10/2/2017 9:40am
*Muneerat*✍
♦ *JININ JIKINA*♦
_Based on Fiction and Love Tale Story_
NA *NEERATLURV*😍
_Dedicated to Aunty Sis_💞
®O.H W
*66-70*
**** ****
Washegari bayan sun idar da sallah'n Asuba suka sake komawa bacci nan ma FARIS saida ya rungumeta.”
“8:30am na safe MUSKAN ce ta farka ganin ta rungume da FARIS yasata murmusawa kawai a hankali ta soma janye jikinta daga nasa amma shi sake kankameta yake, tayi haka yafi a irga can dabara ta fadomata tadau filo ta cusamasa kan ta zame jikinta daga nasa, toilet ta fada don wanka.”
“koda tafito a toilet din bata hangosaba dadi taji ta soma shiryawa in less than 30mins ta shirya cikin wata blue materiel dinkin skirt ya kamata kamar ajikinta aka dinka mazauninta duk sun fito haka rigan breast cup din yafita Ba karya, Ba wata make up tayi va simple one tayi applying amma tayi kyau, tafeshe jikinta da turaruka masu kamshi ta gyra dakin Tass nan ta kunna turaren wuta ta fice. ”
“falo ta nufa nan ma ta jona turaren wutan gabadaya gidan ya gawraye da sansanyan kamshi, tana zaune kan couch na falon TV na aiki ta kunna tashar MBC Bollywood suna repeatation na madhubala shi take kallo aka soma kwankwasa kofa, koda taje ta bude drivern gidan Mum tagani bayan sun gaisa yabata basket yace inji mum ne amsa tayi tamasa godiya tace ya gaidamata yan gida.”
“ciki takoma bayan ta jera food flasks din kan dinning ta maida basket din kitchen, tafiya take zuwa falon amma tanaji kamar wani na kallonta, kamar ance ta juya takalli stairs din ido hudu sukayi yana Mata murmushi'n sa mai narkar da zuciya sanye yake cikin kananan kaya farin shirt din polo da denim jeans hannunsa sanye cikin aljihu yazubamata ido ko kiftawa bayayi tamatukar masa kyau.”
“muskan ganin yadda FARIS ke kallonta yasa tasoma takawa har inda yake taje baisaniba, hannu tasa tana waving face dinsa amma baijita Ba sam saida ta take masa kafa yayi Dan Kara Arrrhhh Baby Boo yaushe kikazonan? ya tambaya yana,shafa sajen sa da suka kwanta.”
“tundazu,and why d look na canza ne.”
“oh c'mon Baby Boo kinyi kyau sosaine yakai hannu zai rikota,da sauri taja baya tace Allah Bana so kasauko kayi breakfast, naki bazan saukoba sai kinzo kin rikemin hannu, dariya ta bushe dashi, ganin tana mai dariya yasasa nufota, tana ganinsa ai Ba shiri ta arce da gudu, shima binta yake haka sukayita zaga falon bai kamotaba da kyar ya kamota bayan sun zube kasan carpet sai haki suke ga FARIS ya danneta da duka hannayensa biyu tana kasa yana samanta, ita kam duk ta tsorata zuciyarta sai dukan Tara take.”
“can bayan numfashin su ya daidaita FARIS yaga yadda MUSKAN tayi wuki2 da ido ya yadda zuciyarta ke bugaawa dariya ya kwashe dashi saida yayi mai isarsa tukun yace fair fair baby boo, jibi yadda kike tsoro zuciyarta yanuna da yatsa yace nan duk bugawa yasake bushewa da dariya vayan ya sauko a kanta ya janyota zuwa kirjinsa ya kwantar da ita yace feel free Baby Boo Ba yanxu Zan miki wani abuba kunnenta yaje yacemata yarinya saimun bar 9ja tukun zakisan kin auri gwarzon namiji ya saketa yana mikewa yana Mata dariya.”
“up ya mikamata hannunsa, itakuma duk ta gama tsorata da kalamsa, ganin batada niyan mikamai hannun yasasa tsunkuyawa ya daukota kamar Baby, kafa take bubbugawa let me down, ya FARIS saukeni kasa zanyi tafiya da Kaina haka take fada amma shi ko ajikinsa har dining yaje kan ya direta yace am starving serve me.”
