New Post

Tuesday, 14 March 2017

JININ JIKINA

(23/2/2017 7:54pm) *Muneerat*✍


    *JININ JIKINA*

_Based on fiction and love tale story_

NA *NEERATLURV*😍

_Dedicated to Aunty Sis_💞

    ®O.H.W
   
        46-50

    Buga kofan yake yana kiran Baby Boo pls ki bude door din don't get upset with me, wlh banyi haka Dan bata miki rai ba is not intensionally pls understand me, haka yata fad’a amma kamar Kara harxukata yake sai volume na kuka take karawa, shikam FARIS yanajin kukanta harcikin kogon zuciyarsa amma Ba yadda ya iya dole yabarta ta huce zuwa anjima"
  "Jiki sanyaye yabar bakin kofan but his heart arch more feeling his own baby boo crying that make d thing worse"
  "Duk wannan abinda suke su fareeda basu saniba kasancewar suna daga kitchen sai yanxu dasuka zo bakin kofan kuma suka jisa a datse"
   "Buga kofan fareeda ta soma Ghamb! Ghamb!!'
  "Waye MUSKAN tafad’a cikin muryanta daya dashe d’an kuka"
   "Mune su fareeda ne da humaira open d door"
   "Jin su fareeda ne yasata tashi taje tabud’e musu kofan, tana bud’ewa ta nufin gado ta zube kansa"
  "Kansu suka kunsa cikin dakin suka nufin wajen MUSKAN dasuka ga ta zube kan gado"
   "Humaira ce tad’ago da ita nan suka ga idanuwanta ja kamar gauta"
  "Sis lpy? both exclaim fareeda and humaira"
   "Meye sameki? Waya tab'aki? Ki gayamana"
   "Ido ta zubamusu tana masu kallonsu, wani amsa zata Fara basu cikin tamvayarasu"
  "Muna tambayanki kinyi shiru ki gayamana ko naje nakira Mum fareeda tafad’a  cikin muryan da yanuna alamar damuwa tattare da ita"
   "Mikewa humaira tayi tace bara nakira Mum sai kigayamata tunda u are not ready telling us"
  "Dasauri MUSKAN tajata baya hade da zaunar da ita tace am ready zangayamuku wlh karki Kira Mum"
   "Okay muna jinki"
 "MUSKAN tace Ba ya FARIS bane ya.....nan ta k’washe musu labarin abinda yafaru'"
  "Oh jealousy babe calm down,cool ur mind babe ke kanki kinsan u r d only girl who got ya FARIS heart huh, so why d worry, karki dami kanki kinji I knw he's allergic of seeing women crying that's why he intend of waping that brat tears fareeda tafad'a pleasing MUSKAN"
  "Yes that's it wlh nasan Broz hakan ne nufinsa inba haka meye zai kaisa taba Faty inji humaira"
   "Nan dai sukasamu suka shawo kanta da kalamai masu dadi har ta ware kamar Ba itaba suna tashan firansu amma can kasan zuciyarta kuma tanata saka abinda zatama FARIS yaji zafi"..


   FARIS!!!

  "Yana shiga daki ya zube kan kujeran da ke dakin, ya furzar da wata zazzafan iska daga bakin yace         "Gosh!, yadafe kansa"
   "Idanunsa ya lumshe ahankankali yace why! Baby boo yazaki min haka?, bakinsan bacin ranki na iya sani cikin matsanaicin damuwa bane pls ki tausayamin."
    "Yana ta surutunsa shi kad’ai har aka Kira sallan maghriba, naushi ya kaiwa kushin d’in kan ya mike yashige bathroom ya d’auro alwala ya nufi masallaci d'an gudanar da sallah."

   Faty!!!

Tana fita gidansu FARIS kaitsaye gidan kawarta meemah ta nufa, Allah yasa ta isketa gida, a zuciye ta banke kofar d’akin ta shige tasami bakin katifar dakin ta zauna sai faman huci take kamar wata kumurci."
   "Babe lpy ki shigo azuciye haka? Waya b‘atamiki rai?"
   "Gwaron numfashi taja hade da jan tsuka mtsswww.'"
   "Meemah tace babe kin barni duhu ki fahimtar dani ba tsaki nace kiimin Ba"
  'Dallah kin daman ai kema kinsan Ba Wanda ya isa batamin sai FARIS, kinsan ina dak'on soyayyarsa kamar dan dako wlh yanxu daga gidansu nake vanma San ya dawoba sai tarar dashi nayi, nan ta k'washemata labarin yadda sukayi dashi ."
  "Mtsswww kin vada ni wlh yoo yanxu d’an wannan kike tad'a hankalinki."
   "Babe taya hankalina bazai tashiba, wlh bakiga yarinyar bane kamar aljana fah take d'an kyau kuma duk yadda akayi yana sonta sosai, sabida yadda na Lura dayaga ranta ya b’aci, sai kinga yadda ya rikice da ta bar wajen ma, sai kiran sunan ta yake duk ya susuce ."
    "Babe ki taimaka wlh kinsan inason FARIS kamar hauka wlh in na rasasa Zan iya rasa raina pls help me"
   "Meemah ta dafata tace don't worry babe ki kwantar da hankalinki kisha ruwa mai sanyi kid’auka FARIS yazama naki."
   "Are u serious Faty tafad'a tana kallonta."
   "Yes 100% sure! Zan kaiki wajen malamina dake min aiki, wlh aikinsa kamar yankan wuka take, nasan rannan karamar matsala ce taki and am very sure zamu semi nasara in munje."
  "Yeeeeh takai mata peck a check, tace shegiya kawata shiyasa nake sonki, I know u can do it ILY babe, yanxu yaushe zamuje"
  "Dadina dake hanzari kifa vari bayanxu zamuba sai nan da sati daya d'an malam din yayi tafiya sai ya dawo sai muje ko ya kikace"
  "Ehh hakan ma yayi duk da sati dayan yayi yawa amma Allah ya kaimu"
  "Ameen"
 "Nan suka sauya hirantasu ya koma na wata duniyar ta daban kuma ."

