19/2/2017 7:00am *Muneerat*✍
♦ *JININ JIKINA*♦
_Based on fiction and love tale story_
NA *NEERATLURV*😍
_Dedicated to Aunty Sis_💞
®O.H.W
*76-80*
_*WANNAN SHAFIN NAKUNE (HOME OF HAUSA NOVEL) &(DANDALIN HAUSA NOVEL) DAKE FACEBOOK NA GODE SOSAI DA KULAWARKU, INA GANIN COMMENTS DINKU ALLAH YA BARMU TARE*_#ONELOVE💞
_*AND AGAIN IT GOES TO YOU HARPSART RANO❣ RANO DURLING ILYSM #ONELOVE 💞*_
*** *** ***
_*Washegari*_
Tunda sukayi sallar asuba MUSKAN ta gudu d'akinta taki hada ido Sam da FARIS."
Koda tazo tfy ya tambayeta ko bazataji tsoroba, tace masa ta daina jin tsoro ta fice mar daga dakin, dariya FARIS ya kwashe da shi, yana jinjinawa MUSKAN, yana ganin yadda take d'ingisawa harta fice."
"Tana faman d'ingisawa sabida yadda kasanta kemata rad'ad'i ga yadda take jin zazzabi na Neman rufeta, ga tsoron d'akinta datakeji amma haka tayi karfin hali tashige dakin hade da hayewa gado taja blanket ta ruhu dashi tana ta karatun Qur'an a ranta har bacci yasaceta."
"Ba ita ta farkaba sai 9:00 na safe, da kyar ta iya tashi a daddafe ta yi wanka tagasa jikinta da ruwan dumi kan tadan ji dama dama, shiryawa tayi cikin wata farar shirt anyi rubutu da baki da manyan harufa kamar haka _*BE MY SWEET*_ da red pencil trouser tasa ta yane kanta da bakin d'ankwali tazubo da gashin kanta kadan a gaba, jikinta sai fitar da daddad'an kamshi yake sabida yadda tayi wanka da perfumes, hoda kadai tashafa da wet lips, sai idonta da tamasa ado da kwalli,tayi kyau duk da bawata makeup tayiba."
" tana cikin gyra kan gadonta taji alamar Ana bud'e kofar d'akinta, gudu tayi ta shige cikin labule ta buya Dan ita kunyar abinda sukayi jiya da FARIS take."
"FARIS ne yashigo shima cikin shigar kananar kaya Sun kasance farin shirt da blue jeans shima jikin shirt dinsa anyi rubutu da manyan harufa shima kamar haka _*FINALLY I GOT HER*_, murmushi yake yaduba cikin d'akin bai ganta yayi tsammanin toilet take d'an haka yasoma kiranta _*baby boo*_ yaji shiru can yace kardai har ta tashi amma ina taje badai kasa ta saukoba sabida daga can nake, huh maybe tana cikin toilet dinne, mikewa yayi da niyar bude toilet d'in ya tsinkayo kafarta a waje."
"Inda take ya nufa yana killer smile dinsa, hannu yasa ya yane labulen sai ido hudu sukayi da MUSKAN, saurin runtse ido tayi, FARIS na ganin haka ya daga sama yana juyawa da ita daga nan ya direta kan gado yace so kin buya sabida Karna ganki kuma kike ji ina kiran sunarki amma kikaki ansani ko."
" shiru tayi idonta still a rufe taki budewa kuma taki yin Magana."
"Oh I see kunyana kike ji you won't open your eyes and won't talk ko, ok Bari nakara abun jiya toh maybe that would let you talk and open the eyes, yasoma cire rigansa Yana daddadaneta da hannayensa."
"MUSKAN na jin haka tayi saurin bude idonta tace _*MUSFAR*_ na bude fa pls stop it don't karkayi wlh akoi zafi."
"Chak ya tsaya yana nanata sunan da takirasa dashi yanzu, yace na tsaya what a nice and unique name Baby Boo."
" Uhm nidai Ka tashi a kaina Ka danne ni tace a shagwabe."
"Toh na tashi, tell me what I ask you about."
"Zama tayi tana kallonsa kallon So da kauna cike da _*SHAUKIN SO*_ ( Littafin NEERATLURV & AAJ ) tace _*MUSFAR*_ yana nufin MUSKAN-FARIS, yankesu nayi yazama haka."
"Rungume ta yayi yana kaimata kiss yace thanks Baby boo the name was unique and I lyk it zanna kiranki dashi kinji."
"Kai ta gydamasa tace na ji muje yanxu na hadamana breakfast kaga mun makara ta fad'a tana mikewa."
"Hannu yasa yajawota sai kan cinyarsa ta zauna, yace you don't have to namiki your breakfast is ready."
"Don't tell me tundazu Ka tashi har Ka yi breakfast."