“karamin bakinta ta cuno gaba ta soma zuzzubamasa breakfast, soyayyen chips da koi, sai kuma peppe soup na kaza, tajiyemasa tajuya zuwa nata kujeran zata zauna yace xonan kizauna muci yanuna Mata laps (cinyansa).”
“Marairace fuska tayi a shagwabe tace pls ya FARIS let me sit here ta nuna sit dinta, I said no akan laps Dina zaki zauna and am d one to feed u so come and sit down. ”
“Kallona take amma bata je ta zaunaba, yace okay toh shikenan tunda bazaki zaunaba muje d’aki toh na karbi hakkina na fasa Bari muje London din yanxu zaki ban yayi maganar in a serious tone yana kuma binta da kallo yana son ganin reaction dinta.”
“jin abinda yace yasata tsurewa da sauri tace no pls am sorry wlh am gonna sit on ur laps amma karkamin komai ta kare maganar ready to cry.”
“ dariya yake son yi amma ya gimtse yace okay zo ki Zauna, Ba musu tazauna yarinka feeding dinta yana binta da wani mayen kallo har suka kammala cin abincin, Tare suka kwashe kwanukan suka Kai kitchen suka dawo falon da zama suna kallon TV ”
“Kamar 11:00 suka soma yin baki Dan haka FARIS ya fita daga gidan zuwa nasa yawon. ”
“Ranar currr gidan da baki ya cika su fareeda ma sun zo suna ta Mata tsiya. ”
“sai yamma liss mutane suka watse bayan ammata girki an kimsa gidan sai kamshi yake zubawa Dan turaren wutan da aka zuba.”
“ FARIS bai tashi dawowaba sai bayan sallah'n isha koda yazo bayan sunci abinci as usual suka Dan taba hira suka kwanta Ba abinda yamata kamar jiya haka sukayi bacci. ”
“ haka suka ci gaba da zama Ba abinda FARIS kema MUSKAN ya cika alkawari ko wassani bai Mata har ta soma sake jiki da shi bacci a rungume kam tasaba dashi da cin abinci kan laps dinsa, yanxu sun cika one week da aure kuma A yau din zasu koma London, duk sunbi gidajen yan uwa sun musu sallama waenda basa Abuja sun kirasu a waya, yau da dare zasu gidansu Mum daga can kuma su wuce airport Dan jirgin 12:00pm na dare zasu bi, komai sun shirya MUSKAN duk a tsorace take Dan tasan suna zuwa London Nata ya kare.”
“ bayan sunje gidan su Mum, nan Dad ya ajiyesu yasake musu nasiha sosai mai ratsa jijiyoyin jiki yakuma sake jaddadawa FARIS amanar MUSKAN dayabasa, haka itama Mum tamusu nata nasihar kan ta janye MUSKAN zuwa dakinta.”
“a can daki bayan Mum ta ajiye MUSKAN ta soma bata kissa kamar haka tace.”
"Abu na frko da Zan soma gayamiki daughter shine tsafta.”
TSAFTA yana daya daga cikin abinda ke sake janyo hankalin mijinki gareki, idan nace tsafta Bana nufin na jiki kawai harda muhalli nake nufi, KO da yaushe jikinki, gidanki, dakinki, sukasance a tsaftace kuma suna kamshi.”
“ Na biyu girki, nasan kiniya girki amma kisake dagewa ki goge da iya girki, dandanon abincinki kansa koda mijinki na cikin wani hali da zarar yaci abinci yaji duk damuwarsa ta yaye.”
“ sai kuma tafiya da lafazi, idan nace tafiya inaso kigane tafiya yakasu kashi kashi, toh fa dole kirinka canza salon tafiya kuma kina rankwasa kina karkadawa kina juyawa, saikuma lafazi kikasance mai tattausa lafazinki mussman ga mijinki, kina shagwa6a kina lankwasa harshe hakan Ba karamin burge maza keyiba.”
“kwalliya da shagwa6a, kirinka kwalliya kina sa kananan kaya dazasuja hankalin mijinki gareki, shagwa6a ma na sa miji ya susuce kanki.”