  ****•••°°••°°
 _*8:30pm*_

 Dukkansu a zaune suke suna kallo wani film da ake a MBC 2  _A good day to die hard_ ."
  "Dukanninsu hankalinsu na akan film din illah FARIS da Rabin hankalinsa na'akan film din rabi nakan Baby Boo dinsa dake fushi dashi"
  "Dad yayi gyran murya yace Son"
 "FARIS dake kallo ya juya dan amsa kiran dad yace ma'am Dad"
 "Dad yace daughter"
"MUSKAN ta juya tace na'am dad"
  "Dad yace magana nake son yi daku dan haka kubani Aron kunnuwanku"
  "Duk suka maida hankalinsu kan dad"
  "Toh dama Ba wani Abu nake son gayamuku illah dama nida Mummy'n Ku mun yanke shawara munga it's high tym ace kunyi aure tunda duk mun fahimci kuna son juna, kuma kai faris baka jin kunya ma kota2,kunga gwamma mu muku aure kawai mu huta tunda yanxu kana da aikin and u are good enough kazama magidanci, ke kuma daughter tunda kungama Waec kinga neco din inyaso ko da aurenki sai kiyi bayan nan in results suka fito sai a nema miki admission kiyi makarantar ki adakinki, meye kukace gameda da shawaran?."
  "FARIS da tunda dad yasoma bayani yake jin kamar anmasa busharan gidan aljannah yace Dad am ok with ur offer na yarda da duk abinda kuka yanke tunda Ku kuka haifan"
  "Toh alhamdulillah, ke kumafa daughter?.'"
  "Cike da jin kunya ta sadda kanta kasa tana wasa da yatsanta tace Dad, Mum duk hukuncinda kuka xartar mai kyau da Mara kyau toh ni duk a wajena yayi, kun kasance iyaye a wajena dan haka nasan baza kutab’a gudanar da abinda Ba alhairiba a tattare dani wlh na amince da hukuncin Ku."
 "Alhamdulillah Allah ya muku albarka haka dama akeson duk d’ana gari ya kasance, hakikanin gaskiya Ina alfahari da samun Ku matsayin ’ya'ya Allah yarayamin Ku baki daya."
  "Ameen dukkansu suka fad'a."
  "Mum da tunda aka Fara maganan bata sa bakiba sai Yanxu tayi magana fuskanta fal farinciki daya kasa buya tace."
  "Daughter na gode gaskiya yau kin nunamin ni uwacee gareki may god bless u."
  "Ameen Mum"
 "Dad yad'aura da cewa yanxu insha allah jibi zamuje bauchi wajen baffanki sai mu nemi aurenki a wajensa tunda shine Wanda ya ragemiki a duniya, dollene sai da yardansu xakiyi aure, dan haka zaki ban address na gidan sai muje."
  "MUSKAN bata so Ba amma gudun b’atawa Dad rai yasa tace Ba matsala."
  "FARIS, fareeda, humaira sunfi kowa murna mussaman shi FARIS har ya kasa boyewa, ganin haka yasa su Dad barin falon suka nufi nasu d'akin."
 "Ai ko suna barin wajen yacewa su fareeda su basu waje zasuyi magana da baby Boo dinsa,haka ko akayi amma su fareeda na mikewa MUSKAN ta mike itama.'
  "Gabanta FARIS yasha yace pls baby Boo kitsaya ki saurareni mana yakarasa maganar cikin tausayi, MUSKAN ganin haka yasata koma ta zauna."
  "Baby Boo pls ki yi hakuri I know I offended u but not intentionally, wlh banyi haka da niyan b’atamiki raiba understand pls."
  "Zakace haka mana bayan kana ganina Ka aikata hakan waya sani in abayan idanuna meye zakayi, tayi maganan in jealous voice."
  Oh gosh, ya dafe kansa, yace ok naji but understand ko vayan idonki I will do something bad, ina sonki bazantab’a cin amanarkiba trust me baby Boo."
 "Kalamai masu tausasa zuciya yarinka Mata yana calming dinta with his sweet love words, har ya shawo kanta suka shirya kamar basu tab’a fadaba."
 "Hira soyayyan su suka sha kamar Ba gobe, zuciyoyinsu na cike da farinciki, basu sukawa juna sai da safeba sai wajajen 11:30pm na dare kowannensu ya wuce daki cike da kyewar dan uwansa."
 "Koda MUSKAN taje daki su fareeda har sunyi bacci dan haka itama tashirya cikin kayan baccinta ta kwanta zuciyarta fal farinciki."
 "Haka bangaren FARIS shima yana shiga daki ya sauya kaya zuwa pajamas nasa ya kwanta shima zuciyarsa fal farinciki."

 Asuba ta gari..............😴😴💤



#Team JJ💞


© *NEERATLURV*😍

No comments:

Post a Comment

Popular Posts