New Post

Tuesday, 25 December 2018

❣❣
  ❣

MAYA!πŸ‘©πŸ»‍πŸ’Ό

❣❣
  ❣

Via O.H.WπŸ“š
Neeratlurv.blogspot.com
Wattpad@neerat_lurv

34_35


  Jerin motocine kusan guda 15 kusan dukka Benz CE wata fara kal ne 3600mz2018 yasha ado sosai shike tsakiya nan bakin gate na gidan Maya suka parker cikin Dan kankanin lokaci amarya tafito da mutanenta cikin wannan farar Sadiya tasanyata bayan tabudemata bangaren hagu tashiga, itakuma tashige gaba wajen driver kanta na kasa Tasha make-up daga wajen gwanarmu wato Fatima mamza sai kamshi takebadawa takowani lungu motocinne suka soma tafiya cikin layi sukayi convoy..

 Kamshinta ne ya mamaye Dana Nawaz gakuma sanyin Ac sai kamshin yasauya launi zuwa wani fittinannen kamshi na daban, Suna tafiya kamar kurame idan aka cire Makinta da Sadiya dasuke hira, Dan juyowa tayi ai kamar jira yake idonsu ya sarke cikin na juna dukda darene amma hakan baihanasa ganin tsantsar kyawunda tayi Ba harara ya sakarmata hade da jawota tafada faffadan kirjinsa nan da nan zuciyarsa tasoma bugawa da karfi karfi haka yakasance wajenta sabida this is d first time datayi body contact dawani 'da namiji a duniya kirjinta ne yaketa bada sautin bat! Bat! Kamar a mafarki taji sansanyar muryansa cikin kunnenta yace.

  "Am I looking dat handsome kinawani Satan kallona? Yayi tambayar Yana shakan kamshinta."

  Shiru tayi taki Magana sabida bata abin cewa xuciyarta na barazanar fashewa sabida wani bakon al'amari data tsinci kanta aciki.

  "Any way nasan inada kyau kuma namiki kyau saidai wannan kyaun banaki bane bcoz baki deserving dinsaba kinyi Kwaila dayawa wannan handsome guy yaxama mallakinki kin makaro yarinyar yagama fada Yana yakiceta a jikinsa."

  Ido tadago tasake kallonsa akaro na biyu cikin ranta kuma Dan karamin tsaki taja tace jimin mutum ni nacemasa Ina sonsa mtsww!.

  Tsakinda taja yajita sarai yabasar kuma hakan yayi daidai da isansu harabar hotel din nan motocin suka Parker akasoma fita cikin hall kuwa ansanar dazuwan ango da amarya.

 Ko lokacinda sukazo fita saidai ya murdemata kunne da iya karfinsa har Dan kara tayi saida kwalla tacikamata ido tayi tamaxa tashanye kukan yacemata next time zakisake min tsaki kawaila kawai, wajen tafiya hall saida Makinta yatamasa magiya da ido ya yarda ya kama hannunta cikin nasa nan ma yata matsamata da karfi cike da mugunta..

  Isansu cikin hall DJ ya sauya kida yasa Wanda yafi dacewa da amarya da angon, tafiya suke cikin takunsu mai matukar tafiya da hankalin jama'a sun burge kowa ganin yadda yarikemata hannu wane wani zai kwacemasa ita.nikuwa na kalli mr smile nace ayyah basun ayar da Nawaz yake gasamata a hannun Ba shiyasa, wajen hawa stage Maya tayi baya luuu zata fadi Dan tsananin tsanci daya debeta nan Nawaz ya tarota tafado jikinsa take wajen yadau tafi ganin yadda abin yakoma romantic nan Masu camera suka soma aikinsu Masu waya na nasu, cikin kasa da murya yacemata "yar kauye kawai kinwani sa takalminda bakisaba sawa Ba zaki fadoma mutane you should be careful next time" Yana dagota yasa hannunsa duka biyu yadagata kamar baby in a bride like style, ganin yadda ya daukota yasata makalemasa wuya cikin jin tsoro nan sukasake badawani romantic style wow u can't tell you yadda suka burge mutanen wajenba barin Momi dasu Abdul dasuka kusan daskarewa Dan mamaki..

