New Post

Tuesday, 14 March 2017

JININ JIKINA

9/3/2017 4:33pm *Muneerat*✍

*JININ JIKINA*

_*101-105*_

NA *NEERATLURV*😍

_based on fiction and love tale story_

_Dedicated to aunty sis_

  *PERFECT WRITERS FORUM*
    (P.W.F)

_*A gurguje pls reders am sorry for the late post abubuwane suka shigemin gaba kuyi hakuri da yadda novel din zai kasance  I love y'all *_#one love 💕

**
FARIS zaune gaban kanin mahaifinsa Usman duk ya korowa kawunsa bayanin komai game da son auren faty daya ke son yi dakuma yadda suka kaya dasu , kawu usman yaji jawabansa yakuma tambayesa kan yana son karin auren dawata manufa koko matarsa ce tamasa wani abin?,Kamar yadda yafadawa Dad yanason karin auren ne sabida cika sunnah kuma yana sha'awan yin mata Biyu haka yadafadawa Shiva kawun. Kawu yace toh masha Allah idan dai dan wannan ne zaiyiwa Dad magana,gdy FARIS yashiga jerowa kawu yasan idan dai kawu yawa dad m.agana zai iya amincewa shiko idan akamai haka angama masa komai na Rayuwa.
Kawu yace gdy ya isa ai yiwa kaine kuma FARIS ai kai dana ne kaima karkaji komai kaji. Toh yace kawune ya umarcesa da yatashi yatafi shima zasa wani gun yanxu daganan yawuce wajen dad din."
   'farinciki ne ko murna duk FARIS na ciki yana driving yana..murmushi harda bude wakar backstreet boys yana marming din wakarsu ta _I want it that way_ har ya isa gida."

  "Faty da kawarta meemah yau sundau hanyar kauyen bebeji sabida itafa faty haka kawai take jin bata aminta da abinda FARIS ke fadamata game da maganar aurensuba gani take kamar karya yake mata idan yace wai aiki ne yawa dad yawa, shiyasa ta fadawa meemah su koma wajen boka share kukanka ko, zaisan *meke faruwa*(cute xarah ce )."
  "sun shiga cikin jejin kamar yadda suka saba yau ko tsoro babu tattare da faty, karkashin bishiyan da yake bullowa suka tsaya take sukasoma babbako ashar masu zafi, wata irin iska ce ta kada tana juyawa boka na a samarta yana saukowa kasa take suka jiyo dariyar boka hahahaha yana wani mugun dariya inda iskar ta tsaya shikuma sai gashi zaune yana wannan muguwar dariyarsa hakora duk sun rine gasa baki so irritating idan kungansa fans.
    "shegu, marasa imani, hatsababbu abinda boka kefadi kenan wasu faty."
   "Sannunku dazuwa yanunamusu waje su zauna, ba musu suka zazzauna, boka yace."
  "nasan zaku dawo basai kunfadi mai ke tafe dakuba nasani ansami matsala wajen iyayen yaron wancan karon bamusamu munyi aiki kansuba amma yanxu zamuyi, wata kwarya yaja yakawo gabansa cike da ruwa ya umarci faty da ta matso ba musu ta matso kamar yadda ya bukata wasu yarensa yasoma karantowa wadda ni neerat bansan mai yakefadaba tsiiiiii wasu kibiya biyu suka wuntsilo bakin kwarya atsorace faty ke gwalo idanu tana ganin abin al'ajabi, dariya boka ya bushe da ita yace."
  "kinga wannan yanunamata cikin kwaryan waye wannan ya tambaya yana nunamata cikin kwaryan?.
  "faty da tacika da mamaki tace."wannan ai mummy ce mahafiyar FARIS tafada maganar na rawa abakinta."
  "wannan fa yanunamata dayan."
  "Dad ne ai tafada still getting suprise."
    "toh yayi kyau inji boka sa'anan yace wadannan suke kawomuku cikasss sabida a halin yanxu sun hana dansu auren ki amma yanxu zanyi maganunsu zuba ido ki gani."
   "kibiyar da ya ajiyesu guda biyun yadaga yajefa cikin ruwan take dayan ya sami dad a bakin zuciyarsa dayan kuma yasami mum gefen zuciyarta amma basu kula da hakanba boka yace ."
  "kinga wadannan kibiyoyin dana harba musu yasamesu toh aiki yayi yanxu bazasu bijirewa auren kuba tashi ki tafi komai yayi daidai hahhhhhh yasake barkewa da dariya."
  "kudi masu yawa ta ajiyemasa cikin kwaryansa ta taso suka kama hanyan fita daga jejin da meemah."
  "saida suka fita cikin daji suka shiga cikin mota sun soma shiga gari tukun faty tasoma baywa meemah lbrn abinda ya wakana."

