New Post

Saturday, 6 October 2018

❣❣
  ❣

*_MAYA!🙍🏻‍♀_*

❣❣
  ❣

1⃣6⃣

Via O.H.W📚
neeratlurv.blogspot.co.ke
Wattpad
@neerat_lur


 **"Sosai Maya ta fahimci abubuwanda aka koyamata kuma Allah ya haɗa jininta da na sadiya nan da nan suka kulla kawance."

 "12:00 na rana Nawaz na hango kan ɗaya daga cikin lallausan couches na falon sa hannu rike da glass cup inda cikin cup ɗin wine ne a ciki saidai bamai bugarwa bane, a hankali yake  sipping can na ga yaɗan lumshe idonsa."

"Yana buɗewa na hango idon yayi ja jir shikuma yana wani yamitse fuska cikin ransa yace"Oh my god! ya zanyi da abinda yake damuna ina tsananin bukatar mace a yanxu tattare dani damn it!."

  "Wayan sa yaja daniyan kiran Malika can kuma yace no zata raina ni bcoz mun sami mis understading yanxu sai ta ɗauka sulhu nake nema and am not up to that bana bawa mace hakuri i will not never! ya faɗa da ɗan karfi."

"Daɓarace ta faɗomasa tunowa da yayi da yarinƴar da suka haɗu a mall    perfect! yace har da ɗan saurinsa ya laluɓo digit ɗinta Allah yasa ta ɗauka da yaji ta fara ringing yace."

" Bugu ɗaya zuwa biyu Zee dake kusa da kawarta ta kaiwa kawarta duka tace"Ɗan halak babe kiga yanxu muke hiransa kuma ya kira."

 "Oya hurry up wlh samune i know it faɗar kawarta pick d call."

"No" i wont inji Zee ai sai yace am despret yakira shiyasa."

"You gonna loose it i swear a yadda kika ban labari haɗuwan guy ɗin i knw ba irin cheap ɗinnan bane so d early d better."

"Suna cikin hiran wayan ta tsinke.

"ɓangaren Nawaz kuma sake kira yayi."

"wannan karon bata wani yi jinkirin ɗagawa ba."

 "Jin anɗaga yasa sa sauke wata ajiyar zuciya wanda hatta Zee saida taji yadda ya sauke ajiyar zuciyan amma dan girman kai irin na Nawaz saida yagama yanga da jan aji kamar baxai yi magana ba kusan 2mins kan yace.

 "Hello Zeee kai tsaye cikin husky voice ɗinsa."

 "Uhmm yes ya akayi zee tace."

 "Lpy ya amsata a taikaice before yace"are you kinda busy ne i want to see you."

 "Tayi saurin cewa" no am less busy infact ba abinda nake yi am just at my friend house."

" Ok right zaki iya zuwa ki sameni?"

"Sure just tell me where to catch you up."

 "Hooo! Yanxu ina pent house ɗina ne nan gaba wajen circular road kaɗan wajen gidajen da suke filin polo nan da nan yamata kwatance."

 "Ok na gane just expect me in d next 15mins."

 "Uhmm yace haɗe da datse kiran yace" oh thank godness tana xuwa wani killer smile yayi haɗe da lashe lips ɗinsa yana kashe iɗo ɗaya."

"15mins later door bell take dannawa yana bada kara ta kusan minti biyu kan ya isa bakin kofan ya buɗe kallonta ya tsaya yi sanye take da doguwar riga daga ta sama a buɗe while ta kasan an ɗamesa sosai shi ya bada damar fitowa da shape ɗinta."

 "Shafff! Ya manta sai binta da ido da yake ita kuma murmushi take sakar masa sai yanxu ya tuna a bakin kofa suke yace "come in babe na barki tsaye".

 "Cike da rangwaɗa ɗa kwarkwasa ta soma tafiya tana jijjiga jiki shikuma duk ya susuce , ɗaya daga cikin kujerun ta samu ta zauna tana faɗan washh! Cikin kissa da jan hankali."

"What can i offer for you yace."

 "Anything soft tace masa"

"ok yace yaje ya ɗauko champaign na strawberry ya buɗe ya tsiyayamata cikin glass cup ya ajiyemata."

 "Zee kuwa ganin yadda ya susuce taja tasoma sha cike da yanga sai da tasha sosai kan tace " na ɗauka ka manta dani naga baka kirani ba since."

" No baby na isa kawai dai aiki ne suka min yawa shiyasa amma duk abinda nake ina tunaninki."

 "Oh i see any way i miss you nima tun ranar fotonka yakasa bace wa idaniyata, muryanka mai sanyi shi nake yawan tsammanin ji cikin kunnuwana."