“kizama mai rike sirrin mijinki kada ki yarda wasu su ji kanki da mijinki, idan yabatamiki toh kisan ydd zaki gyra vasai kinje kina fadawa kawaye Ba.”
“mode of kwanciyar aure da sirrikansu duk Mum ta bata kissar sa shima.”
“Nan ta hadamata mayuka da turare masu kamshi da dai sauransu, ta hadamata nasha Dana ci dafawa da sauransu.”
“ godiya sosai tayiwa Mum harda kukanta, lallashinta Mum tayi tace am just lyk a mum to you feel free with me kigayamin duk matsalarki kar ki rinka biyemin and wannan abin danake miki is nothing daughter u deserve more than this.”
“ hira sukayi da Mum kan ta koma wajen su fareeda can dinma hiransu suke kamar Ba gobe ita dai MUSKAN surely tasan she's gonna miss them."
"Sai 10:30 suka tashi zuwa airport dukansu suka je 11:30 suka soma shrye shiryen tafiya nan fa MUSKAN hankali yasake tashi yanxu shikenan zata tafi tabar su mum dasu humaira she couldn't imagine."
"Lokacin saura 10mins jirginsu yatashi sukayi sallama tashin hankali kuka MUSKAN keyi tayi hugging din su Mum very tight tana kuka Mum ma duk iya karfin halin da tayi saida ta zubada hawaye su fareeda kam shabe shabe fuskarsu da hawaye, Dad na can gefe shima yana jin zafi rabuwa da MUSKAN daughter, FARIS duk tausayinsu yake ji yasan sun shaku da juna gashi MUSKAN tazama _*Jinin jikinsu*_ da kyar yasamu yaja MUSKAN zuwa jirgi suna dagawa su Mum hannu har suka shige cikin jirgin."
“in less than 5mins jirgin su yadaga zuwa London, MUSKAN na kwance jikin FARIS tayi shiru tana sauke numfashi a hankali shikuma sai aikin bubbugamata baya yana calming dinta with his sweetest words and love har tasamu tayi bacci, ajiyan zuciya ya sauke shima yana kallon kyakyawan fuskarta yace sleeping beauty.”
"Haka sukata lulawa sararin samaniya har zuwa lokacinda zasu isa......
© *NEERATLURV*😍
New Post
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
Popular Posts
-
✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ❤ *SHAUKIN SO* 🌷 ✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ✨✨✨ ✨✨ ✨ Na *Abdul azizu AAJ* ✍ ...
-
11/2/2017 6:55pm *Muneerat*✍ ♦ *JININ JIKINA*♦ _Based on fiction and love tale story_ NA *NEERATLURV*😍 _Dedicated to Aunty Sis_...
-
❣❣ ❣❣ ❣ ❣ 👩🏻 *MAYA* 👩🏻 ❣❣ ❣ ...
-
❣❣ ❣ MAYA! ❣❣ ❣ Via OHW📚 Neeratlurv.blogspot.com Wattpad@neerat_lurv 36_37 ***Sati daya da auren Ba abinda ya canza ku...
-
✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ❤ *SHAUKIN SO*🌷 ✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ✨✨✨ ✨✨ ✨ NA *Abdulazizu AAJ*✍ Da *Neeratlu...
-
❣❣ ❣ *MAYA! 🙍🏻♀* ❣❣ ❣ 1⃣1⃣ Via O. H. W📚 Neeratlurv.blogspot.co.ke Wattpad @neerat_lurv *** Tafiya suke kan hanya...
-
❣❣ ❣❣ ❣ ❣ 👩🏻 *MAYA* 👩🏻 ❣❣ ...
-
✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ❤ *SHAUKIN SO*🌷 ✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ✨✨✨ ✨✨ ✨ NA *NEERATLURV*😍 Da *ABDULAZIZU AAJ*✍ Via O....
-
15/3/2017 1:33pm *Muneerat*✍ *JININ JIKINA* _*111-115*_ NA *NEETATLURV*😍 _Based on fiction and love tale story_ _Dedicated to Aun...
-
19/2/2017 7:00am *Muneerat*✍ ♦ *JININ JIKINA*♦ _Based on fiction and love tale story_ NA *NEERATLURV*😍 _Dedicated to Aunty Sis...
No comments:
Post a Comment