**
  Dad, mum zaune a falo tare dasu fareeda sun shirya tsabb zasu dauko MUSKAN takusa sauka, suna cikin hirane lokacinda boka ya harbo kibiyoyin kirjinsa ya rike a daidai lokacinda kibiyar ta samesa, mum madai taji abu ya dan tabata amma ba kamar ta dad ba."
  "ruwa dad yace humaira ta mikomasa a firij mai sanyi, saida yasha wannan ruwan yadanjin dama -dama yace su taso su tafi batare da yafadamusu abinda yaji bakin zuciyarsa."
  "isarsu airport yayi daidai da saukar jirgin su MUSKAN, lokacinda ta fita a jirgin ido tarinka warowa tana dudduba su mum, can nesa ta hangosu lokacin suma sun hangota da gudu ta nufesu hugging din mum tayi tace I miss you so much my mum, I miss you to daughter mum tafada itama, murmushi dad yayi wajen dad ta koma ta kama hannunsa tace i also miss you dad, kanta yashafa yace my daughter I miss you too, ke baki ganmu bane fareeda tafada tana wurgomata harara cikin wasa, sorry my sisters tamatso wajensu hannayensu takamo dukka tace."
  "You know i love you all babes kawai ganin dad da mum ne yasa nayi mantuwa ban fara hogging dinkuba, kun hakura ammatas? Murmushi sukayi tare da hugging dinta suna dariya duka."
  "da kyar Dad yasasu suka shiga mota, suka kama hanyan gida."
   "da isarsu.MUSKAN tawuce daki tawatsa ruwa sukuma sukaje shiryomusu abinci, bata dau lokaciba ta shirya tasamesu a falo dukkansu sukaci abincin suna hira harsuka kammala, koda suka kammala kamar rufe bakinsu dad akayi(kodashike ai rufewan akayi ) ko maganarda sukayi. Niyan sanar da ita sunkasa yi hira kawai sukayi tayi."
   "sai kusan bayan  sallah'n magriba  kawu usman yazo shi gidansu FARIS ya tarar da Dad a gida da fara'arsu suka tarbesa, bayan sun gaggaisa hardasu MUSKAN yake tambaya dama tare suke da FARIS ne? Mum ce tace dashi ai yau tazota ita, yace toh yana da kyau, cewa su MUSKAN yayi subasu waje zasuyi magana da dad, ba musu suka mimmike suka nufi nasu dakin."
 "bayan tafiyarsu ne kawu usman ya dubi yayansa da girma ya soma koramasa bayanin yadda sukayi da FARIS yakuma rokarwa FARIS dad yaje sunemasa auren faty tunda sunnah zai cika."
  "Ajiyan zuciya dad ya sauke yace ba matsala gobe ma kuwa zasu yanxu zai kira daddyn faty yasanar dashi batun."
  "mum dai najinsu amma itama bata jin zata iya hanasu auren, amma can kasar zuciyarta kuma tanajin zafin faruwar haka."
  "Gdy kawu usman yawa dad hade da musu sallama ya tafi."
  "Cikin mum da dad ba wanda ya yi yunkurin tambayan wani mai dalilin sa na barin ayi auren shiru kawai sukayi duka."
  "da kyar dad yayi gaining courage ya dau waya ya kira daddyn faty yasanar dashi abinda yakeso, daddyn faty dayafi kowa murna naganin zai aurar da diyarsa yace ba matsla sai sunzo, nan sukayi sallama."

  "kawu usman yakira faris ya fadamasa yadda sukayi da dad harma da amincewarsa wow! FARIS yakasa boye farincikinsa sai gdy yake zubawa kawu, kawu yace dashi yaje yasami dad yamasa gdy shima toh yace dashi."
  "suna gama waya da kawu yakira dad yanemin yafiyarsa hade damasa gdy yace zai shigo gobe insha Allah, dad yasanar dashi MUSKAN tama zo yasa su anwar susata jirgi tazo, FARIS yace ba komai sai ya shigo kawai."

  "lokacinda ya kira faty dan yasanar da ita already daddynta ya sanar da ita amma tayi birisss ta saurari shi FARIS din daya fadamata tayita murna kamar da gaske harda kukan munafunci, shikam dariyama ta basa da tayi kukan, hira suka sha ta love kamar su cinye kansu ko suzama tsuntsu su ga junansu. "

**
Washegari kamar yadda su dad suka fada haka akayi sunje sun nemawa FARIS auren faty an basu, take suka bada sadakinta naira dubu dari , akasa Rana sati daya mai zuwa za'a daura auren."
   "Alokacinda aka sanar da FARIS wane yasa ruwa akasa  yasha dan murna kasa boyewa yayi a fuskarsa."

