❣❣
❣
*_MAYA!ππ»♀_*
❣❣
❣
1⃣8⃣
Via O.H.Wπ
neeratlurv.blogspot.co.ke
Wattpad
@neerat__lurv
**Yau ta kasance weekend misalin 6:30am na safe Maya ta farka daga baccin da ta koma tun sallahn asuba.
Haka kawai take jin tana so ta dan yi exercise ko zaga gidanne tayi before Momi ta fito su shirya brkfst.
Dogon wando ne a jikinta na bacci da kayan iya guiwarta, kayan kalar pink ne mai laushi ya mutukar yimata kyau kanta sanye da hula ta mike ta fita daga dakin tafiya take har ta kai harbar gidan, zagewa ta soma tashiga garden can tafita da niyar komawa har ta wuce inda taga anrubuta _My game_ jikin wata daki ta koma.
Hangosa tayi cikin kayan game sai daga karfe yake yana hada gumi, dakin cike yake makil da kayan game iri iri.
Ta shagala da kallonsa ba karamin burgeta yayi ba yadda yake daga karfen, ta manta inda take kotakota.
Shikuma aje karfen yayi yaja karamin towel yana goge jikinsa, haka kawai jikinsa yabasa ana kallonsa juya warda zai yi yaci karo da cute face dinta tana xaune ta tallab'i kumatu sai kallon direction dinsa take she is not her self bcox she almost forget about everthing.
Fuska ya kwabe yace"look at how she is looking at me kamar zata cinyeni danye but zanyi maganinta she must tell me mai yakawota nan in this early morning.
Cike da kasaita yake tafi har ya isa inda take bata ji tsayiwarsa ba, shukuma hakan yamasa dadi ganin bata san inda take ba ya bude bottle water din hannunsa mai sanyi yashiga kawararamata.
Firgita tayi ta mike da sauri ido hudu sukayi yana watsa mata wani irriatated look.
Shirin barin wajen tayi sai ji tayi ya damko gashin kanta dake cikin hulan auchh tace tana lumshe ido alamar taji zafi.
Cikin lion voice dinsa yace"uban meye kike anan? And why are you staring at me kamar zaki cinyeni danye?"
Em..em.em..dama in ina tasoma takasa mai zata ce.
Tsawa ya dakamata yace" bazaki fadamin ba kenan ko saina soma dukanki tukun yayi maganar in a serious tongue."
Ganin yadda yayi maganar ta tsorata tace"dama fa ina wuce wane shine na ganka kuma tadan yi shiru tarasa nafada.
Sake damkar gashinta yayi yace" Ina jinki kuma mae?"
Hadiye miyau tayi tace" i dont know kawai i found my self staying and watching you am impress ne kawai yadda kake daga karfe takarasa maganar cike da tsoro."
Har ga Allah yayi niyan punishing dinta but jin tace he impress her yasasa sakinta yace"daga yau nasake kamaki kina kallona haka sai na cire idonki mai kama dana mayu get lost now yafada da dan daga murya.
Fewww! Ta wuce tana sauke ajiyar xuciya, a kitchen taga Momi nan ta gaidata tasoma aiki tana taya Momi hada brkfast sabida Daddy na gari yau.
_Some Few hours later_
Sungama cin brkfst its almost 10 na safe suna a zaune duka a falon Daddy yasoma tambayar Maya yace.
"Mamata ya karatu?"
Murmushi dauke kan fuskarta tace"Alhamdullilah mun ma kusa xanq junior waec"
A'a lalle mamana ta kusa zama yan mata yafada cikin zolaya.
fuska ta rufe da hannu ita a dole taji kunya.
Mikewa tayi tace" Momi zanje na shirya kinsa yau nafadamiki zanje gidansu sadiya koh."
Eh dota kijeki gani tahowa yanxu sai nabaki sako ki kawai mamar sadiyan.
