New Post

Tuesday, 14 March 2017

JININ JIKINA

[2/20, 8:39 PM] NEERATLURV😍: 20/2/2017 6:55pm *Muneerat*✍

  ♦ *JININ JIKINA*♦

_based on fiction and love tale story_

NA *NEERATLURV*😍

_Dedicated to Aunty Sis_πŸ’ž

     ®O.H.W.
     
           *81-85*

****

Washegari da safe bayan sunyi breakfast, FARIS ya shirya fita office amma Sam baijin dad'in jikinsa, karfin hali kawai yake haka kawai ya tsinci kansa da k'wadayin zuwa nijeriya, yana missing home, kuma yana missing Faty, duk rufe idonsa dayayi, ko ganin MUSKAN saiyaga kamar Faty ce, a daddafe ya mike baby boo a bayansa rike da briefcase dinsa tana masa rakiya, har bakin motarsa ta rakasa."

   Jingine yake a jikin motar Yana kallonta, murmushi takemasa, matsowa tayi inda yake ta rungumesa hade da k'wantowa a jikinsa tace."


    "MUSFAR meye yasamekane yau naga kamar akoi abindanke damunka tun tashiwarmu a bacci?. kodai abinda yafaru jiyane ke damunka? Tafada cike da damuwa."

  " cireta yayi daga jikinsa ya karbe briefcase din ya jefashi cikin motar, hannunsa bibbiyu yasa ya tallafo da fuskarta yana ganin k'yak'yawar fuskarta yace."

  MUSFAR Ba abinda ke damuna kawai ina missing nijeriya ne I feel lyk flying naje yanxu, that's all yafad'a yana kannemata ido daya."

  " Are sure MUSFAR?"

 " yes baby boo am very more sure, karkidamu it'll be okay kinji."

  "Ok naji toh, yanxu kashiga  mota katafi karkayi late a office, nima yanxu zan wuce school."

  "Ok ki kularmin da kanki sosai "

    "Same goes to you MUSFAR, kaci abinci kaji."

  "Ok yafada, yabata peck a goshi, itama good luck kiss tabasa a lips, ya shige motar, ya tayarda shi, hannun yake dagamata haryabar gidan, itama hannu take daga masa saida ya fice a gate ta daina ganin motarsa, kan itama ta shige cikin gida."

    "Bata fi minti 30 Ba ta shirya itama ta fice zuwa tata makarantar (Oxford university)."


***

_*At office*_

Tunda FARIS ya shiga wajen aiki,bai tsinana komaiba, ya taba wancan ya Bari haka yayita fama."

 Koda su Anwar suka tambayesa ko lpy ganin yadda yau yake gudanar da Abu cemusu yayi Ba komai."

  " hira suke jansadashi amma amsar eh' a'a kawai yake binsu dashi har suka hakura suka kyalesa."

  " misalin 2:00pm na Rana yana zaune duk tunanin Faty ya addabesa gashi yana jin muryanta na kiransa tazo garesa."

  "Rasa abinyi  yayi haka kawai ya yanke shawaran kiranta a phone maybe idan yaji muryanta yasami peace of mind."

 Wayansa ya dauko kirar iPhone7 yasoma bincika contact, amma ya kasa samin number'nta sabida ko da datake kiransa baiyi saving Ba, OMG ya zanyi ina zan samo number'nta gosh ya dafe kansa."

  "Can wata idea tafadomasa msg ya shiga yasoma dubasu daya- bayan daya da kyar ya lalumo messages da ta turomasa, hamdallah yayi take yayi dialing number'r."

****

_*nijeriya*_ Faty ce zaune ita da meeemah suna tattaunawa kan lamarin."

  "Meemaah tace shegiya yanxu aiki inaga yayi kiransa kawai zamu jira da zuwarsa babe."

  "Sosaima ai yanxu nasan duk inda yake zuciyarsa cike take da tunanina, kuma nasan yanxu yana cike da _*SHAUKIN SOYAYYATA*_."

 "Haka ne kam let just watch babe."

   " ah toh kina was......Bata ida fadar wasan Ba wayarta ya dau ruri."

  "Lekowatayi da ihu tace babe FARIS tana nunamata wayar."

  '"Yeaaaaa dauka da wuri karya tsinke inji meemah."

  " baxan daukaba ki Bari yasake Kira tukunna."

 " eh hakana babe mu Bari toh."

  " FARIS yayita Kira kusan 5 missed calls tukunna ta dauka."

  "Hello tace kamar batason Magana."

