(4/1/2017 9:24am) *Muneerat*✍
♦ *JININ JIKINA*♦
_based on fiction and love tale story_
*NA*
*MUNIE LURV*π
_dedicated to Aunty Sis_π
*21-22*
____________
______
Wanka sukayi suka daura alwala bayan sun idar da sallan suka shafa mansu hade da applying _light makeup_ kaya iri daya suka sa sunyi kyau sai kace _yan tagwaye_ coz humaira Nada kyau itama baza a barta abayaba .
"Kai Sis kinganki kuwa humaira tafadawa MUSKAN"
"LA ke baki ga kankiba sai ni Allah kinfi kyau nasani fadar MUSKAN cikin zolaya"
"Tab wane ni ai ko makahone ya lalima yasan ke ta karshene humaira tafada itama cikin cigan wasa"
"Bugu MUSKAN ta kaimata irin na wasa tace ke dalla munyi kyau dukka we are looking gorgeous both taja hannunta suka fita parlour Dan cin abinci"
"A hankali suke taka stairs din had suka doso parlour'n sai killer smile dinnan na MUSKAN take tayi har suka isa gun Mum"
"Harkun shirya daughters"
"Eh Mum"
"Kunyi kyau kuje kuci abinci kuzo na aikeku"
"Tho suka ce hade da wucewa dinning"
Faty da tunda suka sauko take karewa MUSKAN kallo yadd takeda kyau ga komai da ake son ganin mace dashi ta Tara tace a zuciya hmmm lalle yarinyar nan tanada kyau she has anything da akaso tanata tunanin nan a zuciya wata bangaren zuciyanta kuma yace toh ina ruwanki da kyaunta ai kema kinada kyau, why meyesa wai na damu da yarinyar nan ne kuma meyesa na tasaneta for the first tym seeing her, haka tayita tunani ganin batada amsan tambayan yasa taja tsaki mtsssww Wanda bata San yafito fili Ba'
Mamarta ne tace faty lpynki kike tsaki??
"Bata fuska tayi tace Ba komai Mummy"
'Allah yasa fadar mummyn ta"
Ameen ta amsa a yatsine"
Su MUSKAN sunci abinci suka zo karban aikan da Mum zata musu , tabasu aikan dama kudi zasu kai gidan wata kawar Mum nan suka karba suka fice abinsu hade dayiwa mummy'n faty sallama basu bi takan faty va suka fice'"
Suna fita 6asu dad'e 6a su faty sukama Mum sallama suma suka tafi"
Fareeda ta dawo ta tarar da Mum kadai 6asu MUSKAN take tambayansu Mum tace ta aikesu, tace faty da mummyn ta sun zo suna gaida ke".
Tace Ina amsawa gomma da Allah yasa bana gida dan ban son abinda zai hadani da yar rainin sense dinnan "
Allah ya shiyeku yanxu kude bakusan faty ko kadan Cesar Mum"
Hmm Mum bazakisan wannan yarinyarbane wlh bata kamun kai Sam ga wani uban girman kai da take dauke da shi"
Yar banza naji tashi ki 6arnnan ta kai hannun zata 6ugeta,da sauri ta tashi da gudu ta haura sama tana dariya"
Mum ma dariyan take tace yara duk kunbi kun rainani kun daukeni kamar abin wasan Ku zamu hadu ai"
_Mum kenan haka take da daughter's dinta abin sha'awa in Ka gansu_
________
_8:30pm_
Da daddare duk suna zaune a parlor suna hira sun gama cin abinci kenan"
Wayan Dad ne ya soma kuka yana Neman agaji ,Dad ya leka ya"SON" rubuce kan screen din, yakai hannu ya dauka hade da cewa"
"Hello son"
"Na'am Dad ina yini"
"Lpy qalau yasu mum da sisters"
"Lpy yansu gasunan duka muna ma tare,ya mikawa Mum"
Amsa tayi suka Shiga gaisawa take tam6anyan sa yaushe zai dawo".
