New Post

Wednesday, 15 March 2017

JININ JIKINA

15/3/2017 1:33pm *Muneerat*✍

*JININ JIKINA*

_*111-115*_

NA *NEETATLURV*😍

_Based on fiction and love tale story_

_Dedicated to Aunty Sis_💞

 ® *PERFECT WRITERS FORUM*
        (P.W.F)

_Aunty sis every where indeed  you are super amazing women, u deserved what ever we may did to you,  u keep on leading us to right part and showing us  what is right to do, when ever we are in need of you, you always being there  i so much love and cherished you my mommah, ILY ❤ from  the button of my heart..#One love 💞_

Neeratlurv.blogspot.co.ke


         ***

   @ 360 take sharara gudu a kan kwalata ita kadai tana magana kamar tabab'iya tace a yau -yau d'inan boka zai zubda cikin nan Cox wlh bazan bari ta haihu ba FARIS nawa ni kadai ne NEVER! Ta fad'a da karfi, ko meemah kawarta bata naimaba tadau hanyar bebeji ."

  "FARIS dai kam yana shiga cikin gida part na MUSKAN yana nufa tare ya and tadda ta da humaira harma da fareeda duk suna hira abinsu shima fuskarsa dauke da murmushi mai kayatarwa yayi sallama."
   "Amsa masa sukayi duk fareeda dai da humaira they are full of suprise yadda FARIS ya canza kallo -kallo suka soma basuma gama ganin abin mamakiba saida sukaji yace."
  "Baby boo Hope bakya jin komai yanxu?  yana maganar yana zama a kusa da ita."
   "Baki ta murgud'a tace nifa ka takurani wai wayace ma inajin wani abine."
   "Jawota yayi zuwa jikinsa tana tirjewa amma ina rikonda yama bana wasabane yace."
  "Ni nafada idan ma kinada lafiya what about my baby?  yana nuna cikinta yace shi yaci abinci?."
  "pls ni kasani ko baka ganin su fareeda ne kake irin wannan abin."
  "Shi sai yanxuma yakula dasu, sukuma suman zaune sukayi suna jiyo abinda yake fad'a if har da gaske MUSKAN nada ciki toh ba wad'anda zasu kaisu murna, tunaninsu yakatse musu lokacinda ya gyra throat dinsa yace."
  "magulmata wato duk kunzo kun kasa kunne kunajin abinda muke da baby boo ko? Toh maza ku tashi yanxu ku dafomin indomie dan yinwa nakeji, yajuya wajen MUSKAN yace baby mai zakici su dafamiki kai ta girgiza tace ba abinda zan-."
  "ko kare maganar bata yiba FARIS ya amsheta yace bazai yuba sabida mai yanxu zaki barmin baby da yunwa no that's not possible ku dafo indomie'n  tare da ita."
  "Kuje mana yinwa fa nake ji yace dasu fareeda."
  "mikewa sukayi suna d'an tab'e baki."
  "Baby boo tun yaushe kike yin amai 'n."
  "Bansaniba tafada angrily dama kadamu ne dani ko neman sani?."
  "Nadamu mana kuma neman sani tunda ina mijinki."
   "MIJI! Tayi exclaiming wow! Sai yau kake kiran kanka matsayin mijina lol  you fooling yourself coz kana da matar da kafi so fiye da komai "
  "wace mata nake dashi da har inaso fiye da ke?."
   "kana tambaya! FARIS i think you are dump bani zanbaka amsaba but kaje wajen Faty zata baka tana kaiwa nan tayi hanyar kitchen abinta tabarsa nan zaune."
  "Kansa ya dafe yace oh baby boo kishi, wayarsa yacire yakira mum."
   "lokacin mum na zaune da Dad suna hira wayarta yadau ruri hannu takai tad'au wayar  tana ganin mai kiran tad'auka tasa a kunnenta."
 
