New Post

Tuesday, 14 March 2017

JININ JIKINA

26/2/2017 3:00pm *Muneerat*✍

  _*JININ JIKINA*_

_*91-95*_

NA _*NEERATLURV*_😍

_Based on fiction and love tale story_

_Dedicated to Aunty Sis_💞

     

_*wannan shafin nakune ♥PERFECT WRITERS FORUM(P.W.F)you guys are amazing Ina alfahari daku musamman ke mummyna FATY AZLAND ILY all to the Moon round the back and to the core*_#onelove💞


             ***
ƁBayan wasu kwanaki FARIS yanzu sam hankalinsa bayakan baby boo kusan zance baya kiranta kullum itake kiransa, da takirasa saiya shirgamata karya kan aiki yamasa yawa yana gajiyane shiyasa baisamu ya kirata, abunka da mata da miji idan yafaɗamata haka saima tausayinsa datake ji ita a ganinta aikin ne yamasa yawa."

   "Hakafa rayuwarsu ke gudana yanxu a kalla faris yana neman shuɗe sati ɗaya a nijeriya."

 "Zuwansa gidansu baifi a irgaba kullum suna tareda Faty duk tahanasa sakewa saikara rura wutar tsafinta take kotakota yanxu faris baya hankalinsa itake controlling dashi, ga ta matsa masa kan suyi aure, yabata hakuri kan jiran Dad yake da zarar yadawo za'yi komai, da waɗannan kalaman yasamu ya kwantar mata hankali."

    "yauma kamar kullum suna tare suna hiransu cikida so da kauna, faris kenan da faty."

   "Wayarsa dake aje gefensa ne yaɗau ruri yana neman agaji,sharewa yayi not minding yadauka ko yasan mai kira."

  "Uhmmm honey kanajina faty ce ke faɗar haka."

   "ina jinki swthrt Faris yaceda ita."

  "Wannan kuɗin da kace zakaban ɗinnan 1million naira ko kamanta ne tana faɗa tana fari da ido."

   "No ban manta ba let transfer it now to your account kinji koh?."

  "Fari da ido tayi tace naji honey."

   "In less than 3mins Faty taji alert a wayarta, dake da E banking yayi amfani."

   "Full of suprise take kallonsa she could not believe it, idan ko hakane maganin boka share kukanka na aiki 1million naira tayi exclaiming, hugging ɗinsa tayi tabasa peck a cheek tace i loɓe you Faris, ina sonka, da sonka nunfashina ke fita kazamo wani gurbi na rayuwata i can't live without you pls karka bar rayuwata kakasance dani har abada tana magana tana shishigewa jikinsa kamar mage."

    "fuskarta ya ɗago ya zubamata oily eyes ɗinsa yanamata wani shu'umin kallo haɗe da killer smile ɗinsa wanda ni Neerat nakasa fassara kallon mai wannan, faty yakira cikin muryansa mai sanyi."

  "ɗagowa tayi tana kallonsa itama danata salon kallon tace na'am."

   "Alkawari na miki xan kasance da ke no matter what kinji, kada kidami kankai wannan kyautar ba komai bane idande wake nayisa kai koma wa wani nayi, so yanxu kimanta da wannan muyi hiranmu kinji."

   "Kai ta gyaɗamasa alamar taji maganarsa, hiransu sukacigaba dayi kamar ba gobe."


***

Mum ne da 'yan matanta suna ta faman aiki tarar Dad kasancewar yau zai dawo."

   "Mum nikam ya faris ya komane humaira ce ke tambaya."

  "Fareeda tace banajin ya koma sabida munyi waya da Muskan jiya tace vai dawo."

  "Mum ce tayi saurin karɓan zancenda fareeda keyi tace kina nufin Faris yana nan amma baixuwa ko gaisuwa muyi anya lafiya kuwa? kuma yabar min daughter acan ita ɗaya kudaukomin waya nakirasa yanxu."

   "Wayan sukamikamata ta gwada kiransa saidai rashin sa'a takira kusan sau biyar amma ba'a ɗagawa, layin muskan takira cikin sa'a kuwa ta daga."

  "Gaisawa sukayi da mum, bayan sungama gaisawa  ta tambayi lpyrta tace tana lpy, bawani matsala mum tasake tambayarta, tace ba komai, kunyi waya da faris inji mum, eh munyi tawa mum karya ɗan kare mijinta, toh yayi kyau ki kulla da kanki, kuma kimaida hankali kan karatu kinji, naji mum na gode, ba komai 'yata ,hira suka ɗan taba kan sukayi sallama."