Kinawasa Dani yau zakici girkin MUSFAR yafada yana kanne Mata ido (wink)."
" oh MUSFAR naje dai naci jagwalgwalo MUSKAN tafada tana murmushi."
"Ok naji but anyway I had a surprise for you muje tukunna."
"A Jere sukayi falonta har dining area ya kaita ya zaunar da ita, abincin ya xubamata chips da soyayyen koi yahadomata shayi mai kauri,shima yahadawa kansa, suka soma ci cikin SO suke ci har suka kammala."
"Tare suka kai k'wanukan kitchen suka wanke da suka gama jerawa, yace toh muje na nunamiki surprise d'in."
"Hannunta yaja har zuwa waje inda ake parking na motoci, wajen wata mota suka nufa an rufesa da tampol."
"Ido kawai take binsa dashi harya yaye tampol din yace this is for you MUSFAR, nakine kyauta namiki duniya da lahira kuma ga wannan envlope ya mikamata yace admission later ne nasamomiki gurbin karatu a Oxford university fannin physiotherapy zaki karanta."
"She stand totally speechless takasa furta komai, ga new car benz 4matic (300) and her admission da kyar tayi gaining courage tasoma masa godiya with her sweetest words."
Hanata yayi yace godiyan ya isa she deserve more than this awajensa Dan haka she should stop it."
"Da murna takirasu mum tagayamusu, murna sosai sukayi sukamata addu'ar Allah sa a tsufar lpy, sukama FARIS gdy shima."
"Su fareeda sunyi da ita tafadamusu wani abune ta baiwa FARIS yamata wanga kyauta, taki tace secret ne Nata da mijinta."
"Ranar ko aiki FARIS bai jeba a gida suka yini suna zuba love."
Ya kirasu anwar yasanar dasu bazai zo aikiba Baby boo Ba lpy, tsiya suka hau masa suna cewa plan dinsu has soccide , kuji dashi yace dasu...
*** ***
_Life moves on_ yanxu komai ya daidadita almost 2week Wanda yayi dadai da watan aurensu daya kenan."
MUSKAN ta mulmule, harta soma zuwa school, yanxu bata da wata damuwa dayawuce makarantar ta da kula da mijinta saikuma addu'ar da takema iyayenta nasamun rahama da gidan aljannah."
Kullum suna manne da FARIS duk inda take yana can shima, yana kula da nuna soyayyarsa gareta Ba laifi yanxu ya mulmule shima yasake cika yaxama cikkeken namiji."
MUSKAN na kokari wajen farantawa FARIS, kuma tana kokari wajen biyamasa bukatarsa Coz FARIS Nada sha'awa kusan kwana bibbyu saiya kusanceta kuma tana daurewa bata taba nunawa FARIS gaxawartaba, shiyasa shima kullum yana cikin faranta Mata da kuma ji da ita."
"Yanxu MUSKAN ta koya driving ita da kanta take Jan motarta zuwa school da sauran wajaje ."
Yawanci suna fita shakatawa ko kuma shopping, duk wajen aikinsu ansan MUSKAN."
"Su Anwar Ba Wanda yakaisu jin dadi ganin there only Frnd cikin farinciki, yanxu kusan kullum gidan suke suna zuwa cin abinci."
*** ***
_*Nigeria kauyen bebeji dake jahar kano*_
Faty ce da meemah ke shiga wata kuryan daji zasu wajen wani hatsabibin boka wai shi boka share kukanka."
"Faty ce ta tsaya tace babe wlh na gaji jibi yadda mukayita tafy."
"Meemah tace yo bakya son FARIS dinkenan, idan har kingaji toh mu koma gida kuma kin rasa FARIS."
No am just kidding babe ai ko bangon duniyace sai munje mun tarar da boka share kukanka."
" shegiya meemah ta kaimata duka, sukaci gaba da tafiya, can wajen wata jibgegen bishiyan gamji suka tsaya Faty tace babe nannefa akace bokan yake, meemah tace eh nan.......kan ta ida maganar sukaji wata murya tana dariiya Hhhhhhhhhhhh dukkansu sun razana suka kankame juna suna inalillahi wa'ina ilaihi raji'un."
Wata katuwar babbaba murya yadaka musu tsawa yace kai waya fad'a muku Ana kiran sunar Allah anan."
"Juyawa sukayi nan take sukasake tsurewa ganin wata baka mummunar halitta."
"Kuntsaya kuna wani kallona ko kuna so na tarwatsa kune yafada cikin wannan babbabar muryansa."
"A'a boka amana afuwa inji meemah da fadi, ta daidaita natsuwarta zata soma yiwa boka bayani, yace dakata nasan meke tafe daku Ku zauna yanxu."