  "Assala mu'alakum tace."
   "wa'alaiki salam, mum ina yini."
   "Lafiya kalau son ya kuke da iyalanka."
   "lapiya qalau muke."
   "masha Allah inji mum, nan suka shiga gaisawa FARIS yace mum i had a surprise for you albishirinki."
   "Goro tace."
  "Fari ko ja mum."
  "Fari kal "
  "Ok mum your daughter in law is taking my baby."
  "Mum da FARIS yad'auremata kai tace wacece acikinsu."
  "kai mum your own daughter MUSKAN."
  "mum datake a zaune take tasauko kan kujerar tayi sujjadal shukur tana mai godewa Allah."
  "Son ina take bani ita na tambaye mai take so na dafamata."
   "mum bata nan fa tana kitchen dasu fareeda."
  "kaimata wayar toh."
 "Kai mum yana murmushi ya nufi hanyar kitchen d'in, yasamesu suna hira abinsu yace da MUSKAN ga waya mum nason magana dake ya mikamata ya bar kitchen din."
  "wayar ta sa a kunnenta suka gaisa da mum."
  "bayan sun gaisa ne mum tace daughter mai kikeso na dafamiki.?
  "MUSKAN da kanta yagama kullewa tace a ranta kodai wannan mara kunya yafadawa mum inada cikene? Duk cikin zuciya take maganar a fili kuma tace mum kunun gyd'a nake so."
  "ok daughter yanxu zan kawomiki."
  "ok tnx mum."
  "you don't have to."
"daga nan suka tsinke wayar tayi hanyan kaiwa FARIS."
  "MUSKAN na zuwa tahau FARIS da matsifa ita lalle ya fallasata sai da tayi mai isarta ta wurgamasa wayarsa tayi gaba."
  "Shikam dariya ma taso basa amma ya gimste dan Doctor yafad'amasa mata masu ciki akoisu da matsifa wani sa'in shiyasa yakima kulata hartayi ta kare."
 "Kallo ya ke abinsa cikin kwanciyar hankali yau dinnan yanaji wani farinciki na mussaman yana shigarsa."
  "A lokacinda mum take fad'awa Dad MUSKAN na d'auke da ciki dasuka kare wayar, wani irin farinciki ne ya lullebesa shima saida yayi sujjadal shukr a wajen yayi ta godewa Allah yana kuma mata addu'ar Allah yaraba da cikin lpy."
   "Mum kam kitchen ta wuce tasoma girkawa daughter abinda take so."
 
   "MUSKAN dai zaman kitchen ya gund'areta sabida kamshin girkin da suke ita yana tada mata zuciya shiyasa ta wuce d'aki abinta ta kwanta."

  "FATY ta isa garin bebeji tasoma shiga kuryan dajin kusan hankalinta baya jikinta dan wani uban sauri datake ta zabgawa."
  "Tana isa ta tarar da boka kwance yanata shure -shure yana rike da makogoronsa wasu irin kumfa yana fita daga bakinsa idanunsa sun sauya sunzama ja jir dasu gawani bakin duhu daya mamaye wajen, a haka faty ta taddasa tana ganin sa haka amma ita ko a jikinta tasoma magana tana cewa."
   "BOKA! BOKA!! Katashi ka taimakeni wannan shegiyar tana d'auke da ciki, boka kaban maganin da zai barar da cikin kusan sau biyar take magana amma ina boka ko magana baya yi can akayi irin wata kara  da ya tsoratata take kuma boka yadaina motsi wajen atake yakama wuta yasoma ci bal-bal."
   "Faty na ganin wutan ga kuma boka baya motsi ta d'iba @360 ta wuce motarta tana maida numfashi , duk a tsorace take tama kasa zama take ta tayar da motarta tadau hanyar gida."
   "A waya takira meemah tana fad'amata duk abinda yafaru kama daga abinda taji abakin FARIS, barinta gida, zuwanta wajen boka da yadda ta gansa tacemata gata a hanya yanxu, toh kawai meemah tace da ita."

  "some hours past, FARIS zaune dasu fareeda suna cin indomie 'n su, mum tazo tasamesu duk suka k'washi gaisuwa a lokacinda tashiga dakin, bayan ta amsasu tace ina daughter 'n ta, FARIS yace mum tana d'aki, ok fareeda je kikara tazo ta sha kunun, ok mum fareeda ta wuce d'aki."
   "Da kyar fareeda ta tashi MUSKAN bayan sunsha daru ita MUSKAN tace wai fareeda ta tasheta shiyasa taji haushi while fareeda tace ai mum ce tace na tasheki suna ta fad'a suka isa falon, mum ce ta lallashi MUSKAN, suka gaisa da ita tana tambayanta ya baby, duk kunya ya cika MUSKAN sai aikin harara datake aikawa FARIS ta gefen ido."
   "kunun gyd'a mai kamshi mum ta zubamata tace ta sha, Ba musu ta soma sha ita kanta taji dad'in kunun har da karawa."
  "FARIS kwadayi yace abasa kunun yasha shima mum ta hanasa tace na daughter ne ita kad'ai."
   "mum nimafa d'an kine."
  "A da amma ba yanxu ba danni yanxu daughter kadai nake da."
   "baki ya tab'e yayi shiru bai sake magana ba."
 