Yace Mum nima ina son dawowa sabida ina missing gida amma aiki yamin yawa yanxu a hakama Bana London sun turani wani aiki can Cyprus kusan na 6-7 month shiyasama ban sami zuwaba wancan karon danace zan zo"
Ayyah Allah ya karemun kai son amma ni dai kayi kokari gana gama wancan months da suka debarma kadawo kayi aure Dan am eager naga jikokina suna zagaye dani ina jin kiri niyansu"
Insha Allah Mum ina dawo wa zanyi aure kuma yar Nigeria zan Aura Kuma nasan zaki sota"
Yawwa allah ya maka albarka"
Ameen Mum I love you"
"I love u too son take care"
Nan aka Bawa su fareeda suka gaisa kowa yata xuba mai shirme banda MUSKAN da tunda ta karbi wayan suna gaisawa take jin kamar tasan muryan kuma tana feeling something inside her game da voice dinsa ga husky voice dinsa mai dadin sauraro"
Haka shima bangarensa kullum idan sunyi waya aka baiwa MUSKAN yakanji kamar yasan muryan kuma shima yana feeling something about her gashi shi ko sunanta bai saniba and 6ai ta6a ganin koda pics dinta Ba koma dai menene shikam he lyks her sweet voice"
HK ranar kowanne su ya kwana da tunanin Dan uwansa har barawon barci ya daukesu""
© *MUNIE LURV*
(4/1/2017 10:59am) *Muneerat*✍
♦ *JININ JIKINA*♦
_based on fiction and love tale story_
*NA*
*MUNIE LURV*π
_dedicated to Aunty Sis_π
*23-24*
____________
______
*It has been Long time now almost one year and half*
_Bayan shekara daya da rabi_
Ayanxu kam komai yana tafiya daidai su MUSKAN har angama SS1 suna SS2 second term a yanxu HK Dad ya yanke shawaran zai hada MUSKAN da humaira su zana Waec /neco tunda itama MUSKAN tanda da kokari hartafi wasu dasuke SS3 kai harda wasu na higher institution"yasamo musu malamin lesson gana Arabic duk ana musu sosai MUSKAN ta maida hankali Dan burinta a rayuwa bai wuci tazama Doctor Ba shiyasa bata wasa da karatu ko kadan"
"Gashi sai Dada girma take kamaninta ya Dada bayyana haka suffofinta tazama budurwa Mum naji da ita Dan tana wa danta kodayin hada jini da ita, gata shiru shiru abinta Ba ruwanta bata cika surutu Ba Abu kadan Ka mata sai murmushi batada saurin fushi shiyasa yan gidan ke jin dadin zama da ita"
Yanxu kam ta karatu suke basa wasa, ahalin yanxu kam har ta saba da bro FARIS (big bro) yayan su fareeda SALMAN wanda suke kira da FARIS shima haka ya saba da ita sai ya na wasa da ita kamar sauran sisters diinsa sai dai har yanxu basu taba ganin photon juna Ba amma ya San sunta MUSKAN sai dai shi zuciyarsa bata yardar masa kan MUSKAN'dinsa bane a gidansu amma what he no yana sake sonta Dan sunan MUSKAN'dinsa data ke dauke dashi, yanxu burinsa ya dawo yaje yaga _baby boo_ dinsa Wanda a kalla yanxu yakai _2yrs_ rabonsa da jin sweet voice dinta kullum yana cikin watching na pics dinta"
Itama bangarenta the same think takeyi kullum cikin kallon pics dinsa take ,akoi ranar da fareeda ta kamata tana kallo tayi tayi da ita kan ta ga pic din ammma MUSKAN ta hana haka ta hakura ta kyaleta amma ta dau alwashin sai ta ga pic dinnan ko da yaushe"
_one week later_
Su MUSKAN anfara Waec kullum yanzu a cikin karatu suke basu da lokacin Kansu they are busy always"
Yau sunyi paper na hudu Wanda ya kasance mathematics sun gaji sai kusan 3:00pm suka dawo gida"
"A gajiye suka shiga falon suka Tatar da Mum na waya da alama kuma tana murna Dan yadda take wayan zakaga farin ciki fal kwance a fuskanta, kallonta suka tsaya yi har ta gama wayan"
Kamar hada baki sukayi wajen fadan"what a happy face Mum"
Smiling tayi tace your brother will be arriving in two days"
Yeah suka hay murna da rawa bro will be home we r very happy"
Da murna suka haura sama"
Yau dai haka yan gidan suka yini murna suka kwna murna".. .
_nima dai munie na tayasu murna, ina fatan fans sun tayasusumaπlolz!_....
*#ILY All MY FANZ*❤
*#team jinin jikina*♦
© *MUNIE LURV*π
New Post
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
Popular Posts
-
✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ❤ *SHAUKIN SO* π· ✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ✨✨✨ ✨✨ ✨ Na *Abdul azizu AAJ* ✍ ...
-
11/2/2017 6:55pm *Muneerat*✍ ♦ *JININ JIKINA*♦ _Based on fiction and love tale story_ NA *NEERATLURV*π _Dedicated to Aunty Sis_...
-
❣❣ ❣❣ ❣ ❣ π©π» *MAYA* π©π» ❣❣ ❣ ...
-
❣❣ ❣ MAYA! ❣❣ ❣ Via OHWπ Neeratlurv.blogspot.com Wattpad@neerat_lurv 36_37 ***Sati daya da auren Ba abinda ya canza ku...
-
✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ❤ *SHAUKIN SO*π· ✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ✨✨✨ ✨✨ ✨ NA *Abdulazizu AAJ*✍ Da *Neeratlu...
-
❣❣ ❣ *MAYA! ππ»♀* ❣❣ ❣ 1⃣1⃣ Via O. H. Wπ Neeratlurv.blogspot.co.ke Wattpad @neerat_lurv *** Tafiya suke kan hanya...
-
❣❣ ❣❣ ❣ ❣ π©π» *MAYA* π©π» ❣❣ ...
-
✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ❤ *SHAUKIN SO*π· ✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ✨✨✨ ✨✨ ✨ NA *NEERATLURV*π Da *ABDULAZIZU AAJ*✍ Via O....
-
15/3/2017 1:33pm *Muneerat*✍ *JININ JIKINA* _*111-115*_ NA *NEETATLURV*π _Based on fiction and love tale story_ _Dedicated to Aun...
-
19/2/2017 7:00am *Muneerat*✍ ♦ *JININ JIKINA*♦ _Based on fiction and love tale story_ NA *NEERATLURV*π _Dedicated to Aunty Sis...
No comments:
Post a Comment