(3/1/2017 11:19am) *Müñ££råt*✍
♦ *JININ JIKINA*♦
_Based on fiction and love tale story_
*NA*
*MUNIE LURV*😍
_Dedicated to Aunty Sis_💞
This page is all yours my co- writers *ayusha Iliyasu* *AneeLurv* *Billylosh* *Miemie bee* *Mjay* *Melody* *miss gorgeous* *little princess* *Sdy Jegal* *mss classic* and others that are not mentione _Munie lurv_ loves u all Allah ya bar zumunci yakuma barmu tare(Amen)..
#one lurv💞.
_____________
____
*16-20*
***********
*After two weeks*
A yanxu MUSKAN tada gogewa Dan a kalla tanada *one month* da zama wajen su Mum, makaranta kam ba'a magan Dan tsab ta maidaa hankali sosai kan abinda ya kaita bata kula kawaye illah meena da wata kubrah sune kawayenta friendship da maxa kam batamayi Sam bata ganin maza da gashi a Kansu,teachers dinsu kam kowa naji da ita Dan kokari yanxu hk ma itace _class rape_ dinsu..
Dad da Mum na matukar jin dadin halayyarta da kuma kokarinta a mkrnt suna kuma kokarin kyautatamata suna mutuwan sonta kamar `yar cikinsu.
MUSKAN bata da wata damuwa a yanxu illah kewar masoyina abin sonta muradinta bugun zuciyarta YA SALMAN dinta burinta da addu'ar ta a kullum bai wuci Allah ya nunamata Shiva Dan hk nema she make a Vow not to love any guy apart from him tace;
"Zuciyata, gangan jikana, ruhina,soyayyata duk naka ne YA SALMAN sonka na *jinin jikina* Allah ya nunamin kai masoyina Amen.. Fadanta kenan kullum da addu'arta.
_____
★★★
_2:00pm_
A vakin gate na school na hango MUSKAN ,meena da kubrah tsaye ga dukkan alamu an tashi ne Dan ga `yan skul'din a waje kowa na jiran azo daukarsa suna hira ransu meena tace
"MUSKAN wai yaushe zakije gidan mune"
"Uhm karki damu kawalli insha Allah a weekend zan xo inji MUSKAN"
"Kedai hka kike Allah yasa da gaskene ku6rah tace"
"Ameen insha Allah da gaskene in Allah yayarda MUSKAN ta vata amsa daidai nan motocin su suka iso zuwa daukansu suka wa juna bye-bye kowa ya Shiga nasu suka kama hanyan gida"
"Tafi sukayi mai Dan nisa tukun suka isa gida"
"Driver yayi parking a _parking lot_ sa'annan suka fita zuwa cikin gidan"
"Da sallama suka shiga parlourn"
" Mum ce dawata Mata wacce baza ta haura shekara 40yrs tana da kyau Ba laifi gefenta kuma wata budurwace wacce itama da gani she would'nt past 25yrs amma kana ganin wanga 6udurwan zaka San yar boko ce kuma tasan duniya Dan wata arniyar armless ce a jikinta da wata karamar boyfriend jacket sai dankaramin gele da tayi rolling da shi ta toshe face da sunglasses kafa daya kan daya kamar Ba iyayenta ne va a zaune wajen MUSKAN ce takare mata kallo hade da tabe baki tace wannan dagani za'a yi `yar rainin sense hmmm., amsa sallamar da su Mum sukayi neh ya dawo daita hankalinta Mum tace;
"Harkun dawo daughters"
"Ehh Mum suka amsata a taikaice fuskan MUSKAN fal da wannan murmushinta mai. Sanyi hade da gaidata da bakinta, matar kadai ta amsa banda wancan 6udurwan"
"Faty wai 6akiji ana gaida ke bane? matar tacewa 6udurwanda ke zaune"
"Um.um naji sannunku ta amsa a yatsine"
"Basu bi ta kanta Ba suka tashi suka haura sama abinsu"
"Matar tajuya da kallonta wajen Mum tace hajiya ina kika samo wannan kyakyyawar yarinya ga fara'a da murmushi matar ta tamvaya"
"Mum tace `yata ce ta amsata a takaice"
"Tace kai Masha Allah"
"Faty da tunda aka fara zance take ta tabe baki, ita wannan yarinyar bata mataba sau wani murmushi kamra wacce aka wa kyuatan aljannah kuma hk kawai tunda ta kalli yarinyar ta tsaneta"
"MUSKAN itama suna shiga daki ta yi wulli da bags nata tace humaira kinsan meh kuwa ta fada"
"A'a sai kin fada"
"MUSKAN tace wlh ni wannan yarinyar damuka baro a parlor yar rainin sense ce kifa ga abinda tayi muna gaidata amma tawani dauke kai tana babbatsewa mtssww ni nama tsaneta ma wlh..