  "@2:00pm Dad yadawo family'nsa sunyi murnar dawowansa, tarɓansa sukayi cikin  girmamawa, bayan ya huta yayi wanka suka cikamasa gabansa da abinci kala kala, dukka yaran da mamar kowa naso ya farantamishi, sosai yaco abincin sai albarka yaketa samusu yana kuma yaba abinci."

  "Daya gama cin abincin suka koma falo, nan yabaiwa kowa tsarabarsa, murna suka hauyi suna masu farinciki da kyutarda mahaifinsu yamusu ta sabuwat waya."

 "hira sukasomayi da matarsa dakuma 'ya'yansa, cikin hiransu ne mum take sanar dashi zuwan Faris, yace toh yayi kyau, ina ita Muskan ɗin ya barta, mum tacemasa ai tana makaranta shiyasa basuma zo tareba, yace toh yayi kyau sunma yi kwana biyu basu gaisa da muskan ba ɗan baida lokaci."

     "Wayarsa yacire yakira muskan, sun gaisa lpy yamata nasiha sosai kan xaman rayuwa da kuma kab karatunta, godiya tawa Dad sukayi sallama."



   "FARIS @ 4:00pm daidai wannan lokacin suka rabu da faty, rabuwarma da kyar sukayi, sabida yana zaune hankalinsa na a kan giɗa yau yana son zuwa duba su mum."

  "Motarsa yake tukawa a hankali cikin nutsuwa, amma kuma yanajin kamar yayi missing ɗin wani abu daban, duk da idan suna tare da faty yakan manta kowa da komai amma yau yana ɗan tunawa da wata ko wani abin mai muhimmaci a wajensa."

   "Wayarsa ya ɗauko yana driving yana ɗan duddubawa can ya danna lambar baby boo."

  "Wayar na Hannunta tana game yasoma ringing, ganin handsome ɗinta ke kira yasata ɗagawa da sauri tace Assalamua'alikum mijina abin alfaharina."

   "wa'alaiki salam dafatan kin wuni lpy?

  "Lpy mijina, ya aiki?

  "Aiki alhmdullilah, ya karatu? da fatan kina kula da kanki? "

   "Sosaima mijina, saidai zuciyata cike take da kewarka, i miss you my handsome pls kadawo gida mijina tafaɗa a sahagwaɓe."

  "Wani yarrrrr yaji duk tsigan jikinsa ya tashi wani iri yaji, ɗan maganarda tayi a shagwaɓen duk yaji jikinsa yayi sanyi, wani irin feelings yasoma ji na fusgarsa."

  "Uhmmmm baby boo zandawo ƙwannan karki Ji damuwa yafaɗa adan daɓurce, yakara da faɗin zankiraki anjima kinji."

  "Toh mijina ka kula da kanka tamasa blowing kiss ta waya haɗe da hanging ɗin wayar, tana murmushin jin daɗi."

   "Shikam duk ta rikitasa gashi ta kashe wayar, shima murmishin yayi yaji wani daɗi na shigarsa fiyeda in da faty yayi hira."

  "Cike da jin daɗi ya isa gidan, amma yana karasawa text na faty ya shigomasa waya, yana dubawa yaga text ɗin kamar haka."

 _*honey bayan tafiyarka yanxu Daddy'na yakefaɗamana tare suka dawo da Daddy'nka, Pls ka daure kasanardashi maganata da kai*_.

  "yana gama karantawa yayi murmushi, ya fita cikin motar ya kullo, nufi cikin giɗa."

***
Suna zaune dukkansu a falon kasa suna ganin wani series film a zee world _king of heart_ da ka gansu zakasan suna jin daɗin kallon, ana cikin haka suka jiyo sallamar Faris."

  "Assalamua'aikum"

"Wa'alaikum salam dukkansu suka amsa haɗe da basa izinin shigowa."

   "Sgowa yayi fuskarsa ɗauke da murmushi, yakarasa har inda suke zaune, zama yayi ya kwashi gaisuwa, nan su fareeda ma suka gaida shi ya amsa fuskarsa a sake."

  "Dad ashe ka dawo faris ne yayi tamvayar."

  "Eh son ɗazu na dawo, mummy'nku take sanardani kaxo bayan tafiyana."

  "Eh naxo yin wani aikin ne dama kai nake jiran zuwanka ma tuntuni."

  nikuma faris? Dad yayi tambayar very exclaimed."

  "Eh Dad."

 "ALLAH daiyasa lpy kake nemana."

  "Wata magana nakeso muyi ne shiyasa."

  "TOH inajinka faris faɗa toh."