 "Cikin ran Nawaz yace" an xo wajen wannan bazata yi wuya wajen shawo kanta from all indication itama she has fallen for me, saisaita kansa yayi fuskarsa ɗauke da shu'umin murmushi yatako yazo dab da ita ya zauna hannuwamta yakama yana murzawa cikin nasa yace" Zainab i love you yafaɗa cikin sanyin voice"

 " Ido ta ɗaga tana kare masa kallo dan tabbatar da abinda yafaɗa sai taga shima ita yake kallo a hankali murmushi ya suɓucemata ta furta a hankali " i love you too".

 "Hugging ɗinta yayi sosai a jikinsa yana shakan kamshinta nan da nan ya soma kissing ɗinta bata hanasa ba saima tayasa da take yi nan fa labari ya canza...


  *** " 1:30pm Nawaz na hango da Zee cikin Mota suna hira abinsu yana driving yaɗau hanƴar Ruby.

  "kallonsa tayi before tace " Sweery   ina zakayi kuma are you not taking me home"
 
  "Sure am taking you is just that zan ɗauki cousin sis ɗita ne a school kafin nayi drooping ɗinki naga sun tashine kuma bancewa driver ya ɗaukota ba."

 "Ok kawai ta iya faɗa"
 
   " A bakin gate na skul ɗin ya tarar da ita suna tsaye da sadeeya, ta hango motan shi  take ta haɗe fuska tace " Bxty i gotta go bros ya xo".

 "Ok bxty see you 2morrow ki taho da wuri pls."

"Toh bye tana ɗaga mata hannu."

" Jikin Motan ta karasa direct front seat tayi niyan shiga amma tana buɗewa ta hango Zee zaune take kirjin Zee yabada sautin ya buga da karfi na da nan taji kishi ya turniketa taji haka kawai ta tsani Maya."

 "tsawa Nawaz yadakamata yace "mae kin wani tsaya kina karewa mutum kallo will you get  into the car ko saina bacewa ganinki tukun."

 "Da saurinta ta buɗe gidan baya tashiga yaja motan da gudu yabar harabar bakin skul ɗin."

 "Sunyi tafi mai ɗan nisa sun kama hanyar damboa road Zee tace "baby sister ɗinka bata gaidaniba fah."

  "Ta mirrow ya dubi Maya sai aka yi sa'a idonsu ya hadu tayi saurin kauda nata cikin sweet voice ɗinta ta gaida Zee, cike da basarwa ta amsa."

 "Tun da ta gaidata bata kuma bi ta kansuba tana ji Zee nayiwa Nawaz kwatancen gidansu har suka isa jin anyi parking yasata maida natsuwarta waje ɗaya muryan Zee taji tana faɗin.

 "baby sai yaushe kenan tafaɗa cike da yanga."

 "zamuyi waya kinji take good care of your self huh!"

 "Ok i love you tafaɗa haɗe da mannamasa light kiss a lips."

"Biyemata yayi shima ya maida mata kiss ɗin yace love you too."

 "Tare suka fita a motan ita da Maya harara Zee ta ballawa Maya tawuceta fuuu! Maya kuma cikin Motan ta koma amma a gaba sanin halin Nawaz cikin ranta kuma tana ta zaginsu har ta zauna yaja motan tace " Ƴan iska can kasa kasa tafaɗa dan tasan sa da dogon kunne."

  "Waka yasa ya kure murya sai duka  speaker yake shikuma yana maming har suka isa gida.

 "yana parking da saurinta ta buɗe motar tayi ficewarta da sauri2 ta isa part ɗinsu bata tarar da Momi ba dan haka tayi wucewarta ɗaki."

"Saida tayi wanka tayi sallah ta shirya cikin jeans da shirt amma shirt ɗin yakai guiwarta ta koma falo , zama tayi a ɗaya daga cikin kujerun dinning ɗin tayi serving kanta abinci ta soma ci."

 "Tana cikin ci ne Momi ta shigo palon tana Murmushi tace " a' a baby an dawo kenan?".

 "Eh Momi na dawo wlh yunwa nake ji shiyasa ban nemekiba."

 "Ayyah Baby sannu tace taja kujera ta zauna gefenta har tagama cin abincin."

"Hira suke yi sosai da Momi har ta bata labarin Skul dakuma Sadeeya tace " Wlh Momi Sadee akoi hankali tana sona nima ina sonta."

 "Haka ake so amma a maida hankali wajen karatu banda tara kawaye kinji koh."

 " Insha Allah Mum ."

 "Good of you tace."



#vote
#comments
#share
#love

*_Daga Alkalamin✍_*

*_NEERATLURV😍_*

    *DA*

*_ABDUL MR SMILE😊_*

No comments:

Post a Comment

Popular Posts