"Humaira tace indai wancan neh hk take yar abokin Dad ne muma nan bama sonta sai wani ji da kai ta dauko wani girman kai ta daurawa kanta ko kadan batayi halin mum nata da Dad dintaba, kuma kinsan wani abin haushi wai fa ahakan tana son big bro"
"Amma shifa ko kulata bayayi infact shima ya tsaneta ko hanya baya so ya hadasu balle suyi exchanging words"
"Hmm lallekam Allah ya shirya shi wlh bata haduba tunda ita take kai kanta wa namiji da sunan "SO" mtswww I hate her ta fada hade da mikewa fada toilet abinta..
_toh masu karatu kunji fa faty tace ta tsani MUSKAN, hk itama tace ta tasani faty.. Nidai Munie nace wannan akoi wata babban al'amari kenan amma 6oyayyiya ce Wanda ni kaina mai dauko rahoto bansani Ba but keep in touch zakuji sannu a hamkali_
Kukasance da yar mutan borno..
*#ILY ALL MY FANS*❤
© *MUNIE LURV*😍
New Post
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
Popular Posts
-
✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ❤ *SHAUKIN SO* 🌷 ✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ✨✨✨ ✨✨ ✨ Na *Abdul azizu AAJ* ✍ ...
-
❣❣ ❣❣ ❣ ❣ 👩🏻 *MAYA* 👩🏻 ❣❣ ❣ ...
-
11/2/2017 6:55pm *Muneerat*✍ ♦ *JININ JIKINA*♦ _Based on fiction and love tale story_ NA *NEERATLURV*😍 _Dedicated to Aunty Sis_...
-
❣❣ ❣ MAYA! ❣❣ ❣ Via OHW📚 Neeratlurv.blogspot.com Wattpad@neerat_lurv 36_37 ***Sati daya da auren Ba abinda ya canza ku...
-
✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ❤ *SHAUKIN SO*🌷 ✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ✨✨✨ ✨✨ ✨ NA *Abdulazizu AAJ*✍ Da *Neeratlu...
-
❣❣ ❣ *MAYA! 🙍🏻♀* ❣❣ ❣ 1⃣1⃣ Via O. H. W📚 Neeratlurv.blogspot.co.ke Wattpad @neerat_lurv *** Tafiya suke kan hanya...
-
❣❣ ❣❣ ❣ ❣ 👩🏻 *MAYA* 👩🏻 ❣❣ ...
-
15/3/2017 1:33pm *Muneerat*✍ *JININ JIKINA* _*111-115*_ NA *NEETATLURV*😍 _Based on fiction and love tale story_ _Dedicated to Aun...
-
✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ❤ *SHAUKIN SO*🌷 ✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ✨✨✨ ✨✨ ✨ NA *NEERATLURV*😍 Da *ABDULAZIZU AAJ*✍ Via O....
-
19/2/2017 7:00am *Muneerat*✍ ♦ *JININ JIKINA*♦ _Based on fiction and love tale story_ NA *NEERATLURV*😍 _Dedicated to Aunty Sis...
No comments:
Post a Comment