   Anfara gudanar da shagali nan na hango yan group na neeratlurv novels group su Mhiz Hajjorh CE a gaba saisu Anka durling gawasu tarin masoyan Maya da Nawaz suna kwasan rawar shaku shaku wajen cin abinci harda Masu lodawa a Leda wai zasu gida dashi kamarsu action baby da Mhiz Hajjorh durling🀣 nan nayita dariya harda Rike ciki, my wattpadians ma na hangosu suna nasu bidirin, Nawaz tun Yana basarwa nan yama manta dawata Kwaila yake aure lokacinda akasama wakan issa goal yasoma rawar kamar Ba gobe shida abokansa harda Rike Maya suna juyawa tare, wajen yanka cake ma saida sukabada romantic style a wajen, taro yayi taro anci ansha ankashe arna sosai, souvenirs kam Ba adadi Dan wani katon jaka mai dauke da hoton amarya da ango ancika da abubuwa dim akaraba..

  Dare kusan 12 aka koma gida kowa yagaji ana zuwa sai bacci, kusan saida su Sadiya sukasa Maya kuka wajen tsokanarta yadda sukarinka fakewa da love wajen dinner. Su Makinta ma haka sukayitawa Nawaz shikam sai basar dasu yake ganin bazasu dainaba yayi hayewansa sama  yashiga ya kwanta but he couldn't sleep idan yatuna da irin momentdm dinda sukayi spending yadda abubuwa suka faru, hakan yakasancewa Maya Sabon al'amari da kyar barawon bacci ya kwasheta...

  ****
Washegari anyi komai yadda ya kamata angyara gidan amarya sai yamma sosai kusan bayan magrib kawayenta suka bar gidan aka barta da Sadiya ita kadai, ko Ina na gidan nafitar dawani azababben kamshin turaren wuta...

  Wai kai wani irin dan rainin sense ne ehen! Kafa shanyamu dayawa tundazu yakamata muwuce kake Abu kamar mace you look at your self ko kaya baka sakaba Abdul yakaras maganar yana Nuna Nawaz dake kwance bisa Gado.

  Fuck it! I said fuck it! Ka damenj dayawa tundazu kaida bad boyz dincan kunsani gaba you people should let me rest mana hun!

  Anki a barka din stand up ko na dagaka..

 Ganin yadda Abdul yakasa ya tsare yasa Nawaz yin guntun tsaki ya mike yasoma shiri a hankali kamar mace yabata more than 30mins kafin yagama shiri, nan yatasasa a gaba suka fita har falo inda yatarar da Makinta da sadeeq sukasoma tsokanarsa ango! Ango! Angon Maya bada kanka a sare kaje gidan kace yafadi,,,mtsww! Tsaki yaja yace you people should stop all this mutafi ko nafasa tafiya, sunsan sa sarai dan haka suka daina suka fice.

 Kafin su karasa gidan saida suka tsaya Zara plaza suka sai Kazan amare suka wuce, Maya na zaune suna hira da Sadee sukaji dirar motoci nan suka tabbatar da su Nawaz sun karaso kenan take Sadee ta sake feshe ko Ina da room freshener ta lullube Maya dawata gyale mai matukar kyau.

 Da sallama suka shiga nan sadee ta amsa musu zama sukayi suka soma barkwanci oga da oganniya shiru sukayi suna jinsu saida Nawaz yaja tsaki suka gane sun ishesa da surutu dan haka batareda bata lokaciba sukayi abinda yakawosu akabawa amarya kudin sayen baki tabude fuska akamusu addu'a dan dan abinda baza'arasaba nan sukamata sallama harda Sadiya tamata alkawarin zata dawo ko xuwa jibi idan tahuce gajiya kamar tayi kuka taji amma Ba hali nan tadau daya daga cikin rapan kudin da suka aje mata yan 5 hundred tabawa Sadiya dat
Ya Tamata sallama tafita..