Ba mutsu suka zauna, take yasoma karanta wasu yarensa daban take wata iska ta buso sai ganin kulli Leda guda uku ya bayyana a hannusa, take kuma iskan ya bace."
"Wata mahaukaciyar dariya ya bushe da ita, ya watsomusu kullin ledar, yace wannan maganine na vaki daya nacikin leda bakin zaki yi hayaki ne dashi kina kiran sunarsa, wannan kuma na farar ledan wanka zakiyi dashi Randa zaizo Dan cikin kwananan zaizo wajenki kuma zakuyi aure bada jimawaba amma kuma akoi matsala, nacikin wancan yellow da layin baki kuma a abinsha zaki zubamar inyazo."
Matsala Dana cemiki akoi kuma zaki auresa kuma Ku zauna amma zaku rabu kuma rabuwarku bazatayi kyauba Hhhhhhhh ya kece da dariya."
A rude tace boka haka za'ayi?.
Eh haka abin zai kasance."
"Toh NAWA zamu bayar yanxu."
Kubada koma mai kuma kusa anan yanuna musu wata kwarya."
Dubu Dari suka samasa a kwarya kan suka mike sukabar wajen shikuma take ya bace battttt."
Suma gida suka wuce Abuja, koda suka isa a gajiye suka isa suka Dan huta suna tattaunawa kan lamarin."
***
10:00pm
FARIS kwance da Baby boo tayi ma kwanci da kirjinsa tana wasa da parks dinsa suna hira FARIS yasoma jin kamar Ana kiran sunarsa take ya mike zaune."
FARIS! FARIS!! FARIS!!! Faty ce ke kiransa tana fadin kaxo gareni kazo gareni FARIS! FARIS!! FARIS!!! Haka taci gaba da kiransa."
Baby Boo kaina yana rike da kansa dake juyawa yace arhhhhh baby Boo kaina Ana kiran sunana."
MUSKAN ganin haka yasa rudewa take tasoma hawaye tarasa abinyi, sannu MUSFAR sorry haka take cewa."
Faty kam kiransa tayi tayi har saida ta tabbatar yaiso garesa sakonta kan ta daina take ta bushe da wata mahaukaciyar dariya tace sorry but u must come FARIS."
Muskan kuma a rude taji addu'oi sun zo bakinta take tasoma karanta masa har ya dawo hayyacinsa amma meye bazai iya cewa ga yadda akekiransa Ba da kyar da addu'oin da MUSKAN ke masa ya samun bacci, nan itama ta sauke ajiyan zuciya ta kwanta tana mai jin tausayin mijinta abinsonta."
"Faty saida ta dau waya ta sanar da meemah abinda ake ciki, ita kam zuciyarta fal dadi fari tasss ta kwanta bacci.......
Aja! Aja!! Aja!!! Fighting the #team MUSFAR👍
© _*NEERATLURV*_😍
New Post
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
Popular Posts
-
✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ❤ *SHAUKIN SO* 🌷 ✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ✨✨✨ ✨✨ ✨ Na *Abdul azizu AAJ* ✍ ...
-
11/2/2017 6:55pm *Muneerat*✍ ♦ *JININ JIKINA*♦ _Based on fiction and love tale story_ NA *NEERATLURV*😍 _Dedicated to Aunty Sis_...
-
❣❣ ❣❣ ❣ ❣ 👩🏻 *MAYA* 👩🏻 ❣❣ ❣ ...
-
❣❣ ❣ MAYA! ❣❣ ❣ Via OHW📚 Neeratlurv.blogspot.com Wattpad@neerat_lurv 36_37 ***Sati daya da auren Ba abinda ya canza ku...
-
✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ❤ *SHAUKIN SO*🌷 ✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ✨✨✨ ✨✨ ✨ NA *Abdulazizu AAJ*✍ Da *Neeratlu...
-
❣❣ ❣ *MAYA! 🙍🏻♀* ❣❣ ❣ 1⃣1⃣ Via O. H. W📚 Neeratlurv.blogspot.co.ke Wattpad @neerat_lurv *** Tafiya suke kan hanya...
-
❣❣ ❣❣ ❣ ❣ 👩🏻 *MAYA* 👩🏻 ❣❣ ...
-
✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ❤ *SHAUKIN SO*🌷 ✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ✨✨✨ ✨✨ ✨ NA *NEERATLURV*😍 Da *ABDULAZIZU AAJ*✍ Via O....
-
15/3/2017 1:33pm *Muneerat*✍ *JININ JIKINA* _*111-115*_ NA *NEETATLURV*😍 _Based on fiction and love tale story_ _Dedicated to Aun...
-
19/2/2017 7:00am *Muneerat*✍ ♦ *JININ JIKINA*♦ _Based on fiction and love tale story_ NA *NEERATLURV*😍 _Dedicated to Aunty Sis...
No comments:
Post a Comment