    "Suna zazzaune can FARIS yayi wani irin ihu yana dafe kansa, ahhhhh kaina mum,  baby boo, duk yana kiran sunansu ahhhhh yasake cewa take yafad'i summeme?"
   "Iya rud'ewa su mum sun rud'e tunba MUSKAN ba kuka ma tasoma, da kyar suka d'auki waya suka kira Dad suka fad'amasa maike faruwa, yace gasanan zuwa yanxu."
  "Zama sukayi darsham MUSKAN ta daura kan FARIS a laps dinta sai surutai take tana zubda hawaye su mum na gefe suma aikin kukan suke."
   "Suna cikin haka Dad ya iso da wani abokinsa suka zo, abokin irin uztazainan ne, daga yadda Dad ya tarar da iyalansa sai yaji zuciyarsa ta karaya shi a tuninsa FARIS ya mutu shima darsham ya zauna yayi shiru."
   "Abokinsa da yaga haka sai ya zo har inda FARIS yake yasa kansa a kirjinsa yaji ko yana numfashi, cikin sa'a yasamu FARIS na numfashi, da murmushi a fuskarsa ya sanar dasu hakan."
  "Alhmdullilah! Dukkansu suka fada suna masu sauke ajiyar zuciya dajin wanga good news."
   "Ruwa ya umarcesu da akawomasa mai kyau cikin kofi."
  "Da sauri mum takawomasa ya karba, addu'oiaddu'oi yasoma karantawa yana tofawa cikin ruwan can ya ajiye ya kama kan FARIS yasoma karanta addu'oi da karatun alkur'ani mai girma, yadau lokaci yana haka kamar jira FARIS yake ya farfad'o hade da yin wata irin atishawa sai amai ya soma nawani bakin abu, sannu kowa na wajen ke cemasa duk they are full of surprise na aman da yake, mutumin kuma bai bar karatunba har saida FARIS yagama aman, yasake cewa a kawomasa ruwa da bowl na wanke hannu , nan aka kawomasa FARIS ya baiwa yace ya kurskure bakinsa sai yazuba a bowl din, yadda yace haka FARIS yayi, sai yanxu mutumin yadau ruwanda yayi tofi a ciki yace FARIS ya shanye duka, ba musu FARIS yayi yadda yafada ai ko yana shanyewa yasoma zare idanunsa yana bin kowa na dakin da kallo, sunayensu daya -bayan daya yasoma kira can yace Mum yaushe kuka zo?   Baby boo yawshe su mum suka zo bansaniba?."
  "Dukkansu cike suke da mamakin tambayarda FARIS yake musu."
   "Abokin dad na ganin yanayinsu yasan cewa duk basu san mai yafaruba dan haka yashiga yimusu bayanin kan sihiri aka masa duk yadda abin yake yakoramusu jawabi akai."
  "Daga FARIS din harsu na d'akin duk suncika da mamaki basu gama cika da mamakiba wayar FARIS ya dau ruri yana neman agaji."
  "hannu yasa ya dauka yace "Hello."
  "daga dayan bangaren akace hello ina fatan da SALMAN FARIS nake magana."
  "Eh dashi kake lpy ya dai ko? "
  "Ba lpy ba gaskiya sabida a halinda ake ciki yanxu matarka na hannunmu tayi accident wanda taji rauni da dama rai a hannun Allah take,  ita tace akiramata kai sabida akoi maganar da take son fad'amaka, zaka iya zuwa National hospital yanxu dake garin abuja kittt aka kashe wayar."
  "wayar yabi da kallo tukun ya korawa su dad bayani, take dad yace su tashi suje hospital din."
   "Gabaki daya gidan suka fita suka shige cikin motocinsu, sai hospital.'
   "lokacinda suka isa asibitin direct d'akin da faty take aka wuce dasu, tana ganin FARIS tasoma kuka da neman yafiyarsa duk abinda ta aikata tasoma fad'a da bakinta wiwiwi! Take zubda hawayen nadama is too let to correct her mistakes tasani, bata gajiba tarinka rokon both MUSKAN da FARIS su yafemata, haka su Dad da Mum."
   "Tausayi iya tausayi tabawa kowa ga kuma alajabin abinda ta aikata ganin kada lokaci ya kure dad yace yaya femata. Haka mum, FARIS da MUSKAN suka biyo baya, wani hammdalla da ajiyan zuciya ta sauke tace ku tayani neman gafara wajen iyayena, I LOVE YOU FARIS tafada tana murmushi a haka fa Faty tace ga garinku ta cika kenan."
  "Duk iya dauriya da kowa na wajen yayi amma saida suka zubar da kwalla musamman FARIS dayake ganin is just because of the love she had for him that make her go through all this."
   "Jiki duk a sanyaye suka karbi gawan faty suka tafi gida."
  "lokacinda aka sanar da iyayenta ba karamin tashin hankali suka shigaba amma dashike dad namijin duniya ne yayita kwantar musu da hankali har suka samu nutsuwa."
   "Anyimata sutura ankaita gidanta na gsky, ni neerat nace Allah ya jikanki faty aunty sis ma haka tace sai fans na house of JININ JIKINA novel, da sauran groups duk sunce Allah ya jikanta kuma sunzo gaisuwa."
  "A wajen gaisuwa na hango su aneerlurv, miemie bee, faty azland, miss neerat, seemaluv, mjay, nafee anker, hamagee, yar mama, maryam s bello, Aisha iliasu, ayusha Muhammad, ehart tsafe, mum ihsan, cute xarah, RAZ, dimples, batul mamman,my rooky kaex ds.. duk sun zo gaisuwa harda dan matsan kwalla 😂."