Toh naji tafada tana juyawa tacewa Daddy"zanje gidan frnd dita ne"
Toh a dawo lpy a kuma gaida kawar mamartawa yafada yana sa hannu cikin aljihunsa yazari kudi masu dan yawa yabata yace a saimu tsaraba.
Godiya tayi before ta wuce part dinsu.
Daddy ne ya maida hankalinsa kan Nawaz yace"wato kai son baka Ka girma ba koh haryanxu ka kasa yin abu daya ba aureba bakuma aiki ba sai yawo a gari koh."
No super Dad zanyi ai kuma lokacine maganar aiki kuma inaso nafara processing ne yayi maganar yana shafa qtr million dinsa(saje).
Ok toh naga lokacin Daddy yafada yana jawo wata brifcase baki takardu ya cire a jakan ya mikamasa yace karanta.
Ba musu ya karba yasoma duba takardar company saida motoci ya gani an rubuta *_Nawaz Motors_* da mamaki yake kallon Daddyn sa.
Kai Daddy yadaga masa yace"Yes your company by now sai kafara zuwa aiki ran monday you are d C.E.O kuma insha Allah ran monday za'a bude wajen akoi ma'aikata ansamosu ofis din na nan kan hanyar westend.
Tashi yayi da sauri ya isa wajen Dad hade da rungumesa yace"You are amzing Dad you're one in million i damn heart you so much."
Murmushi Dad yake yadda yaga tilon dansa na farinciki yace"I will do anything just to make you happy son amma kaima kazama mai farantamin ,kakuma rike amana da gaskiya and be good to your workers."
Insha Allah Daddy i will, i wil never failed you.
Good boy Allah yamaka albarka.
Ameen yafada yana bawa Daddy light peck kan kumatu.
Sai sannan yakoma wajen Momi yamata peck din itama yan bayyanamata farincikinsa.
itama Murna ta masa takuma karamasa da tata guntun nasihar.
Nan ya mike yayiwa parent dinsa sallam ya wuce part dinsa, da isarsa waya kawai ya dauko yabuga wa Makinta yace"Guy yau akoi holewa i have a suprise for you" Makinta Yayi Dariya yace also had a suprise for you we shall meet by 2, ok kawai Nawaz yafada yana kashe wayar.
Zee yakira yace Yau ta shirya akoi party tamasa shiri mai kyau.
Da murnarta ta kira kawarta ta labartamata abinda Nawaz yace Da ita...
*** *** ***
Karfe 4 na yamma na hango Nawaz da makinson na zaune cikin Babban garden na pent house na Nawaz.
Nawaz ne yace" Guy what's popping ne kace u had got a surprise for me."
"Yeah guy "kasan wani abune?
"No" sai kafada ae.
Dan bugu Makinta ya kaima Nawaz yace"Daddy has gave me a big Suprise wlh yau yaban takardar Mall na saida any furnitures dakasa ni kama daga chairs, rugs, kayan kitchen, da sauransu."
Omg! Wlh Daddy's dinmu are d best nima guy yau Dad yaban company nasaida motoci yace tunda bamason Aiki ga business Sai muyi."
Tafawa sukayi suna dariya abinsu sukace we are d best."
Sun dade suna hira har Zee ta iso nan bada dadewa ba babe din Makinson ta isa nan fa waje ya kauraye da hira, sun hada small party cikin falon gidan sun taba rawa da sauransu.
Maya anje gidansu Sadiya ta tsaya ta saiwa kawartata abubuwan kwadayi da kudin da Daddy yabata.
Sadee tayi murna da ganin Maya nan sukayita hira kamar ba gobe. Sai yamma kusan 5 Maya takoma gida..
** ** **
9:00pm na dare Maya ce kawance kan gadonta sai juye juye take tana rike da cikinta tana cixe lebbenta.
Tunda tadawo daga gidansu Sadee take jin ciwon ciki amma take matsesa, zuwa yanxu ciwon ya tsanan ta.
Wayarta taja da kyar ta iya dagawa tayi dialing number din Momi, ana daga wa tace" Momi my stomach its aching."