  "yaje sa gidansu bayan sun gaggaisa da mahaifansa da yan uwansa ya mike yace bara yaje su gaisa da MUSKAN, dad yace idan kaje kasanar da ita zance amma kamata yadda zata fahimta kaji son, FARIS yace insha Allah, yasa kai yawuce a dakinsu fareeda ya sameta zaune tana game a wayarta."
  "sallama yayi, ta amsasa ba tare da ta dago kallesaba, shikuma bai kulataba dan yasan fushi take dashi waje yasamu ya zauna kusa da ita jikinsu na gogar juna suna iya jiyo numfashin junansu ga Sansanyan  kamshin turarensu da ya hade a dakin, kansa ya kwantar bisa kafadarta a hankali yamata whispering (rad'a) a kunnenta wanda ni dai neerat banji mai yaceba, haryanxu ignoring dinsa tayi, dayaga da gaske take yasa sa saukowa har kasa ya kama hannayenta yace."
  "Am sorry baby boo i know you have the right to ignore me but just know d fact that I so much love and miss you too as you did, kiyi hakuri gani gabanki ina mai neman yafiyarki matata, would you forgive me yatambaya yana kanne mata ido daya."
  "she couldn't stand anymore denying it she miss him, all she can is that let her make him understand his fault but she loves him so much, baki ta murgud'a masa ta dauke kai daga ganinsa "
  "Dariyane yaso kwace masa amma ya danne yace plss baby boo, har yanxu she's not ready to talk to him, FARIS fa yaga idan ba using da love styles dinsa yayiba he could not get his baby boo bak, dan haka ya mike kamar fita zai yi ai bata ankareba taji saukar bakinsa a nata kissing dinta yashiga yi romantically yana sarrafata yadda yakeso duk iya kokarinta tayi ignoring abinda yake mata but takasa, itama shahada tayi kawai tashiga..maidamasa martani, sun ma manta inda suke harsaida FARIS yacimma burinsa suka fada duniyar ma'aurata.
  "Alokacinda ya gamsu, ya dawo hankalinsa yace am sorry i don't mean to do that kinji yi hakuri my baby boo, murmushi tayimasa kawai, umurtanta yayi da su yi wankan tsarki akoi maganar da zaiyi da ita, ba musu ta biyemasa shida kansa ya sabeta yakaita toilet wankan ma shiyamata yawa kansa, koda suka fito saida ya tabbata ta shirya yaja hannunta suka nufi part dinsa ta kofan baya sukabi sukaje su."
  "bayan ya canza kaya shima yadawo inda take yayi yazauna kusa da ita baby boo ya kira sunarta."
   "Na'am ta amsa sa cikin sanyin muryanta."
  "magana yasoma mata kamar haka, kinsan ina sonki kuma har cikin kundun zuciyata, kuma akidayaushe burin na bai wuci na faranta miki na ganninki cikin jindadi da Kwanciyar hankakiba, I never wish naga ranki a bace koba kya cikin kwaciyar hankali, so dayawa nakan cemiki ke kadai zuciyata ta aminta dake kuma ke kadai nake son rayuwa da ke karkashin inuwar aure daya kuma ki kasance uwar 'ya'ya na you know it right that bantaba jin son wata diya mace cikin zuciyata idan ba keba banida burin naga ina rayuwa da wata idan ba keba, kinzama *jinin jikina* zuciyata da ruhina, numfashi yaja yayi shiru daya kawo nan yana mai jin tausayin baby boo baisan yadda zai sanar da ita ba OMG!  ya furta cikin ransa how will i tell her this, how will I convince her, how will she know that wat am capable of doing is not intentionally gosh yadafe kansa yace c'mon be strong enough oya FARIS gain courage huh! Duk maganar nan a ransa yake shi kadai, iska ya furzar a bakinsa mai zafi hade da daci."
   "musfar i don't understand what you are saying go straight to the point and said it clearly so that I will understand MUSKAN ce tayi wannan maganar."
   "oh baby listen to what i will say and just know is not intentionally huh!."
  "yeah ok all ears musfar inji MUSKAN."
   "uhmm em...emm gaining courage yayi yace dama aure nake so nakar... Makalewa maganarsa tayi sakamakon ganin MUSKAN ta mike a guje tayi hanyan waje da gudu."