  "Anyita karban gaisuwa daga wajen gidan har cikin gidan mutane da dama sun hallacin rasuwar, anyi sadakan uku har da bakwai lpy, duk cikin kwanakin nan FARIS da MUSKAN basa haduwa sabida mutane."

**
2 days dagama rasuwar dad ya tara familynsa duka ya ajiyesu yayita musu nasiha mussman FARIS da MUSKAN, yakuma ce su yawaita ibada kuma duk bayan 1-1week za'ana kewaye gidansu dasu kansu da Al Qur'ani mai girma."
  Kamar yadda Dad yafad'a saida aka kewaye gidan da al-qur'ani tukunna da daren laraba aka rakasu Gidansu."
   "kamar sabon aure haka suka kasance dan yadda ake kai amarya da abinda akewa amarya shi FARIS yawa MUSKAN."
 
  "karfe 11:00 na dare FARIS sanye da pajamas nasa ya nufi d'akin MUSKAN, a gaban madubi ya taddata sanye dawata arniyar baby pink sleeping dress wanda iya cinya ya tsaya mata."
  "Tana shafe jikinta da turare yashigo, ta gansa cikin madubi amma tayi ignoring kamar bata gansaba, shikuma karasawa yayi har inda take yaje ya kwantar da kansa a bayanta a hankali cikin Salonsa yajuyarda ita hannunsa danata ya hada yace.
  "baby boo am sorry for everythi-."
  "Shhhhhh tasa yatsanta a lips dinsa tace you don't have to everything is okay, past is past let face the present and continue tense handsome tana murmushi."
  "Is that so baby boo."
   "yeah ta d'aga masa kai."
   "I love you eternity my wife."
  "I love endlessly too my handsome."
   "Dagata yayi chakk sai kan gado, bakinsa yakai wuyanta yashiga kissing da duk ilahirin jikinta , batayi kasa a gwiwaba tasoma maidamasa martani she miss him so much, haka shima he miss her so much, wani irin romancing dinta yasoma wanda ba duka maza ne suka iyaba sai yan baiwa duk ya rudata da yanayinsa she could not say how she's enjoying what he's doing to her, sundau tsawon lokaci suna abu daya daga baya kuma suka lula duniyar ma 'aurata."
 
  Wow! Ba sambatun da FARIS bai yiba sai dunbin albarka dayaketa samasa this night was a great full night in there life they could forget it never, dukkansu sun gamsar da juna and they enjoyed it."

 
© *NEETATLURV*😍

No comments:

Post a Comment

Popular Posts