Momi datake Turakar Dad suna hira jin abinda Maya tace yasata mikewa da hanzarinta tacewa Daddy ba Lpy Maya na ciwon ciki.
Da hanzari dukkansu suka karasa dakin nata, a bakin toilet su ka ganta tsunkuye fitowanta keanan daga amai duk ta galabaita tana rike da cikin nata haryanxu.
Har suna buguwa da juna suka karasa a tare dagota Momi tayi taji jikinta xafi rau nan hankalinta ya tashi tacewa Daddy"Do something her temperature is at high speed."
Da saurin Daddy yafita daga dakin yayi part na Nawaz.
Nawaz dake zaune kan sofa yana kallo hankali kawance yadinga jiyo muryan Daddy na kiransa da sauri ya fita kicibus sukayi da Daddy a bakin kofa.
Daddy yace" Yauwa prince dauko makulin Motarka muje asibiti yanxu nan sister dinka ba lpy".
Yana kaiwa nan yayi gaba.
Nawaz na ganin yaniyin Daddy yayi saurin surar car key dinsa ya fice parking lot yasoma warming car din.
kamar baby Daddy yadagata, baya yasata Momi ta shiga nan ya wuce gaba Nawaz yaja motar suka fita da gudu.
har sunfara tafiya Nawaz yace"Daddy wani hospital zamu ne?."
Kaimu Atal nan polo kawai yafi kusa kuma private clinic ne inada file acan, pls Hurry up son.
"Toh" kawai ya iya cewa cikin ransa yana ayyana mai yasameta iyayensa duk suka birkice haka ganin baida amsa yace"koma meye ne zamuji idan mukaje hospital din."
Speed yakarawa Car din.....
*_Daga Alkalamim✍_*
*_NEERATLURVπ_*
*_DA_*
*_ABDUL MR SMILEπ_*
#Vote
#Share
#Comment
#Love.
*_Bana ganin comment da vote dinku sosai fa a wattpad pls do it in kunason update a timeπ»_*
#oneloveπ
New Post
Monday, 15 October 2018
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
Popular Posts
-
✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ❤ *SHAUKIN SO* π· ✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ✨✨✨ ✨✨ ✨ Na *Abdul azizu AAJ* ✍ ...
-
❣❣ ❣❣ ❣ ❣ π©π» *MAYA* π©π» ❣❣ ❣ ...
-
11/2/2017 6:55pm *Muneerat*✍ ♦ *JININ JIKINA*♦ _Based on fiction and love tale story_ NA *NEERATLURV*π _Dedicated to Aunty Sis_...
-
❣❣ ❣ MAYA! ❣❣ ❣ Via OHWπ Neeratlurv.blogspot.com Wattpad@neerat_lurv 36_37 ***Sati daya da auren Ba abinda ya canza ku...
-
✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ❤ *SHAUKIN SO*π· ✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ✨✨✨ ✨✨ ✨ NA *Abdulazizu AAJ*✍ Da *Neeratlu...
-
❣❣ ❣ *MAYA! ππ»♀* ❣❣ ❣ 1⃣1⃣ Via O. H. Wπ Neeratlurv.blogspot.co.ke Wattpad @neerat_lurv *** Tafiya suke kan hanya...
-
❣❣ ❣❣ ❣ ❣ π©π» *MAYA* π©π» ❣❣ ...
-
15/3/2017 1:33pm *Muneerat*✍ *JININ JIKINA* _*111-115*_ NA *NEETATLURV*π _Based on fiction and love tale story_ _Dedicated to Aun...
-
✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ❤ *SHAUKIN SO*π· ✨✨✨✨✨✨✨✨✨ ✨✨✨ ✨✨ ✨ NA *NEERATLURV*π Da *ABDULAZIZU AAJ*✍ Via O....
-
19/2/2017 7:00am *Muneerat*✍ ♦ *JININ JIKINA*♦ _Based on fiction and love tale story_ NA *NEERATLURV*π _Dedicated to Aunty Sis...
No comments:
Post a Comment