  " FARIS da duk a matse yake yasoma Magana kamar haka."

  " Faty ya kike, hope kina lpy, yasu Daddy, ya 2days."

  " meye haka Ka nustsu mana FARIS, kana jeramin tambayoyi haka, wanne zan soma amsa maka."

 " Controlling kansa yayi tukun yace am sorry wlh I can't control ne, zuciyata cike take da kewarki ina muradin jin muryanki da kasancewa dake pls Faty forget all our past wancan duk nasan banyimiki dadaiba but yanxu ki anshi soyayyata mai dadi da nutsuwa, namiki alkawarin kasancewa dake kuma mai farantamiki pls help yakare maganar kamar kuka zai Mata."

  "Naji toh amma zanyi tunani akai."

 "OMG! Noooo pls just say  u accept me as your lover Faty ninefa FARIS har saikin yi wani tunani, pls just accept miee."

  "Yanga da Jan aji na duniya takare tukun tace ta yarda, nan ma saida yayita Mata magiya tukun."

  " hira sukasha kamar Ba gobe da kyar ya yarda ya bata if not shikam suyita wayan inso samune."

  "Suna tsinke wayar ta fashe da dariya tace shege yazo hannu ai."

  "Ai kuwa ki bar Dan banza inji meemah."

 " Hhhhhhhhh haka sukayita hirarsu suna shewa."

 FARIS kam suna tsinke wayar yaji kamar ansaukemasa wani gajiya da sukayi wayar, ga zuciyarsa cike take da begenta."

_hmmmm  nace lalle tsafi na ci muje zuwa dai muji meye a gaba kuma_
[2/20, 9:37 PM] NEERATLURV😍: _*9:00pm*_

Tunda FARIS yadawo gida misalin 7 na dare yazamawa MUSKAN wani irin not as yadda yasaba Dan da yadawo daki ya wuce not minding da welcoming datakemasa danshi Faty kadai yake son kasancewa da ita a halin yanxu."

  "Ko abinci ma kadan ya ci Dan jin kansa yake akoshe, duk abinda yake MUSKAN na Lura dashi tayi tambayar duniya tagaji Dan amsarsa dayane "Ba komai, Ba abinda ke damuna" kadai yake fad'a, haka ta hakura da tamvayarsa."

   " yanxu su na zaune ne suna ganin wani film a Bollywood _*bajirao mastani*_ amma shi FARIS hankalinsa ya tafiiya kan chatting da suke da Faty, daga yayi murmushi sai ya danyin dariya mai sauti kadan, haka yaketa yi."

  "Duk MUSKAN na Lura dashi, da taga abin ya isheta ta daure tace waini MUSFAR dawa kake chatting ne haka."

  "Karya yamata yace dasu Anwar yake.'"

  "Sanyi taji aranta dayace dasu Anwar yake chatting, tace my regards to them."

  "Yace okay zasuji, yacigaba da chatting."

   Kusan 11:00pm MUSKAN ta gaji ga baccinda takeji, tace MUSFAR nifa inajin bacci yakamata muje mu kwanta, sabida kaima karkayi late wajen aiki gobe."

  "Noooo jeki kawai xan sameki akoi abinda zandan yi kadan."

   "Toh sai kazo, batajira mai zaiceba ta hate sama, sauya kaya tayi zuwa na bacci ta karanto addu'oin bacci ta shafe jikinta ta kwanta."

   " abun nema ya samu FARIS bajewa yayi ya bugowa Faty waya, sukayita hira."

   "Hira sosai sukayi na love, cikin hirar yake fad'amata in 2days dai zo nijeriya ya ganta inyaso daga nan ayi maganar aure danshi a matse yake ya mallaketa."

   "Dadi sosai taji a ranta finally burinta ya kusa cika tace toh tana sa raan ganinsa sai yazo."

  "Basu sukabar yin wayarba sai kusan 1:00 na dare ya Mata sai da safe badan ya soba."

  "Itama cike da missing dinsa dazatayi ta mishi saida safe."

  Daki ya wuce, MUSKAN ya Tatar tana bacci peacefully ga wani kyau da tayi sleeping beauty yace ya wuce ya sauya kayansa zuwa Pajama's ya haye gadon hade da rungumota ya kwanta."

   " zuciyar sa fal Ba damuwa ya kwanta take bacci ya debesa.......




The #team MUSFAR loversπŸ’ž fighterπŸ’ͺπŸ’ͺ



© _*NEERATLURV*_😍

No comments:

Post a Comment

Popular Posts