 "MUSKAN! MUSKAN!! MUSKAN!!!  FARIS ne ke kiranta yana binta amma ina tuni ta fice daga part dinsa, da gudu taxo tawucesu mum zaune a falo, suna ganin ta tawuce suma suka rufomata baya, itakuma tana fadawa dakin ta banko kofar da karfi ghamb! Ta fada gado tana rusa kuka mai tsuma zuciya."
   "d'akin suka shiga dukkansu harma dashi uban gayyan duka, a kid'ime mum tasoma tambayarta lpia? Tambayoyi tarinka jeromata amma kodaya bata sami amsar daga bakin MUSKAN ba a dole suka koma kan shi FARIS da tambayar nan ya sanar dasu abinda ya wakana tsakaninsa da MUSKAN, damn it! Mum ta furta you see huh! Now get out of here ta umarcesa dayabar dakin badan yasoba yafita amma yaso ace ya sami ya lallashi baby boo."
   "fareeda, humaira, totally speechless suka tsaya baki sake suna ganin, da jin ikon Allah yanxu Ya FARIS dama abinda yake shiryawa no wonder amma koma wacece zai aura zataci ubanta kwafa sukayi duka, Dad yace su fita zaiyi magana da MUSKAN fita sukayi ransu duk a dagule suka bar mum da Dad."
   "d'ago MUSKAN mum tayi daga kwanciyar tazaunar da ita tana mai fuskantarta zuciyarta cike da tausayin 'Yar tata, haka shima Dad,."
   "Da kyar suka sami karfin guiwa suka soma mata da nasihohin suka sanar da ita yin wannan auren shine mafita daya garesu idan ba hakaba zata iya sa mijinta yasoma bibiyar matan banza idan ta hanasa auren yin haka kuma sam ba yida amfani Dan da kishiyar waje gomma ta gida, da ire -iren wadannan kalaman nasu da nasihanda sukamata hade da kalamai masu taushi da zagi dasukayi amfani dasu  sukasamu suka shawo kanta ta fahimcesu hade da rage damuwa ,  dan sun nunamata itace tasu suna sonta kuma baxasutaba yarjewa FARIS ya musguna ko wulakanta ta sabida yayi amaryaba, duk da abune mai wuya gareta Dan mata akoi kishi mussaman idan akace kishiya za'amusu toh ita MUSKAN kishin mai zafine sabida jitake kamar mutuwa zatayi barinma dataji wacce FARIS zai aura wayyo tarasa inda zata sa kanta if only zata iya bijirewa maganarsu Dad da tayi hakan amma yazatayi da kauna da hallacin da sukamata a rayuwa hakika idan ta bijirewa maganarsu tazama butulu."
  "saida suka tabbatar da tadan sami nutsuwa tukun sukamata saida safe suka tafi nasu dakin."
   "ka.mar jira su fareeda suke su mum su fita suka fada dakin, tambayar.MUSKAN suka soma wacece FARIS zai aura, tana a kwance ko kallonsu batayiba tace dasu FATY, what! Suka hada baki wajen fada both fareeda and humaira, faty fa kikace lalle biri yayi kama da mutum but ya akayi su mum suka yarda da hakan no fareeda that girl is up to somthn bahaka su dad yarda kuna idon a tsatsaye she is a witch,  an evil, monster zaginta fareeda da humaira sukayi tayi harsaida suka gaji dan kansu suka daina amma sun dau alkawarin sai tagane kurenta dasu take zance."
   "FARIS kam duk yarasa mai yakemasa dadi duk lissafinsa ya dagule haka ya kwanta da tunanin abin yi."


_ranar yadda sukaga dare haka suka ga rana MUSKAN nacan takasa bacci kwana kuka tayi tajin zafin mijinta zai kasance karkashin inuwar aure da wata wayyo taci kuka ta koshi, FARIS ma kusan shima kwana zaune yayi dan zuciyarsa ba dadi sam yake ji, su mum ma haka bangarensu, haka su fareeda duk haushi ya cikasu da sunada yadda zasuyi apasa aurenan da sunyi, Amarya faty kuma cikin jin dadi da farinciki ta kwana Allah Allah take gari ya waye tasamu tasoma preparation danji take kamar sati dayan yamata yawa bazai Zo ba take ji_

 _Nidai muneerat duk tausayin MUSKAN nake ji 😭😭_

 Vote and comments the #Team FARIS lovers  #Team MUSKAN lovers  & #Team Faty lovers . Sainaji comment dinku 🙌.


© *NEERATLURV*😍

No comments:

Post a Comment

Popular Posts