New Post

Tuesday, 28 March 2017

MAYA

❣❣                        ❣❣
  ❣                              ❣


        👩🏻 *MAYA* 👩🏻

               ❣❣
                  ❣

              0⃣7⃣

Via O.H.W📚

Neeratlurv.blogspot.co.ke

Wattpad
@ Neerat _lurv

     

  _*CIGABAN LABARI*_

    'Yana fita Unguwar GRA s bakin Sidis plaza ya tsaya, fita yayi cikin motarsa ya wuce cikin restaurant nacikin plaza'n , coffee yasaya ya fito yana sipping yana tfy cikin motarsa ya wuce yatadata ya hau kan kwalta gudu yake kamar Ba wasu kan hanya dama aikinsa kenan gudu da mota."

    "Kidi ke tashi a motar  wakar _Justin bieber As long as you love me_ shikuma yana sipping din coffee yana bin wakar yana kad'a kai alamar wakan na masa dadi."
       "Wayarsa ne ya soma ringing yana Kai ido yaga Maly ce ke kira dan Gajeren tsaki yaja mtsssww yaki daga wayar, yama ci gaba da bin wakarsa.
     "Sai da takira ya Kai sau 5 kan yadaga bai ce Mata komaiba yana jiran tayi magana."
    "Sanin halin NAWAZ yasa Maly cewa hello Baby."
   "Uhmm yafad'a yana yatsine fuska kamar yaga kashi."
    "Amsar dai baimata dadin jiba amma sabida tana sonsa yasa ta daure tace"how was ur night? Hope kana lpy, kasan jin lpyrka shine kwanciyar hankalina."
    "Ina lpy, is that all u want to say Coz am hanging the phone."
    "Sauri tayi jin yace zai kashe wayar yasata cewa em..em..emmm.tana kame kame tace I want to see Baby if u r free."
     "Am not coz am going somewhere having an important things to do yana Kai nan ya kashe wayar diiifff ya ajiye."

   "Pent house dinsa ya wuce can unguwar polo, gida mai kyau ga kayan more rayuwa, Hon yayi mai gadi ya wangalemasa get ya kunsa motar sa cikin gidan, a parking lot yayi parking bayan ya fito ya nufi kofar da zata sadasa da falon gidan."
  "Key ya zura ya bude kofan direct wajen fridge yanufa ya budo ya dau kwalb'a daya na beer mai tsada dan shi baya shan mai arhan sa."
    "Zama yayi bayan ya budo bottle din yakafa a bakinsa saida yasha half bottle ya ajiye, nan ya cigaba da kurba har ya shanye, take ya bugu gawani irin feeling(sha'awa) dake fusgarsa yana bukatar Mace a halinda yake ciki."
   "Idonsa a lumshe ya dau waya ya danna lambar Maly."
     'Yana soma ringing , dama wayar na hannunta ganin sweet love ke Kira yasata saurin dagawa duk da ya bakanta Mata rai dazu amma yazatayi da son datakemasa."
    "Muryansa can kasakasa yace Maly ki zo pent house Dina yanxu kisameni ,dress sexies Coz I need u now, bai jira mai zataceba ya kashe wayar, danshi kadai yasan meye yakeji"

     "Maly kam dan murna rawa ta soma tace finally Ashe bazaiyi rejecting dinaba, dama kamar yashiga zuciyata yagani coz nayi missing dinsa 2days ,oh ni Maly bazi inje na shirya he just said u shud dress sexies, da gudu ta wuce toilet tana mai farinciki da kiranta da NAWAZ yayi."

     "In less than 30mins ta shirya cikin wata doguwar Riga Wanda gabansa duk ya kasance a bude, daga waje kana hango komai na jikinta. After dressing ta aza kan kayan, ta yafa wata karamar gyale a kanta, fita tayi ta figi motar ta sai gidan NAWAZ."

   "Cikin 20mins ta isa gidan dake get man ya Santa ya wangalomata get ta shige, Kai tsaye ta wuce kofan falon ta tura dan dama tasan zata tarar a bude."
 
   "Cikin dakin ta wuce a bedroom ta gansa kwance kan tabkeken royal bed idon sa lumshe kamar mai bacci."
     "After dressing din ta yaye, take ta fada kansa tasoma basa hot kisses tana kaimasa wasu unsaying romances, abunka da mai nema shima tuni ya cafkota yana aikamata danasa sakon, ba'a binda ke tashi a dakin sai numfashinsu da surutai."
 
  _Ganin abin nasu ya soma wuce gona da iri yasa Mr smile janyeni zuwa waje yace mutsaya nan zuwa amjima sai mushiga kar muje mugano abinda ya fi karfin mu, toh nace dashi kawai_

  "Basu NAWAZ ne suka fita a dakin Ba sai kusan 3:30, basuyi sallha'n azaharba bale la'asar."
   "Wanka suka sake NAWAZ yana sanye dawata armless shirt red color da denim jeans, sai kamshi yake zubawa, bayansa kuma Maly ce itama top ce pink da pencil jeans duk sun sawya kaya."
   "Kai tsaye Maly ta wuce kitchen a can tayi warming na soyayyar kaxa ta juye kan plate ta hado da fresh milk ta dawo falo."
  "A tsakiyan carpet ta ajiye musu nan suka soma ci ita ke feeding dinsa, shikuma sai zubamata shagwa6a kamar yaro, abin nema yasamu Maly kam sai biyemasa take takuma sake jin sonsa da sha'awarsa na fisgarta."

    "Haka suka kammala cin naman da fresh milk din, ta debe ta kai kitchen, zama sukayi suna kallon wani Indian film mai suna _mohabbatein_ suna kallon suna aikinsu na bad’ala.".

   "Sai,9:30 na dare suka fice club dan shakata."

    "Babban gida'n club dake Maiduguri sukaje, Club din na manyan yarane sai wane da wane yake zuwa wajen, shiyasa NAWAZ suka je gun, sdabida shi baya zuwa club na yara."

    'Tare da Maly suka shiga hall din Ana ganin NAWAZ waje ya dau ihu Ana kiran sunansa yan Mata da maza duka."

  "Waje na mussamman aka ware musu, gasu Abdul, Makinta, da Ahmad shima yazo Maiduguri, dukkansu da yan matansu nan NAWAZ da Maly suka zauna, aka soma shaye shaye da bad’alanci."

  "Ranar rawa sukayi da iskanci kala2 sun bugu kuma party'n Till down ne, sabida haka kwana sukayi wajen sai 7:00 na safe suka tafi gida bayan gari ya waye."

 "Shi gida ya wuce bayan ya sallami Maly kan taje gida."

  "Haka sukayi, yana zuwa gida kota kan Mum bai biba ya wuce d'akinsa ya zube kan royal bed dinsa nan da nan bacci ya d'aukesa."

  "Haka su Maly, Makinta, Abdul da Ahmad suma duk gidan jiyane...........


Daga alkalamin:-

*NEERATLURV*😍
           &
*ABDUL MR SMILE*😃

No comments:

Post a Comment

Popular Posts