  Saida yarakasu ya kulle ko Ina a gidan yadawo dakinsa yashige yayi wanka ya shirya cikin pyjamas dinsa yadawo dakinta, a kudundume cikin blanket yasameta ledan da ya ajiyemata ko budewa batayiba wutan dakin a kashe dan haka ya kai hannun ya bude dan haske ya guraye dakin sannu a hankali yataka har bakin kadon saida yakaremata kallo tukun yabugamata tsawa yace "KE".

  Firgita tayi dan tsawan ya firgitata nan tamike Ba shiri, yasoma Magana yace " waton har kinsami damar bacci kenan hmm toh yakamata kitashi dan Magana xamuyi."

  Nan ta tattaro hankalinta tace "inajinka" waje yasamu kan side drawer dinta yaxauna yana facing dinta sosai yace you made a very big mistake by accepting dis marriage naso ace kinki amma kika amince dan haka kisoma tanadar zaman da zakiyi dani bcoz am going to torture you life harsai kinzama abin tausayi you Will regret marrying me ever babe idan Ba kaddaraba kina Kwaila zakiso aurena wlh ina tausayamiki yadan ciza lebbensa yayi shiru yana jiran yaji abinda zatace.

 Shiru tayi hawaye nabin kuncinta tarasa abin fada a yanxu kuka tafi so fiye da komai sabida shi kadai zai fiyemata amma dazai mata adalci yashiga zuciyarta yagani dazai ga Ba digon sonsa cikin ranta face biyayya ga iyaye datayi wajen amincewa da aurensa..

  Hey! Yace yana shafa gefen fuskanta yace ki adana hawayenki dan nan gaba zasu miki amfani domin d battle has just started now yana kaiwa haka yamike yayi hanyan fita har yakai bakin kofa yace 6:30 in d morning kitashi kidafamin brkfast 7 zanfita kuma banason abinci mai sauki kunun gyada zakiyi da waina sai miya you make sure kinyi inba hakaba kinsan mai zai biyo baya yana kaiwa nan yafita yana dariyan mugunta...

  Kuka tayi mai isarta tasan zallan muguntane ne inbahakaba taya zata dafa wadannan abubuwan a safen kamar yadda ya bukata bayan irin gajiyan da ta debo ganin Ba sarki sai Allah yasata tashi tayo alwala tayi nafila ta kwanta..

  5:30 ta farka daga bacci nan tayi alwala tagabatar da sallah'n asuba tawuce kitchen, komai Sabone dan haka tadan bata lokaci wajen hada kayan girkin nan tamasa wainan semovita da miyan stew saikuma kunun kamar yadda ya bukata kusan 7 yaso giftawa tagama tajera a dinning nan da nan ta gyra kitchen kamar yadda ya kamata tayi wucewarta daki ta kwanta take baccin wahala ya kwasheta..

  Shikuma gogon naku sai 9 nasafe yafito bayan kiranda Momi tamasa tasanar masa abincin da zata turamusu, mai gadi yawa waya yace idan driver yakawo abincin ya karba yashigar ta kofan baya zai budemasa.

  Koda yagama shirinsa da yasauka yaga aikin Maya wani shu'umin murmushi yayi yazauna yaja abincin Momi yaci yakoshi wani farin joter ya dauka yayi note Kadan ya ajiye saman dinning di yafita...


  Kusan 10 ta tashi sabida yunwa nan tashiga toilet tayi wanka tafito tashirya cikin atamfa Riga da skirt tasauko kasa kamar yadda ta ajiye abincin haka ta Tatar nan kuma taga flasks din Momi tace ko baicibane tana bude na Momi taga anci itama diba tayi taci ta koshi dataxo kwashe kwanuka taga wata farar paper nan ta dauka ta warware ga abinda tagani cikin sakon..

 _You eat you rubbish ko kadan baki iya girkiba and abinci dare zaki sake yi miyan egusi da pounded yam you make sure kinyi da kyau Ba irin wannan jagwal gwaloba @ 8:00 sharp abinci yaxama ready_

 Tanagama karantawa tafashe da kuka saida tayi mai isarta tamike tayi aikin gabanta....



Daga alkalamin✍

 NEERATLURV😍

     Da

ABDUL MR SMILE😊

No comments:

Post a Comment

Popular Posts