    "Juyawa yayi ya kalli fareeda da humaira dake kallo abinsu, yace fareeda kutashi kubamu waje zamuyi magana da Dad."

   "baki suka turo gaba suna gunaguni suka mike, harara humaira ta wurgamai itakuma fareeda baki ta murguɗamasa, duk ya gansu amma ya share kamar bai gansuba."

  "Suna barin wajen ya juyo yace em..em...emm dama  nace Dad sai kuma yayi shiru."

  "Ido Dad da Mum suka xubamasa suna sauraronsa, shiiru kusan na 3mins sukayi duka, shi faris yana tunanin ta'ina xai soma faɗawa dad yaje nemasa auren faty, sukuma dad da mum daban abinda suke sakawa a ransu."

  "Dad ya gusar da shirin nasu dacewa faris lpy kayi shiru? ko dai wani abinne ya faru tsakaninka da muskan? kayi magana kasamu a duhu."

  "Jin maganar dad ne ya dawo dashi duniyar tunaninda yake, gaining courage yayi yasoma magana."

    "Dama ba komai bane kuma muskan batayi wani abinba kawai Mum, Dad kunsan ina namiji allah ya halittamin auren mace 1,2,3,-4 shi........."

  "DAKATA Mum tafaɗa cikim kakkawsar murya karka kuskura ina ruwanmu da wani 1,2,3,-4  dakake irgawa tsayama tukun ban fahimci mai kake nufi....."

  "DAD Ne ya tari nunfashinta ta hanyar dakatarda maganarta, yace haba zainab kya barsa ya karasa maganarsa tukun kikasan mai zai ce haba zainab ki rinka baiwa kanki hutumana."

  "TACE toh shikenan inajinsa yakarasa toh tafaɗa a kifule."

 "Yawwa son inajika kacigaba."

 "FARIS yace toh dad dama ba wani abin bane, nasan muna zaman lpy da muskan tana bayamin bukatuna da sauke dukkanin hakkina da ya rataya a kanta, tana farantamin kuma gsky ina alfahari da ita matsayin matarda na aura, banso ace   zan iya rayuwa da wata bayan itaba amma kaddara ta riga fansa dad aure nake  so nayi kuma fatima ce 'yar wajen abokinka ita nakeso kanemamin aurenta, bawai zanyi aure ɗan banason muskan ba ko kuma cin fuskarta a'a kawai dai cika sunnah xanyi, yana kawowa nan yayi shiru yana mai tsunkuyar da kansa."

  "Ai kamar jira mum take ya gama ta amashesa tace lalle wuyarka yakai yanka nasan za'a rina wai anci zanen mahaukaciya, sabon salo gemu a kafaɗa, toh buɗe kunnuwarka da kyau kaji wlh middin ina raye bakai ba auren wannan 'yar iskan yarinya maras kunya kawai tun wuri ka janye wannan kaxamin batunka dan baxai taɓa yuwa ba kadai jini da kyau, tana kaiwa nan ta tashi fuuuuuuuu ta bar wajen tana binsa da wani mugun kallo da yasa cikinsa ɗuran ruwa sabida abinda ya gani cikin idon mahaifiyartasa."

    "Mikewa dad yayi shima ya dafashi yace son kayi tunani idan ma baka hayyacinka kadawo tun wuri sabida nima ban goyi bayan aurenan ba, gajidai mai nace maka kuma idan dan wannan kakejirana toh gobe ka kama hanya kabar nijeriya ka koma london maganar nan ya mutu understand."

 "NOOOOOOOOO yafaɗa da karfi this house is hell, why? dad nazata zaka goyi bayana but kaima kayi turining back to mie,pls dad ku barni nayi auri faty i so much love her."

  "KA Mutu inji mum dake saukowa nace kama fita kabani waje i don't want to see this your useless face and that your stupid mouth talking here kafita kuma baza ka auretaba."

  "Hanyan fita ta nunamasa, jiki sanyaye ya tashi ya kama hanyan fita har  yakai bakin kofa Dad yace and gobe kabar nijeriya nace kadai jini da kyau.

  "ko kulasu bai yiba yafita zuciyarsa namasa zafi zuciyan maza ya baci😂😂😂."

     "Motarsa yashiga not minding da gate man din horn yake dannawa kamar zai pasa kunuwar 'yan gidan gateman na hangamemasa gate @360 ya ja motarsa."


   "Mum rai bace ta wuce dakinta..........

Hakama Dad bayan yabi shima NASA ran s bace........



© *NEERATLURV*😍.

No comments:

Post a Comment

Popular Posts