{29/12/2016; 7:36pm} *Munierat*❣
♦ *JININ JIKINA*♦
_Based on fiction and love tale story_
*NA*
*MUNIERAT*(MUNIE😍)
_Dedicated to Aunty sis_💞
*6-7*
*
A daki na hango su humaira tare da Muskan , fareeda CE tace:
"Muskan ki Saki jiki damu mun yan uwan ki neh ki dauke mu matsayin sisters dinki kuma Allah ma ya ji ya gani mu muna sonki yan zu sonki yafara bin *JININ JIKINMU* kuma bazamu daina sonki Ba daidai da rana daya"
"Kasa furta komai Muskan tayi ita dai tana son mutanan har cikin *Jinin jikinta* kuma ta dau alkawarin zama da kyauta ta musu kamar yadda zatawa mahaifanta da yan uwanta .dafata humaira tayi a kafada Sis don't think this nothing kinji ai yiwa Kaine from today and till infinity u r part ov us!
"Muskan ta ce a gaskiya kun min hallaci bansan da wani kalma zan fara gode muku Ba I had no words to thank u guys ol what I can say may Allah reward both Mum, Dad and u sisters with abundant of jannatul fiddaus"
"Amen both answer d siblings"
"Muskan gaskiya kina da kyau ga sunan ki irin na Indians kuma wlh kina kama da KUMUD na cikin film dinan mai suna SAHR ASMAR fadar fareeda.ko Ba tana tmbyn humaira?"
"A wlh ni gaskiya harnayi wa big bro kamu inji humaira"
"Gaskiya nima ina bayanki yar uwa mun wa babban yayan mu kamu irin wanga kyau ai baza mu so wani ya aure ki Ba illah big bro Dan zaku fi dacewa nasan shima he will lyk u inji fareeda"
"Uhmm Muskan tace kufa wlh kun cika surutu ko kun manta nifa ina da miji Ya Salman ta lumshe idonta wlh bazakusan yadda nake jin shi a raina ba son sa yazama *Jinin jikina* his love has just been part of me a kansa na San soyayya and his my first and last love insha Allah Bana hada sonsa da wani da na miji da yardan Allah"
" tabe baki sukayi a hade suka furta su loverya manya dama hk kikayi nisa a son Salman lalle kam kin kamu dayawa.. amma kin San meh fareeda ta tmby?"
"Muskan tace a'a sai kinfada"
"Wlh big bro din ma Sunansa SALMAN amma mu muna kiransa da FARIS Allah u will lyk him if u meet"
"Hala ma yafi naki salman din kyau humaira said winking her eyes😉at Muskan"
"Mikewa Muskan tayi tace ni wlh kun cikamin kunne da surutu haa'a tayi exclaiming kun ga bacci zanyi ta juya musu baya tayi kwanciyanta"
"Dariya suka yi duka hade da mikewa suka fice zuwa wajen Mum"
"Sun sami Mum a parlour suka yi tamata zuba kan muskan they love ,lyk her and so on..
_Evening_
_3:30pm_
•••••
Fareeda nagani kusa da muskan dake bacci a hankali kamar mai rada take radamata ta tashi lokacin sallah yayi"
"Bude ido tayi marai raice fuska😔kamar mai shirin kuka ita a dole an tasheta bacci hk ta lallaba ta shiga toilet tayi alwala ta fito hade da gabatar da sallah"
"Tana idarwa tayi addu'a duk fareeda na kallonta tace kizo muje Mum na kiranki"
"Tho tace hade da mikewa"
"Fareeda na gaba
itakuma tana biye da ita suka iske Mum a parlour bayan sun zauna "
"Mum tace sai yanzu kika tashi _daughter_ ask Mum??"
*taji dadi yadda Mum takirata da _daughter_ tace ehh Mum ita ma takira da Mum kamar yadda taji su fary na kiranta da shi"
"She feel happy too yadda ta kira ta _Mum_ nan tace fareeda ta hada abinci ta kawo mata"
"Minti kadan ta hada ta kawo Mum taja muskan kusa da ita tayi feeding dinta tun tana jin kunya har ta cire..dama hk Mum take da son yara gashi Allah yabata muskan, su fareeda ma halinta Dana Dad sukayi wajen son mutane shiyasa lokaci daya suka muskan " _wannan kenan_
"A haka su Ka raba yinin rana suna nuna kulawarsu ga muskan har dare"
"Koda dad zai dawo sai da yasayamata kayan kodayi kamar su chocolate da ice cream ya kawo mata"
"Sun sha hira sun har dare amma ita muskan dake Ba mai surutu va eh /a'a kawai take binsu da shi"
"Nan suka yi ta fama har barawon bacci ya kwashe su"
_Nima Munierat na tattara kayan aikina na dawo gida Dan bacci😜lolz!_
© *MUNIE LURV*😻
New Post
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
Popular Posts
-
✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ❤ *SHAUKIN SO* 🌷 ✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ✨✨✨ ✨✨ ✨ Na *Abdul azizu AAJ* ✍ ...
-
11/2/2017 6:55pm *Muneerat*✍ ♦ *JININ JIKINA*♦ _Based on fiction and love tale story_ NA *NEERATLURV*😍 _Dedicated to Aunty Sis_...
-
❣❣ ❣❣ ❣ ❣ 👩🏻 *MAYA* 👩🏻 ❣❣ ❣ ...
-
❣❣ ❣ MAYA! ❣❣ ❣ Via OHW📚 Neeratlurv.blogspot.com Wattpad@neerat_lurv 36_37 ***Sati daya da auren Ba abinda ya canza ku...
-
✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ❤ *SHAUKIN SO*🌷 ✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ✨✨✨ ✨✨ ✨ NA *Abdulazizu AAJ*✍ Da *Neeratlu...
-
❣❣ ❣ *MAYA! 🙍🏻♀* ❣❣ ❣ 1⃣1⃣ Via O. H. W📚 Neeratlurv.blogspot.co.ke Wattpad @neerat_lurv *** Tafiya suke kan hanya...
-
❣❣ ❣❣ ❣ ❣ 👩🏻 *MAYA* 👩🏻 ❣❣ ...
-
✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ❤ *SHAUKIN SO*🌷 ✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ✨✨✨ ✨✨ ✨ NA *NEERATLURV*😍 Da *ABDULAZIZU AAJ*✍ Via O....
-
15/3/2017 1:33pm *Muneerat*✍ *JININ JIKINA* _*111-115*_ NA *NEETATLURV*😍 _Based on fiction and love tale story_ _Dedicated to Aun...
-
19/2/2017 7:00am *Muneerat*✍ ♦ *JININ JIKINA*♦ _Based on fiction and love tale story_ NA *NEERATLURV*😍 _Dedicated to Aunty Sis...
No comments:
Post a Comment