{27/12/2016: 8:40pm} *MUNIE LURV*π
♦ *JININ JIKINA*♦
_Based on fiction and love tale story_
*NA*
*MUNIE LURV*π
_Dedicated to Aunty sis_π
*4-5*
*******
*
Mum CE ta ringa lallashenta har ta samu ta tsaigaita kuka'n "
_Nima nan Munira mai dauko muku rahota na gayra zama hade ta goge hawayen fuskana Dan dauko rohoto_ lolz!
"Ta ci gaba dacewa an yi xaman makoki lpy bayan sadakan 7 iyayen umma sun so tfy dani amma atapir Baffa ya hana HK ina ji ina gani suka tfy kasar Cairo"
"Bayan tfy'n su kowa ya watse su Baffa suka dawo gidan mu da zama nan fa na soma fuskantar mawuyacin rayuwa Dan ko kadan Baffa,matarsa dakuma yarsu Nana basa ragamun"
"Ga maganan mkrnt shiru nayi j.s.c.e amma Baffa yayi min registration na senior class na ci gaba yaki kai karshema ranann da na tunkaresa da maganan cigaban skul ya balbaleni da bala'i Ba iyaka kai karshe kam harda duka"
"Amma ita Nana tana zuwa nata skul'din a LYS dake garin bauchi while ni da dukiyan ubana kememe an hanani xuwa mkrnt "
"A hk nayi missing skul kusan term daya basu da niyan sani nan nasake tunka rar su amma wanann karon Ba tsoro Baffa ya CE aure xai min tashin hankali"
"Ba irin tashin hankalin da ban shigaba gashi Ba ya Salman *mai sona* (littafin rafi'at) tabbas nan nasan nayi babban rashi ga na iyaye ga rashin uwa uba Ba Salman shi da nake ganin shi zai iya tsamoni daga wanann kangin wuyan bani da ko lamban sa dama can a wayan Abba muke waya tunda ya tafi''
"Wasa gaske magana ya kankama kan lalle aure za su min gashi duk wani kasuwancin Abba ya dawo hannun Baffa abinda yafi takaici ma ganiin kusan sa'an Abba zasu auramin at 15yrs old na aure miji mai kusan 50yrs "
"Nan da nan fa hnkl na ya tashi Bana iya cin koda abincin kirki ga wani uban rama Dana yi duk na lallace ga yawan tunani iri2 kullum addua'ata bai wuci Allah yadawo da ya salman Ba amma shiru shiru bai dawo Ba"
"An sa ranar biki wata daya har ya kawo ana saura kwana hudu daurin aure nan fah na soma tunanin gudo wa daga gidan hkn yasa watarana ana jibi daurin aure mijin da zasu auranmun ya zo dazai tafi yaban makudan kudi nan nayanke shawaran guduwa a Daren'"
"A Daren na sulale na bar gidan asuba ta gari yasameni a Tasha'n bauchi da gari yayi haske na sami motan da xai zo abuja na shiga nan muka daga sai birnin tarayya'"
"Tun ina cikin motan nake tunanin inda za ni gashi ban san ko inaba can na tuna Ashe ina tafiya da foton ya salman na kudiri niyyan pic'n zan ta nunawa ko Allah xai samesa "
" tafiya mukayi mai Dan tsawo muka isa nan muka sauka tundaga tashan na fara nuna photon amma Ba Wanda ya sansa wasuma kallon mahauciya suke mun hk na yi ta tafiya duk Wanda na gamu da shi a hanya sai na nuna masa photon amma amsa daya yane shine *bamusan saba* ina cikin tafiyan na gaji ga yunwa na addabana na soma jin jiri ga idanuwana na ganin dishe dishe na xo tsallaka kwalta ban Ankara Ba naji an bugeni daga nan kuma mai ya faru daniba sai farkawana da ganina a gadon asibiti har kawo yanxu kenan"
"Nan tayi ajiyan zuciya tace wanann shine takaitaccen labarina"
"Kowa na parlorn yayi shiru suna masu jinjina wa lamarin duk sunji tausayin *Muskan* Dad ne ya yanke shirun da cewa"
" MUSKAN munji labarin ki kuma mun gamsu Dari visa Dari ni nan ya nuna kansa zan zame miki uba ya nuna Mum ita kuma ki dauke ta matsayin uwa wadannan kuma yana referring da su humy da fareeda kuma sisters naki dan yanxu we are family mun zama zuri'a daya hk kuma *JINI DAYA* {liitafin Aneelurvπ} daga yau ki daukeni just as ur father kinji"
"Dan murna kasa magana tayi sai kukan farinciki take Ashe akoi sauran irin bayin Allah'n a duniya lalle waennan *sun min hallaci* {book na eshart tsefe} Dad neh ya tasamota da duniyan tunanin da cewa:'"
"Karki damu ai yiwa Kaine sannan Abu na gaba insha Allah sai na cikawa abban ki burinsa na ganin kin auri Salman duk inda yake zan nemo sa da yardanAllah yana kai wa nan ya umarcesu da wuce daki MUSKAN ta huta"
"Suna barin wajen ya juya da kallon ga Mum yace:"
"Ina fatan hkn ya miki daidai?"
"Mum tace tabbas ya min ai duk abinda Ka yanke ya min kuma ni gsky ina jin son yarinyar nan a raina"
"Dad yace nima dai haka fatan mudai Allah ya bamu ikon kula da tarbiyanta da sauke nawin kanmu "
"Mum tace Ameen"
_Nima dai Munie Lurv na CE Ameen ya Rabbi_
© *MUNIE LURV*π
New Post
Tuesday, 14 March 2017
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
Popular Posts
-
✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ❤ *SHAUKIN SO* π· ✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ✨✨✨ ✨✨ ✨ Na *Abdul azizu AAJ* ✍ ...
-
11/2/2017 6:55pm *Muneerat*✍ ♦ *JININ JIKINA*♦ _Based on fiction and love tale story_ NA *NEERATLURV*π _Dedicated to Aunty Sis_...
-
❣❣ ❣❣ ❣ ❣ π©π» *MAYA* π©π» ❣❣ ❣ ...
-
❣❣ ❣ MAYA! ❣❣ ❣ Via OHWπ Neeratlurv.blogspot.com Wattpad@neerat_lurv 36_37 ***Sati daya da auren Ba abinda ya canza ku...
-
✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ❤ *SHAUKIN SO*π· ✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ✨✨✨ ✨✨ ✨ NA *Abdulazizu AAJ*✍ Da *Neeratlu...
-
❣❣ ❣ *MAYA! ππ»♀* ❣❣ ❣ 1⃣1⃣ Via O. H. Wπ Neeratlurv.blogspot.co.ke Wattpad @neerat_lurv *** Tafiya suke kan hanya...
-
❣❣ ❣❣ ❣ ❣ π©π» *MAYA* π©π» ❣❣ ...
-
✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ❤ *SHAUKIN SO*π· ✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ✨✨✨ ✨✨ ✨ NA *NEERATLURV*π Da *ABDULAZIZU AAJ*✍ Via O....
-
15/3/2017 1:33pm *Muneerat*✍ *JININ JIKINA* _*111-115*_ NA *NEETATLURV*π _Based on fiction and love tale story_ _Dedicated to Aun...
-
19/2/2017 7:00am *Muneerat*✍ ♦ *JININ JIKINA*♦ _Based on fiction and love tale story_ NA *NEERATLURV*π _Dedicated to Aunty Sis...
No comments:
Post a Comment