[23/12/2016, 9:17am] *MUNIELURV*😍:
♦ *JININ JIKINA*♦
```A fiction and love tale story ```
*NA*
*MUNIELURV*😍
_Dedicated to Aunty sis_💞
*03*
******
°°°
```9ja```
"Tunda Abba ya dawo da Umma ya fadawa Baffa yayi aure can ya sababi da surfa matsifa wai ai shi isma'il bai dauke matsayin uba coz in ya isa da shi toh bazai je yayi aure without letting him knowing Ba"
"Abba dai shiru yayi masa amma shi duk maganan nan daya fada bai daukesu abakin komai mtsssww Kansu ake ji nan ya dau umma ya nufi gidan sa da ita kasamcewar yacewa iyayen umma karsu sai mata ko tsinsiya "
"Sun isa gidan komai akoi intact kamar dama akoi mace "
"Nan dai Abbana da umma su zauna cikin "So" da "Kauna" kullawa sosai Abba ke bata Ba abinda ya damesu ko daga musu hnkli zaman su mai matukar burgewa"
" watanni sun shude hk shekaru kusan uku amma shiru ko bari umma bata taba yiba hkn Ba karamin tayar mata da hnkl yake Ba Dan tasan Baffa da Matar kande Sam basa kaunarta ga kuma rashin haihuwa nan fah ta ringa daga hnklinta amma Abba kullum cikin kwantar mata hnkli yake kan ai haihuwa na Allah neh kuma ko da yaushe ai xai bata idan ya mata irin wadan'nan kalamain takan samu nutsuwa"
"Ana hk wataran umma ta sami ciki zo kaga murna wajen Abba da Umma wayyo dadi kulawa sosai suke Ba cikin gashi sun dau duk wani son duniya sun daurawa ciki hkn ya haifar da bakin ciki sosai zuciyar Baffa da inna kande Dan gani suke ai Idan umma ta haihu shikenan baza su sami damar cin arziki bah nan suka fara tunanin hallakata amma Sam duk wani mugun aikin su baya ci har suka hakura zuwa haihuwana"
"Wata alhamis umma ta tashi da tsananin na kuda nan hankalin Abba ya tashi sosai su Ka nufi asibiti nan fa Allah ya albarkace su da samin `ya"
"Murna kam ba adadi bazai faduba wajen Abba banda su Baffa da zuciyar su fal da bakinciki amma a fili suka nuna farin ciki "hmmm ni dai Munie nace Allah ya shiryesu (Ameen).
"Ranar suna aka radamin
suna *MUSKAN* ma'ana {Smiling} Murmushi"domin tunda na shaki iska'n duniya Abba ya daga ni nake ta murmushi nan ya zabamin sunanan "
"Na taso cikin gata da jin dadi gani kyakyyawa duk da ina karama na kasance mai kyau a hk har nakai Shiga mkrnt aka sani gashi kuma ina da bala'in kokari kwakwalwana na saurin daukan Abu ina girma kyawuna na dad’a karuwa, kuma tun ina karama na fuskanci Baffa basa son iyayena kai harni kaina basa sona hkn yasa na ke ganin tsangoma da wula kanci iri2 "
"Ina da shekara 15yrs a duniya likacin ina ajin ss1 na zama cikakiyar budurwa kyawuna ya Dada bayyyana nan fa Maza da yawa sun kawo min farmaki amma ina ni Sam basa gabana kuma kullum cikin min kashedi tare min hani da kula samari Dan yace yamin miji"
"Mijin da ni van San saba Abba ma haduwa sukayi airport da shi yana aiki acan sakamakon taimakon da yawa Abba na wasu makudan kudin dake briefcase wasu barayisuka so warcewa nan wannan bawan Allah yataimaka ya kamasu Abba ya mishi godia yamasa kyauta amma atapir ya ki Dan HK ya gayyacesa zuwa gidanan mu cin abinci nan suka je tunda suka iso ya ganni yacewa Abba yana sona irin taimakon da yayiwa abba kuma ya gane shi yaron mai hankaline nan ya basa ni amma kan sharadin sai na gama mkrnt hk ya amince ni de kam murna nake Dan irin kulawanda yake bani nace na sami yaya tun yana boyemin soyayyarsa har yazo ya bayyana min soyayyarsa"
"Dama shi Dan jihar Abujane aiki yaje bauchi amma yawacin yafiya fita aiki wajen kasarnan yana tun wani zuwansa bauchi da yayi yake fadawa Abba xai fita waje karo karatu zai Dan jima bai dawo amma da ya dawo zai tura iyayensa ayi maganan aure Abba ya amsa da tho da zai tafi na sha kuka sosai sabida a Dan kankanin lokacinana har munsaba sosai hk ina gani ya tafi"
"Tunda ya tafi yakan kira abba su gaisa wani lokaci abani wani sa'in kuma yace a gaida ni har zuwa wani lokaci Dana wayi gari na gamu da labarinda ya girgizani sakamakon rasa iyayena Dana yi a wata plane crash da suka samu a hanyarsu ta zuwa Egypt wajen dangin umma tashin hakanli Ba irin Wanda ban shigaba na rasa parent dina both 2 wayyo nayi kuka har na gaji na gode wa Allah "
"Nan ta fashe da wani irin kuka mai tsuma rai"
_Ni Munielurv na ganin yadda take kuka yasani ja zuwa gefe ina ta matsar yar kwallan da suka tarumin ido😪_
© *MUNIELURV*😍
💕❣💕❣💕❣
New Post
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
Popular Posts
-
✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ❤ *SHAUKIN SO* 🌷 ✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ✨✨✨ ✨✨ ✨ Na *Abdul azizu AAJ* ✍ ...
-
11/2/2017 6:55pm *Muneerat*✍ ♦ *JININ JIKINA*♦ _Based on fiction and love tale story_ NA *NEERATLURV*😍 _Dedicated to Aunty Sis_...
-
❣❣ ❣❣ ❣ ❣ 👩🏻 *MAYA* 👩🏻 ❣❣ ❣ ...
-
❣❣ ❣ MAYA! ❣❣ ❣ Via OHW📚 Neeratlurv.blogspot.com Wattpad@neerat_lurv 36_37 ***Sati daya da auren Ba abinda ya canza ku...
-
✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ❤ *SHAUKIN SO*🌷 ✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ✨✨✨ ✨✨ ✨ NA *Abdulazizu AAJ*✍ Da *Neeratlu...
-
❣❣ ❣ *MAYA! 🙍🏻♀* ❣❣ ❣ 1⃣1⃣ Via O. H. W📚 Neeratlurv.blogspot.co.ke Wattpad @neerat_lurv *** Tafiya suke kan hanya...
-
❣❣ ❣❣ ❣ ❣ 👩🏻 *MAYA* 👩🏻 ❣❣ ...
-
✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ❤ *SHAUKIN SO*🌷 ✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ✨✨✨ ✨✨ ✨ NA *NEERATLURV*😍 Da *ABDULAZIZU AAJ*✍ Via O....
-
15/3/2017 1:33pm *Muneerat*✍ *JININ JIKINA* _*111-115*_ NA *NEETATLURV*😍 _Based on fiction and love tale story_ _Dedicated to Aun...
-
19/2/2017 7:00am *Muneerat*✍ ♦ *JININ JIKINA*♦ _Based on fiction and love tale story_ NA *NEERATLURV*😍 _Dedicated to Aunty Sis...
No comments:
Post a Comment