ta yini missing her soulmate"...
© *MUNIE LURV*😍
New Post
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
Popular Posts
-
✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ❤ *SHAUKIN SO* 🌷 ✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ✨✨✨ ✨✨ ✨ Na *Abdul azizu AAJ* ✍ ...
-
11/2/2017 6:55pm *Muneerat*✍ ♦ *JININ JIKINA*♦ _Based on fiction and love tale story_ NA *NEERATLURV*😍 _Dedicated to Aunty Sis_...
-
❣❣ ❣❣ ❣ ❣ 👩🏻 *MAYA* 👩🏻 ❣❣ ❣ ...
-
❣❣ ❣ MAYA! ❣❣ ❣ Via OHW📚 Neeratlurv.blogspot.com Wattpad@neerat_lurv 36_37 ***Sati daya da auren Ba abinda ya canza ku...
-
✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ❤ *SHAUKIN SO*🌷 ✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ✨✨✨ ✨✨ ✨ NA *Abdulazizu AAJ*✍ Da *Neeratlu...
-
❣❣ ❣ *MAYA! 🙍🏻♀* ❣❣ ❣ 1⃣1⃣ Via O. H. W📚 Neeratlurv.blogspot.co.ke Wattpad @neerat_lurv *** Tafiya suke kan hanya...
-
❣❣ ❣❣ ❣ ❣ 👩🏻 *MAYA* 👩🏻 ❣❣ ...
-
✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ❤ *SHAUKIN SO*🌷 ✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ✨✨✨ ✨✨ ✨ NA *NEERATLURV*😍 Da *ABDULAZIZU AAJ*✍ Via O....
-
15/3/2017 1:33pm *Muneerat*✍ *JININ JIKINA* _*111-115*_ NA *NEETATLURV*😍 _Based on fiction and love tale story_ _Dedicated to Aun...
-
19/2/2017 7:00am *Muneerat*✍ ♦ *JININ JIKINA*♦ _Based on fiction and love tale story_ NA *NEERATLURV*😍 _Dedicated to Aunty Sis...
No comments:
Post a Comment